Mai suburbuda ya suburbudo sirrin kamfanin Algaita na matakan da suke bi wajan fassara fina-finai

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 119

  • @AlgaitadubstudioTv
    @AlgaitadubstudioTv  8 หลายเดือนก่อน +22

    Kuyi sharing videos namu domin wannan tasha tamu ta bunkasa. Hakan zai bamu azamar kawo muku shirye-shirye da zasu baku annashuwa, hasken kai da nishadi. A kafta!

    • @zaharadeenabubakar3249
      @zaharadeenabubakar3249 8 หลายเดือนก่อน +2

      Oga buzo wllh Nima Allah yahoremun na iya wasu muryoyi da Dama haka nafassara Kuma sakamokon kallan finafinanku na again ngd inayinka🙏🥰✅✅✅✅✅✅

    • @BA_SO_BA_NE
      @BA_SO_BA_NE 8 หลายเดือนก่อน

      Yo ai sai kun riƙa Videos ne za a fi samin damar sharing, so that ku cigaba da sakin videos, kana ku rinka sakin talla na duk fassarar da ku saki anan saboda mu sani.

    • @abbashariff1801
      @abbashariff1801 8 หลายเดือนก่อน

      Enasofasara😢

    • @BA_SO_BA_NE
      @BA_SO_BA_NE 8 หลายเดือนก่อน

      Akwai films da dama da nake son ganin kun fassara mana amma baku fassara ba, suna kuma da ma'ana, akwai
      Taare Zameen Pa da Secret Super star da RRR da SALAAR da KGF CHAPTER 2 da LEO da AGENT da JAWAN da PATHAAN da PUSHPA da FIGHTER da MRS CHATTERJEE VS NORWAY da PREM RATA DHAN PAYO da sauran su na manta sunayensu, inda hali ma da Aashiqui 2. In kun fassara su dan Allah menene sunayen su?

  • @MaryamAli-u4c
    @MaryamAli-u4c หลายเดือนก่อน +2

    Ni masoyiyar kamfanin algaita ce kwarai da gaske domin fassararku na matukar burgeni nida mijina da yarona fatan alkhairi🙏 one love ❣️💕🇳🇬🇳🇪🇬🇭

  • @AbdullahiYunusa-d3m
    @AbdullahiYunusa-d3m 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya kara basira muna tare da kai

  • @AbdullahiYunusa-d3m
    @AbdullahiYunusa-d3m 5 วันที่ผ่านมา +1

    Dan Allah akwai wani film mai suna fansar makaho na hritk roshan a dora shi a TH-cam ❤❤❤❤❤❤

  • @Jarvis1_strongest
    @Jarvis1_strongest 8 หลายเดือนก่อน +5

    Gaskiya mai gida sannun ku da aiki gaskiya aikin ba karami bane allah ya cika mana burin mu na aiki a Netflix Amen summa amen ❤❤❤❤❤❤ one love 2 you guys 🎉🎉🎉🎉

  • @farukkabirabubakar2535
    @farukkabirabubakar2535 8 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiya algaita kuna kokari, wannan ai sabon film ne kukeyi 🎉🎉sannunku muna godiya

  • @danladisiniyo8871
    @danladisiniyo8871 8 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya Munajin dadin video ka Alkara basira Ina inama Fatan alkairi

  • @zaharadeenabubakar3249
    @zaharadeenabubakar3249 8 หลายเดือนก่อน +1

    Me gida buzo muna godiya sosai allah yatemaka migina nafahimceki sakonnin saka isar awannna video kuma nafahimta amma megida nima inaso nafara fassara dan allah idan badamuwa kuma dum nau ikan muryoyin dakache na iya fatan alkhairi senajika oga🙏♥️♥️✅✅

  • @Salim-tchadou
    @Salim-tchadou 3 หลายเดือนก่อน +1

    Ina muku fatan alhiri ❤❤❤❤❤

  • @SalisSudais
    @SalisSudais 8 หลายเดือนก่อน +2

    Buzu namu Allah yakara inganta muku wnn al,amari tabbas duniya ma tasan kuna fitar damu kunya a wnn sabgar Allah yacigaba da dafa muku

  • @Abubakar_nasiru_bawa
    @Abubakar_nasiru_bawa 8 หลายเดือนก่อน +2

    Ka taba fassara film din zero Yaya sunansa da fassarar algaita ❤

  • @AuwalSani-ox1il
    @AuwalSani-ox1il 8 หลายเดือนก่อน

    Dan girman Allah Algaita ku taimaka ku samarwa da masu iPhone nasu app din mun gode Allah ya kara daukaka ameen ❤

