Wannan labarin Karyace suke wai shin yan boko haram din kiyashine.shaggu sojoji, makayatan banza.kullin kuna kashe talakawa wadanda basuji basu ganiba.kuna karyar wai yan boko haram ne.sukuwa wasu Jama'a don tsantsar jahilci sai su yarda hakane. To karyar banza.su daga sunga yan boko haram sai gudu jami'an tsoro
Oh ikon allah
Allah ya kyauta karshen mu
❤
Gaskiyane wannan yar tsanar tayi so soai mu yan afrika muna son kalarjikin mu
karyane andai kashe fararen hula
Talaka bawan Allah
Allah yakawoma dauki
Gomnati kitemakawa talakawa
Mungode allah kara basira
Amine
bonjour
Kai wannan bagas kiyabane
Jinjina ga sojin mu na nijar allah basu galaba akan yan boko haram
Ni tambaya zanyi, meyasa yanzu labari baya kai tsawon minti goma kokuma in ce ake katse labaren baya kaiwa karshe
Wannan labarin Karyace suke wai shin yan boko haram din kiyashine.shaggu sojoji, makayatan banza.kullin kuna kashe talakawa wadanda basuji basu ganiba.kuna karyar wai yan boko haram ne.sukuwa wasu Jama'a don tsantsar jahilci sai su yarda hakane.
To karyar banza.su daga sunga yan boko haram sai gudu jami'an tsoro