Just finished watching this great movie called darasi. From all indication we're going to learn a lot lessons from this movie. Kudos to the director.❤❤❤❤❤ Tanimu akawu never disappoint😢
Watching from uk Abubakar s Shehu Sadeeq shanawa And the rest of the crew, may allahu subhanahu wata ala takes you to the level you never expect of having your self 🙌🏻
Yanda kasar nigeria take kasar musulmi wanda sunfi yawa akan kafirai amma makarantar bautar kasar ba za a iya a musuluntar da ita mata su daina wanan shigar gaskiya nidai wanan shigar bata yi ba a matsayin mu na musulmi wandon ma damame wanda shida wada take tsirara duk daya domin komai ana gani tarbiyar musulmi sai kara gurbacewa take😢😢😢abin kunya a ce yau mu musulmi darajar mu ta dawo kasa muna koyi da wanda dama asalin su ganye suke daurawa dan sun saka wando ai a wajan su sutura ne Allah ya shirya al ummar musulmi😢😢😢abin da ciwo wallahi
To ai dole ze jira idan a kayi mutuwa ze tambaya budurwace idan yasan budurwa ce ze bisu zuwa maqabarta domin idan ya dawo yasan wani kabari aka binne ta
There are a series of mistakes in the movie, 'gaskiya' and there is a need to improve it. For instance, the character played by 'Thinking maigashi' is totally needless. Nothing of such nature happens in the NYSC camp. Nysc camp is full of respect, dignity, and maturity.
A.B.U 😅😅
Na nufin AURE BAUTAR UBANGIJI❤❤❤
Masha Allah Allah yasa an fara asa'a
Very good series 🎉🎉🎉Macha Allah Allah ya Kara basira
Ameen
Wow jinjina ✊✊ Allah yasa mu amfana da shirrin🙏ku kuwa Allah ya taimaka
Good job Allah ya kara Basira 🙏
Ameen
Alhamdulillah so masha Allah watching from Yaonde. Allah yasa mu dauki darisa mai kyau❤
Masha allah wannan shiri allah yasa anfara asaà yadda ankafara lafiya allah yasa aqare shi lafiya amen wslm nabarku lafiya ❤❤❤ i love you salma
Muna Godiya kwarai
Kawai abun Da yeke sa natsana Hausa series she ne in sun fara film walahi babu end
Maa Shaa Allah
Amman dai Mintuna sunyi Kaɗan
Ya kamata ace tunda Farko ne ya ɗanyi yawa at least koda 50mints ne
Allah yayi Jagora
Muna Godiya
A gaba zakuga mintinan sun karu insha Allah
Episode 2 ze kai 50min insha Allah
Maa Shaa Allah
Allah yaqara Fasaha da Basira
Muna godiya 🙏🙏🙏
Masha Allah, Allah yasa Anfara A Sa'a
Masha Allah Allah ya BADA nasara yasa Albarka
Wow Masha Allah gaskiya naji mutukar dadi danaga jarimen jarimmayi baba sadiq wlh a cen sherinna sosai Ina mutukar farin shiki Mai yawa
Allah yasa muyi amfani dashi
Ma sha Allah Allah yasa anfara asa à 💖💖💖 Allah ya kara basira da daukaka 🥰 Allah
Ameen summa Ameen muna godiya
Ameen summa ameen muna godiya
Mummy gombe asamu akoma makaranta ko za asamu ayi bautar kasa da gsky😂
Am here 😂😂 ooh Masha Allah 😂😂😂
Just finished watching this great movie called darasi. From all indication we're going to learn a lot lessons from this movie. Kudos to the director.❤❤❤❤❤ Tanimu akawu never disappoint😢
We really appreciate 🙏 ❤️
😢😢
😢😢😢
Macha hallah
Inama jaruman darasi fatan alkairi
Mu a godiya
Masha Allah Allah yasa anfara asaa
Maa Shaa Allah gaskiya yayi kyau sosai 🥰🙏
Alhamdulillah ALLAH ya qara daukaka
Ameen
Masha Allah Allah yakaro basira yayi kyau marra 🎉🎉🎉🎉🎉🎉 from saudiya 🇸🇦
Muna godiya
Masha allah watching from dakata kawaji
Gsky ne tuntan Nigeria Bari mumuki taken qasa😂😂😂 Dan iya bakada dama
Hhhh😂 I enjoy wlh
😂😂😂
Ya akayi yasan kabarin na budurwa ne wacce vata taba xina ba😂Anyway u don try
Lale darasi Nan ya Tara manyan jarume Halan dai aikin. Nan na 3sp ne
Tanimu Akawu, daji ba ayi ma kyawre sai dai mahaukacin kafinta