  • @naija_epic_cinema
    @naija_epic_cinema 8 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya yakamata jami,oin Hausa subaka DR gaskiya fasahar dake kankata na dabanne 🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @ahalnayahrasuluyola9484
    @ahalnayahrasuluyola9484 8 หลายเดือนก่อน

    DAN GIRMAN ALLAH DAN MAHAMMADAN RASULILLAH Ogah Buzoh Kadah Algaitah Tadainah Fassarah ALLAH Zai Kawoh Nasarah Kobajima koh Badade Dan ALLAH 😢🙏

  • @AbbazakariIbrahim-ir3gj
    @AbbazakariIbrahim-ir3gj 8 หลายเดือนก่อน +1

    Masha allah
    Allah y kara basira

  • @abubakartabalak1534
    @abubakartabalak1534 8 หลายเดือนก่อน +2

    Kai mash Allah gaskiya kuna kokari sosai

  • @yaromaitsada5767
    @yaromaitsada5767 8 หลายเดือนก่อน

    Allah Ya Kara BASIRA My Boss's ticket ko Nawa neh zamu siyA in Sha Allah one love ❤❤❤❤

  • @ahmad_md
    @ahmad_md 8 หลายเดือนก่อน +1

    Muna godiya a riqa sakemana video akai akai thanks over ✊

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 8 หลายเดือนก่อน +2

    MASHA'ALLAH

  • @naija_epic_cinema
    @naija_epic_cinema 8 หลายเดือนก่อน

    Buzo Allah yama albarka wannan da, awa dakake tahanyar raya asalin rayuwar Hausa mai kyau da seseta dabi ar al, umman arewa da tarbiya mai kyau ta hanyar firm 👍👍👍👍👍🙏🙏🙏🙏

  • @ibrahimhassanmoctar5396
    @ibrahimhassanmoctar5396 8 หลายเดือนก่อน +1

    Assalamu alaikum ya Allah ya sa mudace allah yakara basira

  • @abdurrahmanprince3059
    @abdurrahmanprince3059 8 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya kanada basira Allah y kara basira

  • @abdulaxeexmuhammadumar7324
    @abdulaxeexmuhammadumar7324 8 หลายเดือนก่อน +1

    A gaskiya nafa'idantu akan aikin fassara ba sauki gareshi ba, ina Jinjina ma kamfanin algaita masubirbida allah yataimaka ya kara basira.😊😊

  • @NuruZiyaul
    @NuruZiyaul 4 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya kuna kokari Allah yakara basira

  • @NuruddeenbalaTsakuwa
    @NuruddeenbalaTsakuwa 8 หลายเดือนก่อน

    Da,ƙoƙartawarku, da jajircewarku, da kwarewar ku, ku amshi jinjina......
    Allah kara basira oga buzo yakarawa rayuwa albarka ya daɗa ɗaukaka wannan kamfani na algaita yasanya masa albarka.
    Tabbas muna nishaɗan tuwa da fa'idantuwa

  • @AliSonn-fs4wx
    @AliSonn-fs4wx 8 หลายเดือนก่อน +1

    Wai dan Allah ina moofy take ne dan Allah mutumina

  • @MEARZIKISTARTV-vw8hs
    @MEARZIKISTARTV-vw8hs 8 หลายเดือนก่อน +2

    Oga gaskiya inajindadin wannan dauka dakakeyi sosai sabodani banidawani buridaya wuce nazama mafassari kamarka

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  8 หลายเดือนก่อน +1

      MashaAllah

    • @MEARZIKISTARTV-vw8hs
      @MEARZIKISTARTV-vw8hs 8 หลายเดือนก่อน

      OK Munagodiya sosai sosai kana sanarda ni ilimindaban saniba sosaisosai fassara itaceburina kuma itanakeso nayi dan Allah Acigabada wayarwada masu buri irinnawa kai

  • @al-aminsaleh6729
    @al-aminsaleh6729 8 หลายเดือนก่อน

    Oga buzo dan Allah yaushe da yaushe zaku dinga sake sabuwar fassara a man hajarku.

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 8 หลายเดือนก่อน

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.

