Yanzu yanzu bidiyon tuban Bello turji da tawagarsa general Christopher Musa yafadi Haka Zata faru

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ก.พ. 2025
  • Bidiyon tuban Bello turji DA tawagarsa general Christopher Musa yafadi Haka Zata faru Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku
    Kuyimana subscribe a TH-cam channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
    Sheikh Murtala Bello asada, Bello turji, Bello yabo, Dan Bello, Bello matawalle, Christopher Musa, labarun Hausa, labarun Duniya, rigasa tv news

ความคิดเห็น • 68

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 6 วันที่ผ่านมา +2

    Babuwanda zaiyadda tubansu bello turji har,abada.

  • @MuhammadUmar-sl1os
    @MuhammadUmar-sl1os 6 วันที่ผ่านมา +1

    Subhanallah wallahi shuwagabanninmu kutuba kubar tarwasa bayin Allah kun cinye dukiyarsu kun hanasu ruwan Sha makaranta Mai kayau ba wuta ba 'yanci ba adalci Kuma uwa uba rashin tsaro mekuke sammanin wanna adduan malam akanku?

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 6 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yabia sheik murtala bello da sheik Bello yabi❤❤❤❤❤

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru 6 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya Isa ga isiyarmu

  • @MohammadShehu-i6w
    @MohammadShehu-i6w 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yasa haka

  • @mustaphaabubakar8884
    @mustaphaabubakar8884 3 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya biya

  • @YusufBukhari-v5f
    @YusufBukhari-v5f 6 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka da alkhairi mallam ya amuktardaku a duk inda kuke

  • @Shehumuhammad-ge9vw
    @Shehumuhammad-ge9vw 6 วันที่ผ่านมา +1

    Ameen ya rabbi

  • @adammuhammadnur6677
    @adammuhammadnur6677 6 วันที่ผ่านมา +1

    صلى الله عليه وسلم

  • @SULEIMANHAMZA-i9d
    @SULEIMANHAMZA-i9d 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wannn duk Shirin siyasa ne mu ba wawaye ba tun kun Raina Allah

  • @salisudfulanikanwa6468
    @salisudfulanikanwa6468 6 วันที่ผ่านมา +2

    Kayi kuskure mai rigasa tv. Wannan ba turji bane kdibadai dakyau

  • @BinWakili
    @BinWakili 6 วันที่ผ่านมา +3

    Sai yanzu bello turji yatuna. Da Allah da manzonsa

  • @Capitain-o7c
    @Capitain-o7c 6 วันที่ผ่านมา +1

    Next movies

  • @BinWakili
    @BinWakili 6 วันที่ผ่านมา +2

    Watako bello turji Dan rainin wayone

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 6 วันที่ผ่านมา +2

    Gaskia akwai renin wayo anigeria.way way way wanan wasan kwaikwayo yayi .🤭🤭 wanan darama .tatsuyan gizo kenan.allah yakewta🇳🇪👈

  • @Mujaheedsalah
    @Mujaheedsalah 6 วันที่ผ่านมา +1

    kar afake da dan gatan allah S A W fa akoma ruwa allah yasa batuban muzuru bane kuma sai subada wnn muggan bakaman nasu

  • @SULEIMANHAMZA-i9d
    @SULEIMANHAMZA-i9d 6 วันที่ผ่านมา +1

    Siyasa ce dama sun gama aikin su

  • @AishaMargi
    @AishaMargi 7 วันที่ผ่านมา +2

    Karyakukeyi. Barayobanza? Allah. Yakawo. Mana. Karshiku. Ameeeeen

  • @NuhuDanhausa
    @NuhuDanhausa 5 วันที่ผ่านมา +1

    Batuban gaskiyabane sutara audio sunrasainda hutane sucikudin asake

  • @aminououmarou6457
    @aminououmarou6457 6 วันที่ผ่านมา +1

    2027 sai Tunubu. Tunda bello Turji ya tuba

  • @sadikabdullah8668
    @sadikabdullah8668 6 วันที่ผ่านมา +1

    😭😭 AL-HAMDU LILLAH 😭 BARIN TA'ADDANCIN KU SHINE MAFITAR TALAKA A NIGERIA 😭 SHUWAGABANIN NIGERIA BAZASU YAƘI WAƊANAN MUTANAN BA SABO DA BA AL-UMMA NE A GABANSU BA ALLAH YA ALLAH YA KARƁI TUBANKU SUMA SAURAN ALLAH YA SHIRYE SU ❤ SHUWA GABANNIN NIGERIA BA AL-UMMA NE A GABANSU BA 😭 BA'MU DA MAFITA DA TA WUCE SU TUBA 😭 ALLAH SHI YASAN YADDA ZAIYI DASU 😭 ALLAH YA SHIRYA MANA ZURI'ARMU 😭😭

  • @SULEIMANHAMZA-i9d
    @SULEIMANHAMZA-i9d 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wato Nigeria anraina mutane anraina tunanin mutane suna wasa da tunanin wadanda Basu fahimci rayuwaba

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ba Bello turji bane jama kuji tsoron Allah sabida neman followers sai kuriqa qarya gashi yafadi sunan sa da kansa amma kunce Bello turji

  • @SalifouNomaoHarouna-o2t
    @SalifouNomaoHarouna-o2t 6 วันที่ผ่านมา +1

    yan Nageria gaskiya ku farka

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allahuma Amine ya Hayu ya Qayum

  • @AliAlnaigeer
    @AliAlnaigeer 6 วันที่ผ่านมา +1

    Ameen

  • @MaryamSHUAIBU-m2o
    @MaryamSHUAIBU-m2o 7 วันที่ผ่านมา +2

    Hmmmm

  • @illiassoudade
    @illiassoudade 6 วันที่ผ่านมา +1

    Zancan banzane. Tuba daga baki. Wanan kalmomin ba na tawaga turji ne. Duk abunda kukama hawsawa sai mun rama. Dan munafinci,a jiya akace an kashe turji dan wasa da hankalin hausawa. Wallahi duk abunda fulani sukayima hausawa sai mun rama da ikon allah.

