Wannan magana ce a bayyane ai basai ankai ruwa ranaba adam zango yafi kowanne bahaushe suna a duniya kuma duk wanda bai yadda ba sai yaje yayi bincike a nitse zai gane gaskiya Allah yakara daukaka adam zango
Gaskiya nima na yarda kafi kowa suna a kannywood wallahi kuma yara ma sun sanka saboda bana mantawa akwai wani gani na mu a gdn mu ba kallon hausa films amma wallahi yasan sunan adam zango dan haka yake cewa nine adon zango😁😁😁 Allah ya raba ka da shirrin mahassada
@@daoudayakoubadaouda6908 hakane amma ka saurari abinda yace anan yace radio dw su sukayi binkike akai amma ba su fito suka fadaba shine shi yafito yafada to yanzu kai mln daouda kayi hukunci
amma me? kiyarda a duk jaruman Hausa films babu jaruminda yakai Adam a Zango suna da kuma farin jini bawai ana magana ne akan wayafi dadewa a harkarba a.a ana magana akan suna da kuma farin mini idan kinada bukar qarin bayani zanmiki dalla-dalla yanda kema zakitabbatar da hakan
Gaskiya wannan baida kai idan kakai kawai kabari a fada vawai kafada da kanka ba kuma yanxu aka gyera magana muda kawai cewa kai kafi kowane bahaushe suna bakace a kannywood ba
Wanan ikirarin da yayi sam baydace ba mutun inyace chine to bachine ba, tin kafin asan waye Adam zango akefilm kuma akway jarumai masu suna masu daukaka amma ba'atafa ji ko gani wabi yayi irin hakan da Adam kahi Adam kabi duniya ahakali
To ae yanxu a duniya in ka jira ace kaene to wlhi xaka mutu da ji ran saboda bakin ciki da hassada sun yi ya wa an san cewa ka kae a ce kae ne wane Amma ba xaa fa da ba kuma kae se ka fi to ka fada Amma axo ana cewa ba haka bane ko a dinga cewa yabon kae jahilci... saboda da haka yanxu in kasan ka kae kawae ka fito ka fada don in ka jira a fada to tabbas xaka bushe kmr sahara .😁
slm umar maganar cewa adam a zango yafi kowane bahaushe suna aduniya haka take zaifin sarwan hausawan suna aduniya domin dabai fisuba ba za'a fada ba in anka tsaya ankayi duba natsanaki jarumin yakai wannan fagen nacewa yafisu suna misali adam a zango ga farin jini ga kyau da allah yayimishi ga nuna kwarewa akan aikinsa maganar bancike kuma da ankace za'ayi abarmayi dan shine tauraron
gaskiya ni ba mabiyan Adam zango bane amma tsakani da Allah babu wani Bahaushe da yafishi suna da farin jini akan sana'ar dayake wato film da waka, misali akwai matasa wato samari dasuke zana sunan adam zango ajikinsu da wuka jini nazuba wasu kuma da wuta ma suke rubutawa wlh saboda tsabar so, ballan tana muzo kan kana nan yara hmm Allah Mai iko wlh malan saika tsorata, idan muka dawo kan 'yan mata kuma narantse da Allah subahanahu wata ala sai kace Adam zango ba mutum bane saboda tsabar farin Jini domin naga mata dayawa dasuka auri maza masu suna adam saboda shi Adam zango kuma akwai wadanda nasani da wadanda muke jin labarin su, sun kiyin Auran ma saboda soyayyar adam wlh, kuma idan akace yau ga prince yashigo wani gari acikin garuwan da aka sanshi a duniya, to wlh anan zaka iya cewa shi kadaine akanywood, bawai nace shi kadaine kanywood bafa a,a Akwai nawa sarki Ali ai, kawai ina misali ne akan baiwar adam zango ne, sannan duk wanda yace karyane ga lambata nan yakirani ni kuma zan baku labarin da yafi wannan akan baiwar prince zango, 08032616185= 08119006439
Wannan haka yake duk yan film da kuma mawaka ba wanda tauraronsa ya dade yana hausakakawa kamar adam a zango kenan kunga dan ya fadi hakan ai abun a fili yake kuma ba karya inai muku fatan alkhairi yan tsakar gida
Baki ji me yace bane? cewa ba yayi Bincike ne ya tabbatar da hakan ba shi ba kuma yanxu in ka jira se duniya ta fadee abun arxiki a kanka to tabbas xaka mutu da bakinci ciki don hassada ta yi yawa
Rabilu Musa ae ba ya waka saboda ya fishi tunda shi xango ae hadda waka shiyasa yafee ali dama sauran yan kannywood saboda akwae wanda wakar yake ji Amma ba ya kallon film
Kai baka san ibro yana waka ba to idan baka saniba kaje ka tanbaya sanda shekarau yasa a kamashi a wan nan lokacin wane yake mai waka da yayi kokuma kakoma baya kaji shirar sadi sidi sharifai kaji
Idan irin wannan wakar ce ta Ibro Allah yana iya bawa kowa damar ya fadi zuciyar shi idan an zalince shi Wani Sha'iri yana cewa " Kowa mawaki ne sai dai idan ya rasa dalilin yin wakar" Na farko soyayya, farin ciki ko Kunci Mu dinga yiwa kanmu adalci
Hakane fa adam a zango yafi sucha hara a duniya hssa idan bahaka bane zan bada huja misali a niger kachi (100) na yan niger 800 susan zango wlh ni a in chekaru nan ne nasan dan gt befi chekara daya darabi barma zanci kapital di niger a kawyu kan niger sufi sani zango bisa da ahmd mssa aliku da gwt
Ya fi kowane bahaushe sunan shirme. In ana maganar suna ko masoya wa ze kawo zango. In ya na da masoya to je sokoto. Karyar banza ce da cika baki zango ke yi.
