Dama Ni nayi tsammanin hakan, wato Umar Hashim shi ne ɗan matawalle na gaskiya. Wallahi har saida nayi hawaye. Na dena kallon Film for the past 15years, amma Izzar so baya wuceni duk satin Allah. Ina sha'awa da kuma fahimtar Film ɗin sosai. Allah Ya ƙara basira Ahmad Ɗan ƙunjalo.
Masha allah, kuma wannan labari aina yashigo à izzar so, izzar so takoma izzar shirme mungaji wlh sheka da shekaru labari yaki karewa, da alamu wannan labari bazai kareba.
Dan Allah salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
Gaskiya wannan gazawa ce kasancewar ba'a bayyanar Mana Da hukuncin da Kotun tayan ke Wa Zara dakuma mutnen ta😊 ina Tare Da Ku Duk karshen mako daga Nan Cotonou 🇧🇯
Gaskiya ya kamata masu shirya wannan shiri su sake nazari, domin Izzar so ya zama shirme (Seen din da bai wuce second 30 ba amma sai dauki minti biyar a nayi) kamar masu shiya film din sun rasa alkibla.
Banfadi hakan Don bata rankuba grand frère umar hachim par ce que ina kallon izzar so tun 2019 bantaba magana ba amman yanzu dôle tché tasa 🙏toh nafadi haka don agera don allah 🙏
Wallahi bazan qara bata datata da kallon izzar so.
Tuni nagano duk shirme sukeyi
@@MuhammadRamlat gaskiya kam yakamata a gyara
سبحان الله ❤ والحمد لله ❤
Masha allah❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤
Masha alalahu❤❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Masha Allah ❤
Allah ya kara muku bassira 🤲😊
Masha Allah ❤❤❤❤❤ Hajar
Masha'allah 🥰🥰👍
أشاهد من السودان شكرا❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah ❤❤😍😍🇳🇪🇳🇪💪💪💯💯
Allah yayi jagora❤❤❤
Dama Ni nayi tsammanin hakan, wato Umar Hashim shi ne ɗan matawalle na gaskiya. Wallahi har saida nayi hawaye. Na dena kallon Film for the past 15years, amma Izzar so baya wuceni duk satin Allah. Ina sha'awa da kuma fahimtar Film ɗin sosai. Allah Ya ƙara basira Ahmad Ɗan ƙunjalo.
This Film Doesn't Make Senses.!!
Gaskiya tallarku tayiyawa yanzu yakamata kuduba
Gaskiya jiya ba yau ba
Allah ya jikan director
Macha Allâh😊
Gaskiya ya kamata kuzanyi abinda ya dace acikin izzar so ..
Masha Allah wowed me ❤❤❤❤Allah ✅✅✅🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
Masha Allah. Gaskiya Muna Kara jinjina Umar Hashim fatan nasara
Machallah machallah
Faskara gagara sarkin yàqi ,jibrin ba ❤❤❤❤
Ma sha Allah
Izaar so ta zama wasa yanzu gaskiya 😮
mâcha allah ❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah, kuma wannan labari aina yashigo à izzar so, izzar so takoma izzar shirme mungaji wlh sheka da shekaru labari yaki karewa, da alamu wannan labari bazai kareba.
Wayasaka kallo wawa
Yeah Yalla Thank you❤🎉😔
Allah yajikan mustapha waye, Sam izzar so ya daina dadi wlhi
Shiyasa na raba kaina da kallon sa yanzu kwata kwata Babu wani abun azo agani
Ameen dan ya rasulalah
Masha Allah wowed me ✅✅✅✅❤️❤️❤️ Allah
Allah ya kara basira umar hasim wai ina nafissa
Izzar hauka dai
Wallahi gaskiya izzar so ba kamar daba
Masha allha watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Macha allah❤❤❤
Masha Allah 😂😂
Dan Allah salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
Bnjg
S,a,w❤❤❤
S A W ❤
Macha allah fatanallkaeri ❤❤
🤗🤗Da kyau Dan Bakori..