  • @MuhammadmshanWaka
    @MuhammadmshanWaka 8 หลายเดือนก่อน +2

    Ma Sha Allah muna Godiya Ina bukatan aiki taredaku

  • @salihuahmad8327
    @salihuahmad8327 8 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yakara daukaka ❤

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  8 หลายเดือนก่อน +1

      Amin. Jinjina

    • @salihuahmad8327
      @salihuahmad8327 8 หลายเดือนก่อน

      Allah yakara basira 😍 zamuyi sharing 💪🙏

  • @Ibrahimabdullahi-ds4rq
    @Ibrahimabdullahi-ds4rq 8 หลายเดือนก่อน +1

    Dakaeo oga na❤❤❤

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV 8 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah 🥰 merci

  • @DjOkTv-hb5tc
    @DjOkTv-hb5tc 8 หลายเดือนก่อน

    Aslm dan allah katuromini kanaka inason muyimaga awaya inbadamuwa❤❤🎉🎉👍👍👏

  • @mahamadoubouhari852
    @mahamadoubouhari852 8 หลายเดือนก่อน +1

    Dan allah buzu ni ina bukatar cigaban fassarar tarihin annabi Youssouf

  • @IsmailaNafiu
    @IsmailaNafiu 8 หลายเดือนก่อน +1

    Muna godiya oga

  • @Yusufharuna-t2d
    @Yusufharuna-t2d 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    gaskia kuna ayiki Allah Kara lafiya

  • @ALADDINRECORDSTV-bm4ob
    @ALADDINRECORDSTV-bm4ob 8 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakara daukaka buzo dan fillo❤❤❤

  • @ChaibouAbdallah.NigerTV
    @ChaibouAbdallah.NigerTV 8 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ya yi sosai 🥰

  • @UmarSarbi
    @UmarSarbi 8 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya ni abunda zance shine kamata ace algaita tunda a kasar nan kusan ita ta soma fsr film bai kamata ace sai wani ya fassara film san nan kuzo ku fsr naku kamata ace kune zaku soma sakin fsr in film ya fita

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  8 หลายเดือนก่อน +1

      Matsalar itace ya sabawa tsarin aikin mu fassara cinema copy. Dole sai original copy ya fita zamu fassara. A wannan lokaci kuma 'yan garaje sun riga sun fassara na daukar cinema.

  • @abdulfatahabubakarbappi6601
    @abdulfatahabubakarbappi6601 8 หลายเดือนก่อน

    Very good and educative... You are such a genius... Allah ya Kara taimaka wa Amin 🤲🏼

  • @najumchannel2852
    @najumchannel2852 8 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya moofy ta iya murya❤

  • @Alinkura-k8l
    @Alinkura-k8l 8 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya Dan baiwane kai

  • @oussamazakari8334
    @oussamazakari8334 8 หลายเดือนก่อน

    Allah yasa mu cika da imani

  • @aminuidris6439
    @aminuidris6439 8 หลายเดือนก่อน

    Ina yinka Algaita sosai,

  • @deejayalione
    @deejayalione 8 หลายเดือนก่อน

    Don Allah inada tmbaya zan iya yin fassara batare da nayi bokoba Amma bawai Babu tukkabane akwai kadan don Allah kaban amsa

  • @abdulrazaksurajo8136
    @abdulrazaksurajo8136 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Kara basira

  • @danladisiniyo8871
    @danladisiniyo8871 8 หลายเดือนก่อน +1

    Aslm
    Nine dan Ladi Siniya
    Ya najiku shiru

  • @classtv4300
    @classtv4300 8 หลายเดือนก่อน

    Wlhi ni kaina na daina kallan fassara tunda ka daina fitar da aiki akai akai, dan Allah ka dawo da fassara kamar yadda kake fito dasu akan lokaci ni cikakken masoyin Algaita Dub Studio ne

  • @bashiridris3442
    @bashiridris3442 8 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @BabangidaAbdullahi-li8qn
    @BabangidaAbdullahi-li8qn 8 หลายเดือนก่อน +2

    Muna godiya uban fasssara

  • @AbubakarFalalu-i8o
    @AbubakarFalalu-i8o 8 หลายเดือนก่อน

    Fatan alheri 🎉🎉

  • @AuwalfentaSalihu-xx5ku
    @AuwalfentaSalihu-xx5ku 8 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulilah

  • @Faruq_sm
    @Faruq_sm 8 หลายเดือนก่อน +1

    Jamil yabi doka ! 🎉🎉🎉

  • @ALLFASSARARHAUSATV
    @ALLFASSARARHAUSATV 8 หลายเดือนก่อน

    One love algaita

  • @NuraLawal-l6w
    @NuraLawal-l6w 8 หลายเดือนก่อน +1

    Masha ALLAH❤

  • @abubakarabubakaryauta2270
    @abubakarabubakaryauta2270 8 หลายเดือนก่อน +2

    Madallah buzo kugalmada wodifa

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 8 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki Kasamu kuskure dayawakaman kuskurenafarko dakayi nafasra finafine wandanda akeyin kinafi hayataymaka mawasu wajen halaka matane dayawa kokasan dayawa wadanda sukatayin kunafin afindinkasukagani kuma zakiyi isabidarayuka dayawa rankiyama akan hakan saikuma kayin kuskurewajen fasara funafine nabautan hindu yakamata kasandahaka buzu danbauci shawari anemo fasara nakimiya akaftay zafi alheri haryanfa kanada daman dauko wasu litatafan kimiya kumaday zayikasuwa zaykawcigaba makasa sosai nagoday