Wannan magana ce a bayyane ai basai ankai ruwa ranaba adam zango yafi kowanne bahaushe suna a duniya kuma duk wanda bai yadda ba sai yaje yayi bincike a nitse zai gane gaskiya Allah yakara daukaka adam zango
Gaskiya babu jarimin film dayafi Adam A Zango suna a duniya
حساء
Hauwa A Usman Jiddarh aslm
Allah ya ja zamanin Adam a zango wlh ka birgeni kuma wannan maganar gaskiyane idan dai har za'ayi adalci a binciken
Gaskiya yanada yawan alfahari
Allah sarki zango gaskiyane
Wannan maganar Akwai kamshin Gaskiya fa
Gaskiya nima na yarda kafi kowa suna a kannywood wallahi kuma yara ma sun sanka saboda bana mantawa akwai wani gani na mu a gdn mu ba kallon hausa films amma wallahi yasan sunan adam zango dan haka yake cewa nine adon zango😁😁😁 Allah ya raba ka da shirrin mahassada
Gaskiya Aminu ladan ala yafika Suna
TASHAR BBC WLH MUNAFUKAINE
Wallahi yakai fadin haka
Manzon Allah s.a.w yace duk wanda yace shine to ba shine ba
maman sani zakayi adalce kowa zango bachi yaci yafi kowa ba
@@daoudayakoubadaouda6908 hakane amma ka saurari abinda yace anan yace radio dw su sukayi binkike akai amma ba su fito suka fadaba shine shi yafito yafada to yanzu kai mln daouda kayi hukunci
a a naji dakonena ne saboda Allah kai day bakajiba zakaciwa
@@daoudayakoubadaouda6908 ok to yayi kyau ko yace ko be keba
Annabi s.a.w yace duk wanda yace shine to ba shine ba Allah yasa mudace
Haka yake من أنا فليس هو
Wannan haka yake.A zango kaine number one
Gaskiya ne, Adam A zango kayi suna a harkar film fa amma
amma me? kiyarda a duk jaruman Hausa films babu jaruminda yakai Adam a Zango suna da kuma farin jini bawai ana magana ne akan wayafi dadewa a harkarba a.a ana magana akan suna da kuma farin mini idan kinada bukar qarin bayani zanmiki dalla-dalla yanda kema zakitabbatar da hakan
@@princemdubandomamd2658 na yarda yayi suna kuma yana farin jini amma a harkar film
to ai shi dinma hakan yafada gidan jaridan ne dai suka sauya manufarsa amma kisake sauraron hirar tasu dakyau
maganar gaskiya koni ina da yakinin cewar Adam A zango yafi kowa suna A Kannywood kyauye da birni yaro da babba kowa yasan sunan Adam A zango
Gaskiya ne xango babu wanda yafi ka
Gaskiya wannan baida kai idan kakai kawai kabari a fada vawai kafada da kanka ba kuma yanxu aka gyera magana muda kawai cewa kai kafi kowane bahaushe suna bakace a kannywood ba
Gaskiya ne aminu
Allah masanin gaibu
Nima nayarda a kannywood kafisu suna a duniya amma barda duniya
👍
Zango yafadi gaskiya
Wanan ikirarin da yayi sam baydace ba mutun inyace chine to bachine ba, tin kafin asan waye Adam zango akefilm kuma akway jarumai masu suna masu daukaka amma ba'atafa ji ko gani wabi yayi irin hakan da Adam kahi Adam kabi duniya ahakali
To ae yanxu a duniya in ka jira ace kaene to wlhi xaka mutu da ji ran saboda bakin ciki da hassada sun yi ya wa an san cewa ka kae a ce kae ne wane Amma ba xaa fa da ba kuma kae se ka fi to ka fada Amma axo ana cewa ba haka bane ko a dinga cewa yabon kae jahilci... saboda da haka yanxu in kasan ka kae kawae ka fito ka fada don in ka jira a fada to tabbas xaka bushe kmr sahara .😁
