Malamai sun dura kan Kabiru Gombe, akan maganar Buhari

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 30

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 2 ปีที่แล้ว

    Dan maula babu irin kabiru gombe ga rashina natsuwa, sai iho kwan minbari, allah dai ya kyauta da yan darika ne kadai suka fada da sai ace amma yanzu yan izala ma sunfadi halisa

  • @bashirumuhammad8339
    @bashirumuhammad8339 2 ปีที่แล้ว

    Kabiru gombe Allah tonama,asiri kabiru gombe wani'abu kakeso kadena muna wannan munafunci makiri zakagani kaima tun,adunia badai goyon bayan buhari kakeyi saboda makirci

  • @ridwanunigertahoua269
    @ridwanunigertahoua269 2 ปีที่แล้ว +2

    Wallahi kabiru gombe lalle yacika mahaukaci kaji qarya

  • @haleematuisah8345
    @haleematuisah8345 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa mudace yabamu shuwagabanni nakwarai

  • @shauty7185
    @shauty7185 2 ปีที่แล้ว +2

    Kai ma dai Mallam na lura kullum sai dai kushe wassu malam kake .. ya kamata ka gaya mana mafita ba wai ka Rika kushe wassu malaman ba. Wannan ai saika tuhumci shi shk. Kabiru Gomben da kansa, kayi masa waazi... Ai dole Yayi Maka bayani...

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 2 ปีที่แล้ว +1

    Fada musu gaskiya tunda kai dan izala ne safi ganewa mlm adam

  • @moustaphamamanissaka6862
    @moustaphamamanissaka6862 2 ปีที่แล้ว

    Kaima mallam kaiya bakinka inmoutoun yayi kouskure azahi ake gahaya bahaka akeba baâkaryatachi tasochielemediaba karkamata Shiba mazon Allah bane dazaâce baya kuskure

  • @musachidijohnson822
    @musachidijohnson822 2 ปีที่แล้ว +2

    Kabiru Gombe, Malamin Fadar Aso Rock, Karen farautar azzulumai, Malamin alert. Allah Ya kare Musulmi daga sharrin ka

  • @dahiruabubakarningi5112
    @dahiruabubakarningi5112 ปีที่แล้ว

    Kaji makaryacin banza Allah wadai da makaryacin banza mayaudari

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 2 ปีที่แล้ว

    amma maganar akoy abinda akechema dagangan to ko kananan kori soun yi yadda soukeso da dukiyar kasa balle chougaba buhari

  • @mohammedabdul9828
    @mohammedabdul9828 2 ปีที่แล้ว

    Hakane mallam

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 ปีที่แล้ว

    allah kyauta

  • @sabiusabo8142
    @sabiusabo8142 2 ปีที่แล้ว

    Kabar ganbe malamin buhari

  • @rayyankura1574
    @rayyankura1574 2 ปีที่แล้ว

    Talk true at any were

  • @habibouazango7865
    @habibouazango7865 2 ปีที่แล้ว +2

    Karyane yakeyi kabiru gombe

  • @adamanmuhammed3603
    @adamanmuhammed3603 2 ปีที่แล้ว

    Mlm kabiru gombe bakarya yayiba Kila gidan daaka kaishi yagani kenan sannan aiba akan gidanshi yayi maganaba gidan shugaban kasa yace na daura kurika yima kanku adalci shikanshi buhari kutayashi da addua kawai abubuwan Sai addua kawai

  • @hacnouneafride2643
    @hacnouneafride2643 2 ปีที่แล้ว +1

    Malam Kuda ceceku

  • @hassanbukarbudumi4922
    @hassanbukarbudumi4922 2 ปีที่แล้ว

    Amma kai wawa ne mara tunani

  • @kassimouissakamoussa8268
    @kassimouissakamoussa8268 2 ปีที่แล้ว

    Sunnah sunnah sunnah sunnar maula,wai malammai suzamo sune ke campagne wa Yan siyasah 😡😡🤔🤔🤔🤔🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 2 ปีที่แล้ว +2

    😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣kabiru gombe

  • @peterabrahams5500
    @peterabrahams5500 2 ปีที่แล้ว

    Kabiru Gombe!? Haba! Idan mai fadi wawa ai mai ji ba wawa ba ne! Mallamai irinku ne beraye da suka cinye kujerun gidan Buhari. 😂 😂 😂! Haba lafiya kuwa!?

  • @fmg9335
    @fmg9335 2 ปีที่แล้ว

    Finally Kabiru Gombe's true colours are out. I always thought something is off with him.

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 ปีที่แล้ว

    😭😭😭

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 ปีที่แล้ว

    Kai Kabiru Gombe da kace kujerun gidan shi har ɓera ya fara ci....🤔🤔 Ba'a biyan shi albashi da sauran kuɗaɗen da ma basu da amfani.
    'Yar shi ta dau jirgi ita kaɗai a ciki saboda tsabar talauci ne yasa tayi haka ko?
    Ga bikin ɗan shi da sauran hujjoji marasa ƙirguwa

  • @ridwanunigertahoua269
    @ridwanunigertahoua269 2 ปีที่แล้ว +1

    🤣😂🤣😂🤣😂kai jima a kabiru gombe beda hankali kai muton beda wani abo in ba qaryaba

  • @nazirumukhtar5279
    @nazirumukhtar5279 2 ปีที่แล้ว

    Malaman daukaka ce bakuso ta malan kabiru gombe maganar dayayi idan qaryace kuje gidan nasa na daura a lokacinda sukaje bayanzu ba

  • @saws860
    @saws860 2 ปีที่แล้ว

    Babuhari bane magana zata fito

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 2 ปีที่แล้ว

    Daman malamin alat

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 ปีที่แล้ว +1

    Kabiru Gombe munafiki ne makaryaci maha'inci wanda baya tsoron Allah 🤣
    Ka mayar da mutane shashashu ne irin ka za zaka faɗa wannan maganar kamata ma yayi a sauko ka daga kan mimbarin a naɗa maka mugun duka mara mutunci makaryaci