  • @imranadamtv2979
    @imranadamtv2979 6 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki ashe haka bun yake da wahala

  • @najumchannel2852
    @najumchannel2852 8 หลายเดือนก่อน

    Amma ba'a iya kallo kaitsaye a manhajar din naku

  • @leedboy
    @leedboy 8 หลายเดือนก่อน

    Aslm barkanku da wannan lokaci ina yiwa algaita fatan alkairi da fatan nasara,
    Dan allah A ina ake shigar da rubuce rubuce da tambari a cikin film. Thanks

  • @najibullahamiruisa92
    @najibullahamiruisa92 8 หลายเดือนก่อน +2

    Fatan alkairi

  • @NuraLawal-l6w
    @NuraLawal-l6w 8 หลายเดือนก่อน +4

    Yyi Oga ❤❤❤❤

  • @ABDULQA_STUDIO9912
    @ABDULQA_STUDIO9912 3 หลายเดือนก่อน

    Aslm Algaita ta zamu tura capchen idan munyi

  • @IBRAHIMWISDOMTV
    @IBRAHIMWISDOMTV 8 หลายเดือนก่อน

    MASHALLAH MUNA FATAN SAKE GANIN SABON DARASI AKAN WANNAN BABI

  • @Fulloexposed
    @Fulloexposed 8 หลายเดือนก่อน

    Ban taba sani tare da fahimta wahalar aikinba saida nayi yunkurin fassara dakika 20 a cikin firm din avengers tukun nagane. Daganan nace lallai wannan aikine babba. Allah ya kara basira daga danfillo

  • @ishaqharuna1353
    @ishaqharuna1353 8 หลายเดือนก่อน +1

    Ok

  • @Arewagolds
    @Arewagolds 8 หลายเดือนก่อน

    Yayi

  • @ALADDINRECORDSTV-bm4ob
    @ALADDINRECORDSTV-bm4ob 8 หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤❤❤❤

  • @realabdoull433
    @realabdoull433 8 หลายเดือนก่อน

    Idan na sauke film a apps na algaita Media Plus a wani playing zanyi play na gani nayi download har gaji dan allah a taimake a fadan min

  • @SalisuAbdulmajid-t1g
    @SalisuAbdulmajid-t1g 4 หลายเดือนก่อน

    no nakune❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @realabdoull433
    @realabdoull433 8 หลายเดือนก่อน

    Ina da masala dan allah idan na sauki film diga algaita Media Plus sai yazu min akan HD Kuma yazu kamar fayal to ni dan allah ya zanyi ya zama normal film ina jiran amsa

  • @Shorts_4_Movies
    @Shorts_4_Movies 6 หลายเดือนก่อน

    Assalamu Alaikum dan megida Buzo number wayanka nakeso inaso nayi magana dakai dan Allah.

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 8 หลายเดือนก่อน

    Ina da tambaya naga a India in aka fassara Film har songs ake fassarawa amma meye yasa anan ba a fassara su?

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 8 หลายเดือนก่อน

    Akwai films da dama da nake son ganin kun fassara mana amma baku fassara ba, suna kuma da ma'ana, akwai
    Taare Zameen Pa da Secret Super star da RRR da SALAAR da KGF CHAPTER 2 da LEO da AGENT da JAWAN da PATHAAN da PUSHPA da FIGHTER da MRS CHATTERJEE VS NORWAY da PREM RATA DHAN PAYO da sauran su na manta sunayensu, inda hali ma da Aashiqui 2. In kun fassara su dan Allah menene sunayen su?

  • @danladisiniyo8871
    @danladisiniyo8871 8 หลายเดือนก่อน

    Ya haryanzu Ana Yin video a turamuku

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 หลายเดือนก่อน

    Mun ji ku shiru fa, Pls a fassara Kabhi Koshi Kabhi Gham
    Sannan in kun saki Films ku riƙa sa mana tallan anan

  • @NuraLawal-l6w
    @NuraLawal-l6w 8 หลายเดือนก่อน +1

    🎉❤🎉❤

  • @SalisSudais
    @SalisSudais 8 หลายเดือนก่อน

    Fatan alkhairi buzu namu

  • @Big_Shifu
    @Big_Shifu 8 หลายเดือนก่อน

    🎉

  • @Yusufharuna-t2d
    @Yusufharuna-t2d 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😮😮😮🎉🎉🎉

  • @a-jiddah5501
    @a-jiddah5501 8 หลายเดือนก่อน

    Wai meyasa bakwa siyar mana da tickets ne.