@@Murhudatukunya hmmm
Ai buhari da Rahma duk bahausa2A
Gaskiya ne Adam a zongo
slm umar maganar cewa adam a zango yafi kowane bahaushe suna aduniya haka take zaifin sarwan hausawan suna aduniya domin dabai fisuba ba za'a fada ba in anka tsaya ankayi duba natsanaki jarumin yakai wannan fagen nacewa yafisu suna misali adam a zango ga farin jini ga kyau da allah yayimishi ga nuna kwarewa akan aikinsa maganar bancike kuma da ankace za'ayi abarmayi dan shine tauraron
🤔Masha Allah 🤔
Gaskiyane
gaskiyane
Allah NE Masani fatan alkayri
Gaskiya wannan zancen adamu sai maki maki allah zaice bahakaba
👌👌👌👌👌
Wlh il as raison ma star zongo
Su Alan waka mahassada ,toh menene aciki ,zango ba Dan arewa bane
Hakane zango
Hmm Allah shiryamu
Kaji qarya wai wanda baya maganama wai yasanshi
gaskiya ni ba mabiyan Adam zango bane amma tsakani da Allah babu wani Bahaushe da yafishi suna da farin jini akan sana'ar dayake wato film da waka, misali akwai matasa wato samari dasuke zana sunan adam zango ajikinsu da wuka jini nazuba wasu kuma da wuta ma suke rubutawa wlh saboda tsabar so, ballan tana muzo kan kana nan yara hmm Allah Mai iko wlh malan saika tsorata, idan muka dawo kan 'yan mata kuma narantse da Allah subahanahu wata ala sai kace Adam zango ba mutum bane saboda tsabar farin Jini domin naga mata dayawa dasuka auri maza masu suna adam saboda shi Adam zango kuma akwai wadanda nasani da wadanda muke jin labarin su, sun kiyin Auran ma saboda soyayyar adam wlh, kuma idan akace yau ga prince yashigo wani gari acikin garuwan da aka sanshi a duniya, to wlh anan zaka iya cewa shi kadaine akanywood, bawai nace shi kadaine kanywood bafa a,a Akwai nawa sarki Ali ai, kawai ina misali ne akan baiwar adam zango ne, sannan duk wanda yace karyane ga lambata nan yakirani ni kuma zan baku labarin da yafi wannan akan baiwar prince zango, 08032616185= 08119006439
🤝🏼
gaskiyan
Aekin banza ko Ibro
Ya fika suna
nashiga uku wai dan allah wace matsifa ce ta samu kanyiwood bana
Kafi kowa sakin mata a kannywood
Gaskiyane nima nayarda yafisu
gaskiya ne yayi fice
Aina kinan
Allah ya kyauta
Eh yafi gaskiya
wannan mgn koja babu Adam A Zango yafi kawane jarumi ko jaruma shahara da fice a duniya, idan kuma wani yaja to hakika hassadace
Hakatake maigidazango duk Dan film din Hausa da waka kafishi suna kumahakatake
Yaro konagoye yasan Adam a zango
Maganar Adam xango gaskiyace👍
Amina Amina Allah shikadai yasan wanda yafiwani Kai de ji tsoran Allah abinda Allah yayi hani dashi To wlh mubari to sai Mufi kowadin
Allah ya karama lpy
In ana maganar masu hankali da ilmi a bar maganar zango.
Kabar su kawai oga ai yanada masoya ama fah kuma yanada dinbin makiya a kannywood ama duk da wanan yafi kowa suna a harakar
Adam.zango.ba.ainishin
Bahaushe.bane.kuma.ba
Dan.kano.bane.
