Part (1/3): Matsalolin haihuwa da bayan haihuwa - Dr. Fatima Mahmud

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 พ.ย. 2024
  • Wannan muhadara ce da aka shirya a Markazul Wa'ayil Islamiy Lit-Ta'alimi Wal-Irshad Wal-Buhuthil Ilmiyyah, Tudun Jukun, Zaria, Kaduna, Nigeria.
    Mai Muhadara ta farko:
    Dr. Fatima Mahmud (ABU Teaching Hospital Shika, Zaria)
    Maudu'i: Matsalolin da Mata ke fuskanta a lokacin Haihuwa da kuma bayan Haihuwa

ความคิดเห็น • 3

  • @muhammadkhamisalameen7780
    @muhammadkhamisalameen7780 10 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya ƙara muku Lafiya da ɗaukaka

  • @sirdaura
    @sirdaura 21 วันที่ผ่านมา

    Allah Saka da alheri Dr, shin akwai telegram channel da za'a iya samun mp3 audio na complete lectures din nan? Na gode

  • @sirdaura
    @sirdaura 10 หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaikum,Dr shin ka na da Telegram channel da za'a iy samun audio na ire iren lecturers da kake uploading a TH-cam. Please mu na bukatar link .