  • @khalidmuhammed5272
    @khalidmuhammed5272 8 หลายเดือนก่อน

    Wanna ai shirmene bayan bakusaida ticket 🎟️

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  8 หลายเดือนก่อน

      Shirme shine baka tsaya ka kalli video ko ka nutsu ka fahimta yadda ya kamata ba, kazo kana comment sabanin abunda aka sanar a videon. Yanzu meye fa'idar wannan comment din naka idan baza ka kalli videon ka sami ba'asin korafinka ba?

  • @Gangarida145
    @Gangarida145 8 หลายเดือนก่อน

    Sunana yazid m abdullahi, ma zaunin kaduna, ni edita ne kuma camara man, haka zalika mawaki, Ina sha awar fara FASSARA, dan allah in dai Ana bukata to muna so

  • @abbashariff1801
    @abbashariff1801 8 หลายเดือนก่อน

    Slm

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 8 หลายเดือนก่อน

    Nice video
    Please ku taimaka ku fassara RRR INDIAN FILM NASU RAMCHARAN DA NTR, na daɗe ina bibiyar ku amma banga kun fassara ba.
    Ku fassara ku sakar mana shi yacca ku saba yi, inma zaku yi na manhajar to daga baya bayan an gama samin abunda ake so sai ku sakar mana shi a gun yan Download masu turi.
    Fassarar ku kurum nake jira ta RRR ba ruwana da kallan fassarar da ba taku ba.

  • @k2finaltouche775
    @k2finaltouche775 8 หลายเดือนก่อน

    Nima inada shawara me ze Hana ashiri na gaba Azo da mace saboda mata

  • @yaromaitsada5767
    @yaromaitsada5767 8 หลายเดือนก่อน

    Boss's wlh da Ace A Kudu kake Ina nufin da Bayarbe neh Kai to wlh da Arzikin da Zaka Samu a Shekara Daya Idan ka Daina Aikin komai sai ka Shekara 70 nan Gaba ba ka cinye ba Ni baHaushe neh amma amfanin Da zama Ba Haushe Yamin da Na Zo a Musulmi a nan Kudu mutum ko kukan Doki ya Iya Sai Antallafa masa arewa fa nan kwana kin Baya Da kake fassara da suka ga mutane An Daina Kallon video sun ba cewa suka fassarar ma Sai Daina ba Wai Tayaya Zasu Gama Wahala Suyi film wani Yaazo Ya Dan Fassara film Yafi su view dan Allah bosss wannan menene inba Hassada kuma suda suke Fadin Haka gabaya Kanny wood din kasace iyan su ace suya murya Guda uku inba suyi Za a harbesu baza su iya wlh boss Allah Ya Ya Kara BASIRA ❤ mu Yan amutun Kane one love mukhtar Hudu. Ile ife osun state

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 หลายเดือนก่อน

    Ku sa wannan video a dikkan SHAFUKAN ku, saboda zaya taiamka jama'a su riƙa yi muku uziri ba yawan korafi ba.

  • @usamaabubakar
    @usamaabubakar 8 หลายเดือนก่อน

    Wai shin da masu fassara da masu shirya finafinai wa yafi kokari

  • @jewelhausatv5363
    @jewelhausatv5363 8 หลายเดือนก่อน

    2 tickets for one film is too cost due to the our country situation

  • @SalisuAbbausman
    @SalisuAbbausman 8 หลายเดือนก่อน +1

    3

  • @muhammadlawanmusa3941
    @muhammadlawanmusa3941 8 หลายเดือนก่อน +1

    Ina muku fatan nasara

  • @LauwaliZakiru
    @LauwaliZakiru 8 หลายเดือนก่อน +1

    To

  • @Abubakarawwal7
    @Abubakarawwal7 7 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @TsahirouIbrahim-l8g
    @TsahirouIbrahim-l8g 3 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤

  • @ALADDINRECORDSTV-bm4ob
    @ALADDINRECORDSTV-bm4ob 8 หลายเดือนก่อน +1

    3

  • @Tiktok-h8i7u
    @Tiktok-h8i7u 3 หลายเดือนก่อน

    ❤🎉

  • @MostaphaMahrazou
    @MostaphaMahrazou หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