yes
Karya ne ali nuhu Yafika suna a kanywood yaushe ma akasanka a film din
Zango KAINUWAAAA
Dama wannan Ai maganane kawai gamutane nan da sukafishi
Karya kake
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته👍👍👍👍❤💜💛
Gaskiya ne zango kafisu
Za karan da Allah ya nufa da cara ko ana mazuru ana shaho Sai yayi
Zango kawai
WANNAN KARYANE A ZANGO BAIKAI JAMAA DAYAWA BA
يمكين ي ادم يكون صح بس لا تتفخر كتير
وتتكبر خلا نااس هي لي تقول مو انت تطلع وتقول
صحح عليكك لان بعد ادم ماشالله مشهور مرااا و محبوب عند لكل ماشالله بس يحب يمدح نفسهه فهمتي يحب يتفاخر انا انا بدا يطلع من قلبييي😒😒😩
To saime indai be fini a wajan Allah ba
hasada takice waye Alan waka ne
Mudai shi muka sani
Tabbs ogazango
A gurina in ba zango ba kannywood
Zango mgn ka gaskiya ne
والله الفلوس تسوي كل شي
خق له
اي والله
حقيقي
Agaskiya fa indai har acikin yanfilm da mawaqa ne na yarda da Adam zango yafi kowanne jarumi fice
GMK
هههههههههههههه شايف نفسو🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Gaskia ne duk me ja da abu da ya fadan se yazo ya kare kansa
Allah yakara lafiya Adamu Hhhhh
Wannan haka yake duk yan film da kuma mawaka ba wanda tauraronsa ya dade yana hausakakawa kamar adam a zango kenan kunga dan ya fadi hakan ai abun a fili yake kuma ba karya inai muku fatan alkhairi yan tsakar gida
Wannan AI akin banzane da harkuke Kara baton mutumin da ke jijjida Kansa
W e e e e e e e nine farko même aujourd'hui
hkn Adam zango yafi kowa suna acikin kannywood
تو فا
Wlh haka ne Adam e zongo ya fi kowan suna ko kasasan waje .
Idamma abunda yafada hakane hausawa sunce yabankai jahilci kuma kafin asanshi aduniyar hausa film akwai jaurumai dayawa sunyi fice amma bawanda yake fariya irin nashi ni aganina wannan ba daidai bane kabari duniyar tafada inaga yafi dacewa
Baki ji me yace bane? cewa ba yayi Bincike ne ya tabbatar da hakan ba shi ba kuma yanxu in ka jira se duniya ta fadee abun arxiki a kanka to tabbas xaka mutu da bakinci ciki don hassada ta yi yawa
@@Murhudatukunya naji amma bebari masu bunciken sumfadaba abakinsa mukafaraji
Hassada kuma fa?? Indai ba hassada da kuma son jan zance ba babu abun tsayawa tattaunawa akan wannan maganar
Alan waka amma wallahi ni daï ka bani kunyya!da na dokeka babban mutum!
Adamu yafi Alin ganduje a waje na wlh
Hakane mana
Munshaida dagaske Adam a zango yafi kowa iya shirin fina finan hausa
Ya suke da rabilu musa dan ibro
Rabilu Musa ae ba ya waka saboda ya fishi tunda shi xango ae hadda waka shiyasa yafee ali dama sauran yan kannywood saboda akwae wanda wakar yake ji Amma ba ya kallon film
Kai baka san ibro yana waka ba to idan baka saniba kaje ka tanbaya sanda shekarau yasa a kamashi a wan nan lokacin wane yake mai waka da yayi kokuma kakoma baya kaji shirar sadi sidi sharifai kaji
Idan irin wannan wakar ce ta Ibro Allah yana iya bawa kowa damar ya fadi zuciyar shi idan an zalince shi
Wani Sha'iri yana cewa " Kowa mawaki ne sai dai idan ya rasa dalilin yin wakar"
Na farko soyayya, farin ciki ko
Kunci
Mu dinga yiwa kanmu adalci
Yahili banza kawai who are you?
Wan nan zance hk yake adam zango yafe suna a kanywood.
Ni idon babu adam à zango cinin films banajin dadin kallin sa wallahi
🤣🤔😥
Da yafi kowa farin jini da ya ke rabuwa da matan da yake aura?
wannan gaskiyane koni inbashi a cikin firms tobana jindadi amma kuskurene yafadi da kanshi asma'u sulaiman daga riyadh
Hakane fa adam a zango yafi sucha hara a duniya hssa idan bahaka bane zan bada huja misali a niger kachi (100) na yan niger 800 susan zango wlh ni a in chekaru nan ne nasan dan gt befi chekara daya darabi barma zanci kapital di niger a kawyu kan niger sufi sani zango bisa da ahmd mssa aliku da gwt
IN ANNA BATON MAWAKA ADUNIYA WAZAI SA ZANGO ACIKI MIYA IYA BANDA SHIRME
Hakane kafi kowa suna gmk
Wly kam yana da farin jinin à wurin yara sosai... Yaran Gidan mu film na Adamu kadai su ke kallo
Gsky kam
gaskiyani