Gulbi Ka Wuce Kwalfewa (Sarkin Zazzau Aminu) - Narambada

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 18 ธ.ค. 2024
  • Daya daga cikin wakokin Sarkin Zazzau Aminu da Narambada yayi masa

ความคิดเห็น • 55

  • @ModibboUmar-g3l
    @ModibboUmar-g3l 23 วันที่ผ่านมา

    Allah ta'ala ya ji kan Sarkin Zazzsu Alhaji Muhammadul Aminu Da Rahamarsa ya sa Aljannat Firdausi ta zamo makomaa a gare Shi da Narambada da dukkan iyayen mu. Amin Thumma Amin 😊

  • @lawalbello448
    @lawalbello448 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ta'ala yaji kan sarkin zazzau Aminu, tare da Alhaji Ibrahim Narambada Tubali.

  • @dalhatusulaiman8819
    @dalhatusulaiman8819 2 ปีที่แล้ว +1

    Shi wanna da kuka so a nada, Allah baimai sarauta ba

  • @isajibrilbaba759
    @isajibrilbaba759 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya jikan Ibrahim Narambada da rahamarsa ameen. Narambada Sarkin Mawakan Hausa a lokacinsa. Duniya Tsohon Gari.

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 ปีที่แล้ว +1

    Zazzau the great kingdom

  • @isiakaabdullahi8311
    @isiakaabdullahi8311 ปีที่แล้ว +1

    Allayajikan darlin zauzzau Allah yrahamsheshi

    • @hussainikowa
      @hussainikowa ปีที่แล้ว

      Allah ya ji kan Marigayi Sarkin Zazzau Muhammad Aminu da Gafara. Yadda duniya tai kyau Allah ya kyautata Lahirar sa. Amin Don Girman Allah

  • @suleh1
    @suleh1 ปีที่แล้ว +1

    Allah Yaji kan magabata, Ya haskaka makwancinsu da mu.

  • @AhmadBarau-s1o
    @AhmadBarau-s1o ปีที่แล้ว +2

    Allah ya jikan maza

  • @saadiyasaad7120
    @saadiyasaad7120 5 ปีที่แล้ว +13

    Waka cike da hikima da fasaha! Allah ya gafarta ma NARAMBADA!

  • @ShehuSaleh-oe9jw
    @ShehuSaleh-oe9jw ปีที่แล้ว

    Allah gafartawa Maimartaba (Alh Shehu Idris)

  • @shamsudeenyau2142
    @shamsudeenyau2142 ปีที่แล้ว

    Mawaka sun wuce Allah ya jikan Narambada

  • @lawalabdulkarim2082
    @lawalabdulkarim2082 5 ปีที่แล้ว +8

    Allah ya jikan adalin Sarki mai son zumunci Marigayi Sarkin Zazzau muhammadu Aminu. Amin.

  • @jubrilbashiru693
    @jubrilbashiru693 ปีที่แล้ว

    Allah yajikan Alh Narambada mawakan dauri.

  • @anasaminu3764
    @anasaminu3764 2 ปีที่แล้ว +5

    In the end proud to be hausa masha Allah

  • @yusufabdulazeez7734
    @yusufabdulazeez7734 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya jikan sarkin zazzau Aminu

  • @shehumuktar9553
    @shehumuktar9553 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan narambada, a zamaninsu sun zuga sarakuna da kirari acikin wakokinsu

  • @ismailaabdul5237
    @ismailaabdul5237 4 ปีที่แล้ว +2

    Gulbi kin wuce kwalfewa,
    Allah yajikan sarkin zazzau Aminu, da shehu mai hakuri. Allah yajikan sarakan zazzau masu darajja, tare da iyayenmu

  • @hussainahmad7789
    @hussainahmad7789 5 ปีที่แล้ว +5

    Allah Ya jikan mai wakar da Wanda akaiwa Ya kyauta makwancinsu.

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 2 ปีที่แล้ว

    Malam Ibrahim Narambada malamin waka ne

  • @ishaakmohammad2829
    @ishaakmohammad2829 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya jikan magabatan mu

  • @mustaphaabbaabdullahi6139
    @mustaphaabbaabdullahi6139 5 ปีที่แล้ว +4

    Allah ya gafarta ma sarkin zazzau aminu.

