To ai su Malaman Madakhila su na kare duk gomnatin da take goyon bayan manufofin ƙasar Saudiyya 🇸🇦 ne. Bashar da babansa kuma basa bin manufofin Gomnatin Saudiyya ko ba komai za su kafirta su. Shugaban ƙasar UAE 🇦🇪 da yake yana bin manufofin Saudiyya, duk da kafircin sa na izgili wa shari'a da yiwa musulmi zagon ƙasa ta hanyar haɗa kai da Isra'ila da Amerika amma malaman Saudiyya sunyi gum
Ba na kallon ads yanxu. Ina amfani da wane YT me suna Revanced. Ku ma kuyi Google za ku gani.
Malan ni yanzu nafara rage bibiyakka saboda nagane kai bakasan abinda zakayi raddi kainaiba kuma gogormayada Dr idriss yayi kai bazaka iya yinaiba wallahi wanan abinda kukeyi yanzu bahaka mazon Allah (slw) yayiba kuma baikoyarda haka
السلام عليكم ماشاء الله ميه ميه يا الشيخ جزاك الله خيرالجزاء من وين انت
waime yasa kake San takurawa Dr jaki ne?
Malam Baffa luwadi kuna tukka da warwara.
To ai su Malaman Madakhila su na kare duk gomnatin da take goyon bayan manufofin ƙasar Saudiyya 🇸🇦 ne. Bashar da babansa kuma basa bin manufofin Gomnatin Saudiyya ko ba komai za su kafirta su.
Shugaban ƙasar UAE 🇦🇪 da yake yana bin manufofin Saudiyya, duk da kafircin sa na izgili wa shari'a da yiwa musulmi zagon ƙasa ta hanyar haɗa kai da Isra'ila da Amerika amma malaman Saudiyya sunyi gum