Allah jikanshi da rahama. Don Allah munason a kawo mana wasu wakokin shatan irin su wakar Gwamna Abubakar Rimi(Jama iyar G P P) da irinsu Umaru Dan Mamman gwagwada da shauransu
This is a historic achievement. Shata is an inexhaustible fountain of entertainment and education. May God bless all those who help in uploading these clips. Please continue. Ja za kallahu khairan.
Highly admirable
Alhamdullah muna son kusamana wakar dan maraya mai gyaran mota kano,da kuma wakar Yaro na gwandu mai nama tudunwada Kaduna.
Allah ka gafarta kurakuran Alh. HE. Dr. Mamman Shata Katsina.
Allahumma Ammen
Allah jikanshi da rahama. Don Allah munason a kawo mana wasu wakokin shatan irin su wakar Gwamna Abubakar Rimi(Jama iyar G P P) da irinsu Umaru Dan Mamman gwagwada da shauransu
Wannan sine mawakan gaske allah yajikansu dagafara
Muna jin dadi dasamun wakokin dr.mamman shata muna fatan samun wasu masu tarihin irin na dauri.
Danbuzu TV idan kuna da wakan gwamma malama na Alh Shata ku saka mana ita mana
Adamu Zakari mungode
This is a historic achievement. Shata is an inexhaustible fountain of entertainment and education. May God bless all those who help in uploading these clips. Please continue. Ja za kallahu khairan.
Allah ya gafar tama magaba tanmu amin
Ameen
A kashin gaskiya, Muna Murna da jin dadin samun wakokin Dr Mamman Shata a wannan fagen. Don haka muna godiya da fatar za'a kara karo Wasu Aru-Aru.
Allah yajikan mamman shata
Gaskia munajin dadi saidai munaneman wasu wakokin bamusamu kamar wakar dashata yayi ta aikin hajji
Alhamdu lillah gonin Kew. Allah Jikan maza.
Ameen
gaskiya munajin dadi Allah yasaka da alheri munaso ataimaka manada vidio na samanja in Allah yasa akwai mungode
Babanya Rabiu Allah ya kara albarka.
Gaskiya kuna kokari wajen kawomana wakokin shata muna godiya kwarai
Alhamdulillah
Allah ya gafartawa Dr Muhammadu Shata
Allah.yagafartawa.mamman.shata
Allahu Akbar
Allah jikansa da rahamassa
gaskiya munjidadi irin wannan kayantariadinga taimakawadasu saboda Yara sukaru
Salam Don Allah A samo mana cikakkiyar wakar Asayyaro, Da Mustapha Pannarombe
Shata íkon Allah
S
Nice
Kyauta uwar gajiji ta yi dadi
Mahdi mai dogon zamani
Yayi
Kind kiî