  • @JaySalm-f7q
    @JaySalm-f7q 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wanima bai iya salatin ba wallahi, naji yana cewa "wasalma"

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 7 วันที่ผ่านมา +3

    Wahala yagani kuma wlh tuban wanda yake samun millions samada 30 acikin sati daya yatuba yace yadena yazauna baya samun ko dubu ɗari acikin sati daya Allah duk Wanda yake goyon bayan zalunci Allah ka wulakanta shi kahanashi kwanciyar hankali

  • @muhammadabdullahi2833
    @muhammadabdullahi2833 7 วันที่ผ่านมา +4

    Wannan ai iskacine da raini

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ba karamin shegen bane

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 7 วันที่ผ่านมา +3

    Ƙaryar banza

  • @touretv2G
    @touretv2G 7 วันที่ผ่านมา +5

    Sun tuba kuma suke rike da bindigogi😂😂😂😂 kawai a gama da shi

  • @yusufismail7387
    @yusufismail7387 7 วันที่ผ่านมา +4

    Mu talakawa bamuyafeba duk wanda yaga bello turji yakasheshi domin jininsa ya halatta

  • @SadiMuhammed-s1f
    @SadiMuhammed-s1f 6 วันที่ผ่านมา +1

    🤔Karya kuke Yasin 😳😧

  • @ismaillahabibou7248
    @ismaillahabibou7248 7 วันที่ผ่านมา +1

    Amina

  • @BinWakili
    @BinWakili 6 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂 zatin manzon Allah

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 7 วันที่ผ่านมา +4

    A kashe su WALLAHI

  • @ramadanesouleyman2563
    @ramadanesouleyman2563 6 วันที่ผ่านมา +2

    Uwaku shegu . Paransa ne🇲🇫 ta rabu daku. Babu daular fodio nan gaba.

  • @SalifouNomaoHarouna-o2t
    @SalifouNomaoHarouna-o2t 6 วันที่ผ่านมา +1

    wasu sabin Yan kannywood ne aka samu to wanene director film in

  • @HamisuYakuba
    @HamisuYakuba 7 วันที่ผ่านมา +1

    S.A.W

  • @Capitain-o7c
    @Capitain-o7c 6 วันที่ผ่านมา +2

    Kai nageria ana bura uba 😂😂😂😹😂😂🤣🤣😹😹

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 7 วันที่ผ่านมา +1

    Amiiin Ya Allah

  • @JamiluGarba-f8j
    @JamiluGarba-f8j 7 วันที่ผ่านมา +1

    Kai allh ya kyauta

  • @Assunnyassalafy
    @Assunnyassalafy 7 วันที่ผ่านมา +2

    Mudai bamu karbi tubannannba

  • @abubarkars.magaji5082
    @abubarkars.magaji5082 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ba bu ruwan turji dasu don haka

  • @MuhammadUsman-p5v
    @MuhammadUsman-p5v 7 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan bello bugaje ne

  • @UmarMuhd-xp5rt
    @UmarMuhd-xp5rt 6 วันที่ผ่านมา +1

    Ba turji bane wnn

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 7 วันที่ผ่านมา +2

    Karya ne dan tunkiya

  • @TukurAhmad-ed7wj
    @TukurAhmad-ed7wj 4 วันที่ผ่านมา +1

    Kai jamma a abun mamaki duk wanda yasan cinkashin da sukayima mutane yasan wanna wasa ne da hankalin jama a

  • @BinWakili
    @BinWakili 6 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂

  • @MassaoudouLawal
    @MassaoudouLawal 6 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 6 วันที่ผ่านมา +1

    Asalin shegen kauye 😂😂

  • @abdoumahamane6870
    @abdoumahamane6870 7 วันที่ผ่านมา +2

    Qaryakakai

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 7 วันที่ผ่านมา +2

    Qarya kakeyi

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 7 วันที่ผ่านมา +1

    Kai wannan baturji bane

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 6 วันที่ผ่านมา +1

    Asadul izala yake badu kariya sun kase mjosawa bayan suntara kudi yana so ayi dulhu dasu sudawo gari suci kudunsu lafiya lao

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 7 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ai iskanci ne, babu alamun nadama a tareda su

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 7 วันที่ผ่านมา +2

    Abu nusaiba wannan fa ba bello turji bane bello bugaje ne

  • @tytal_amineng9532
    @tytal_amineng9532 7 วันที่ผ่านมา +1

    Kaima fa Rigasar nan
    Kwamacalar ka tayi yawa wallahi
    Karyar banza kawai
    Dauko wannan hoto kawo wancan hoto ka gwamutsa su dan kadau hakalin mutane ko?
    Miw

  • @ZainababdullahiUsaini
    @ZainababdullahiUsaini 7 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂saikaci uwarka wlh

  • @mahmudsalisu4203
    @mahmudsalisu4203 7 วันที่ผ่านมา +1

    Duda mutanan dasukakashi bekamata ache anyafiwa musuba sukuma Iyalan wandasukakashefa

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 7 วันที่ผ่านมา +1

    ✅🕋🕋🕋✅🙏🙏🙏✅🤲🤲🤲✅☝️☝️☝️✅

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 7 วันที่ผ่านมา +2

    Qarya kakeyi

  • @sidialhader4350
    @sidialhader4350 5 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