  • @garbajika8452
    @garbajika8452 5 ปีที่แล้ว +7

    Allah ya jikan magabatan mawakan hausa ba masu bata tarbiyar al'umar musulmiba da sunan film din hausa

  • @pholantulu
    @pholantulu 5 ปีที่แล้ว +9

    Kaji mawakan gaskiya da gaskiya, amma yanzu kam an barmu da yan....... Allah ya jikan wadan da suka riga mu gidan gaskiya

  • @abubakarsuleiman6359
    @abubakarsuleiman6359 5 ปีที่แล้ว +2

    Arewa ikon Allah kenan.... Allah ya jikan magabatanmu da rahama.

  • @ibrahimsaulawa7425
    @ibrahimsaulawa7425 5 ปีที่แล้ว +3

    Azanchi da fasaha ga nishadantarwa Sai su narambada Allah ya jikan maza

  • @ubalemusa5309
    @ubalemusa5309 2 ปีที่แล้ว

    Sai godiya

  • @madaci-123
    @madaci-123 4 ปีที่แล้ว +2

    Ga sarakuna yanzu, babu mawakan fada!

  • @harunaadamu7589
    @harunaadamu7589 5 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya jikan Narambada

  • @dalhatusulaiman8819
    @dalhatusulaiman8819 2 ปีที่แล้ว

    Mammam yalwa Bai sarauta ta cin Amana na

  • @huduabdulmuminassalafy6647
    @huduabdulmuminassalafy6647 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne hakane

  • @rabiudanjanku
    @rabiudanjanku 4 ปีที่แล้ว +3

    Shi zamani canzawa yake

  • @zuwairaadogambo2906
    @zuwairaadogambo2906 5 ปีที่แล้ว +2

    Waka mai hikima tare datrihi.

  • @SADIQUAMINU-n7m
    @SADIQUAMINU-n7m 8 หลายเดือนก่อน

    Hakika gulbi Bai dai buwa

  • @shuaibuhamzahamzashuaibu6275
    @shuaibuhamzahamzashuaibu6275 3 ปีที่แล้ว +1

    Jallar hausa

  • @rotihassan1
    @rotihassan1 4 ปีที่แล้ว +1

    Mawak'an K'warai

  • @isiakaabdullahi8311
    @isiakaabdullahi8311 ปีที่แล้ว

    Narambada

  • @bellomusa1891
    @bellomusa1891 3 ปีที่แล้ว

    Kaico! Ka ji falsafa,in ka Sami mulki To Rungumi Dangin Ka Basu Haqqin Su

  • @zubairchiroma7912
    @zubairchiroma7912 2 ปีที่แล้ว

    Mamman Yalwa

  • @aminasoli3241
    @aminasoli3241 5 ปีที่แล้ว +3

    Waka mai kwantar da hankalin mai jinta

    • @auwalbala1626
      @auwalbala1626 4 ปีที่แล้ว

      Slm rubado oil funtua wanna gaskiyane

    • @garbaabdullahi6467
      @garbaabdullahi6467 4 ปีที่แล้ว

      Allahu Akbar

    • @ezraishaku6911
      @ezraishaku6911 3 ปีที่แล้ว

      Idan na tuna Kaka na kamar in zubdahawaye lokachin da yake jin wakan narambada da JVC Radio lokachin Duniya lfy😭😭😭

  • @abbaswandara
    @abbaswandara 4 ปีที่แล้ว +4

    Proud to be Hausa .

    • @zeezee2535
      @zeezee2535 2 ปีที่แล้ว +1

      Na dade ina jin waqar nan tun ina yarinya amma ban taba saying wai Gulbi ka wuce kwalfewa yake cewa ba. Allah ya jiqan mazan jiya

  • @jamilumanu5368
    @jamilumanu5368 5 ปีที่แล้ว +3

    Mawaka sun wuce

  • @ShehuSaleh-oe9jw
    @ShehuSaleh-oe9jw ปีที่แล้ว +1

    Allah gafartawa Maimartaba (Alh Shehu Idris)

  • @fodecamara7235
    @fodecamara7235 4 ปีที่แล้ว +1

    Mawaka sun wuce