Gaskiya wannan gazawa ce kasancewar ba'a bayyanar Mana Da hukuncin da Kotun tayan ke Wa Zara dakuma mutnen ta😊 ina Tare Da Ku Duk karshen mako daga Nan Cotonou 🇧🇯
Mama habiba akoy iya aktin f mach allh❤❤❤🎉
Gaskiya ni wanna film I don understand. Watching from Cameroon 🇨🇲🇨🇲
Gaskiya afuto mana da hajiya sara
Gaskiya izzar so yazama shirme, maimakon sukarasa Shirin agama gabadaya, inyaso saisu shiga Wani sabon movie. Amma sunzauna suna shirme.
Mâcha allah ❤❤❤
Gaskiya yanzu izzar so ban dadai
Mashallah ❤❤❤
Gaskiya izzar so yazama shirme 😂
Anfara yuwa mutane shirme ko
😂😂😂😂😂
Masha Allah Allah ya Kara basira umar
Maacha Allah maacha Allah
Ma sha Allah banyi asarar data na b ,allah ykr basira
Masha Allah watching live from lagos
Macha Allah tubar kalla ❤❤❤
Masha Allah MUNA godiya sosai ❤❤❤❤❤❤
Wannan kamata yyi ace ku fara wani film din a fresh
Wow gaskiya you make me Cry today
Allahu akbar allah ya jikan nura waye da chi ke sakamana muna yi tururuwan kalon izzar so Aman zanzu izzar so sunane kawey
Masha Allah
Masha Allah gskiya ne Allah ya kyauta ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Allah ya jikan director,
Daga yanzu nayi ritayan kallon film nan shilme kawai akeyi
Jinjina da fatan alkairi Gareku 👌
Izzar ba kaman daa ba.
Allah ya maka rahama Mustapha Waye. Aameen🤲🏼
maganar gaskiya baabin dana fahimta
acin izzar so nawanai satin meyake faruwa
I always watch when you guys play Germany.
Shirme nagama kallo daga yau insha Allah 🎉
Matsalar ku Yan izzar so saurin saka talla
Masha Allah wayi ina nafisa
Ni wannan kame kamen da kukeyi na kasa ganewa, idan basiran taku ta kare ku kawo karshen wannan film ku huta Dan Allah
Shine gaskia magana domin yanzu kwata kwata baya kyau sai bata data damukeyi
Mu hukuncin su hajiya sara muku son ji ina ruwan mu da wancan gaton😮😮
Shirmen banza kawai 😢
Allah yaQara basira daukaka
Gaskiya anchi baya a wannan shiri yakamata in yakare kukawo karshensa ba kurinka yin shirmeba
Na only nonsense remain in this movie
I swear 🤬
They are confuse
Masha Allah 🎉❤️
Allah ya kara basira
Ina da tmby wai shin ina hjr nafisa ne ana ta wnn turka turka bbu ita
Macha Allah
Gaskiya tala tayiyawa wlhy kouma ankoma charme
Gaskiya ya kamata masu shirya wannan shiri su sake nazari, domin Izzar so ya zama shirme (Seen din da bai wuce second 30 ba amma sai dauki minti biyar a nayi) kamar masu shiya film din sun rasa alkibla.
Nice one I love you guys all one love
Masha Allah Fafan alkairi
Shirmen banza kawai
Masha Allah
Allah Kara basira
Machaallah
But anyway nice 👍 to you guys
Maganan gaskiya izzar so bai yida ma,ana
Ina son Hausa series Amma masu maganin basir suna ciremin sha'awa.
Amin
Macha allah godiya 🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂🎉😢😢😮😮😅😅
Masha Allah
Mascha Allah ❤❤❤❤❤❤
Masha allah❤
Merci beaucoup
Gaskiya ina films din izzar so sosaï amman gaskiya abin daï Yakoma bamugané komaï ba yakoma charmé 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Banfadi hakan Don bata rankuba grand frère umar hachim par ce que ina kallon izzar so tun 2019 bantaba magana ba amman yanzu dôle tché tasa 🙏toh nafadi haka don agera don allah 🙏
Wlh
Wai Dan Allah me ke faruwa da Izzar so Wallhi nakasa muku
This movie is out of control place and I think it should get to an end already.. they can always start another
Keep going
Izza tazama chirme
Gaskiya kuguara mungode
Merci beaucoup