Watching from uk
Abubakar s Shehu
Sadeeq shanawa
And the rest of the crew, may allahu subhanahu wata ala takes you to the level you never expect of having your self 🙌🏻
Ameen summa Ameen thank you so much
Very nice
Ameen ya rab
Masha Allah❤❤🎉
Wllhy film dinn yafi labarina dadi i swear
Macha alla yasa afara a sa a darasu ❤❤
Masha Allah ❤❤❤😊😊😊
WHAT A BEAUTIFUL MOVIE ALLAH YA AKAIMU ANJUMA
Masha Allah
SLM barkaku da warahaka akai wasu dadama dasun shiga filldinan saisuce bashibane ku shanja
❤❤Gaskiya naji dadin wannan series sosai yayi kyau Allah ya Baku ikon cigaba da kawo mana shi ameen daga masoyinku Sabon jarumi insha Allah ❤
Wow, kudos to our actors and actresses
❤❤❤❤
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
masha allah wannashinedarasi❤❤❤
Very good
Wow Allah ya taimaka
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Welcome back ❤❤
Very good ❤
Yanda kasar nigeria take kasar musulmi wanda sunfi yawa akan kafirai amma makarantar bautar kasar ba za a iya a musuluntar da ita mata su daina wanan shigar gaskiya nidai wanan shigar bata yi ba a matsayin mu na musulmi wandon ma damame wanda shida wada take tsirara duk daya domin komai ana gani tarbiyar musulmi sai kara gurbacewa take😢😢😢abin kunya a ce yau mu musulmi darajar mu ta dawo kasa muna koyi da wanda dama asalin su ganye suke daurawa dan sun saka wando ai a wajan su sutura ne Allah ya shirya al ummar musulmi😢😢😢abin da ciwo wallahi
Gaskiya kam Allah yasa a gyara ameen
Mai Tukunyar Mayu
Msha Allah
Kai jaruma momee gombe duniya ce
Masha Allah ❤❤❤
All the best
Masha Allah 🔥🔥🔥🔥🔥
❤️
Dan Darajar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam kuyimin Subscribe
MashaAllah ❤❤❤❤😊😊😊😊🎉🎉🎉🎉
Masha Allah tabarakalla
🎉🎉🎉
❤❤❤ mallam bashir mangafi ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ oooooo❤❤😮😮😮😮😮
Marsha Allah 😢😢
ABU means aure bautar ubangiji
Akwai kuskure a cikin Shirin nn . Kabari ba a haka ake sa mamaci a ciki ba . Kuma ba haka ake haqa Kabarin ba
MashaAllah
Okeyyyyy ❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂
❤❤❤
Masha allah
Alhamdulillah
5000f aou de Nigeria et yane pour tuyy les enfants
Gsky film dinnan yayi Amma yakamata ace viewers din sunfi haka yawa don gsky film dinnan yayi
Muna Godiya kwarai
❤🎉🎉❤🎉
Pls I need to know name of these film songs who sing it
Abdul d one
Abdul d one
Nice❤❤
VhJa
❤🎉
❤❤❤❤❤❤❤
😊😊😊
Shakhter To The Next Chapter 💪
👍🇳🇬👍🇳🇬👍🇳🇬♥️🇳🇬👍
Ya akayi yasan kabarin sabuwar budurwa
To ai dole ze jira idan a kayi mutuwa ze tambaya budurwace idan yasan budurwa ce ze bisu zuwa maqabarta domin idan ya dawo yasan wani kabari aka binne ta
Wannan shine dalilin dayasa yasan kabarin
❤❤❤❤❤🎉🎉😢😢
❤❤❤❤
Wai meke damun momi Gombe ne??😏 Sai rawar kai ba kamun kai ko kadan mtwww
Macha allah
ABU
Gud
درس اليوم
This location doesn't look like an NYSC camp, Mr director. The location manager should take note.
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Which from bayelsa
🎉🎉🎉😂😂😂❤❤😅
Wow
❤
🎉🎉
Aslm ykk❤😂
Gskya akwai darasi acikin series inna
Muna godiya
❤❤🎉
👍👍👍👍
😢😢
There are a series of mistakes in the movie, 'gaskiya' and there is a need to improve it. For instance, the character played by 'Thinking maigashi' is totally needless. Nothing of such nature happens in the NYSC camp. Nysc camp is full of respect, dignity, and maturity.
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤😂
❤😅🎉😂😂😮
😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤😅😅😅
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉😂