Allah ya shiryar da mu. Wannan daya daga cikin sharrin munafikai ke nan, makiya Haramin Allah, Manzo(SAW), da gun miiraji. Ba shugaban al'ummar musulmi da bai yi fama da su ba. Allah ya karbi addu'oinmu akan Falastinu, Kashmir, Filifin,da musulmi da duk musulmi da suke jihadi.
Tunda har ya kawo zancen gaskiya menene laifinsa tunda yatabbatar wannan shine matsalarmu . Idan anatuna laifi bayan kagano gaskiya toh kowama Mai laifine
Allah yasa ka da Alkhairi Ameen
Allah yasa kayi aiki da abundakafada
Allah yasamudace
Yasa mufiqarfin munafukai
Badon Kundatsewa Mal Abduljabbar Karatunsaba da bakukaishi Gidan yariba, sharia sai alahira
ALLAH mzmine
allah yabiya malan
Mafi yawan masu san suce ance ko neman son A saurare akan abubuwan da ransu keso wuri guda suke riƙewa su nace Allah kasa mu dace
Allah ya shiryar da mu. Wannan daya daga cikin sharrin munafikai ke nan, makiya Haramin Allah, Manzo(SAW), da gun miiraji. Ba shugaban al'ummar musulmi da bai yi fama da su ba.
Allah ya karbi addu'oinmu akan Falastinu, Kashmir, Filifin,da musulmi da duk musulmi da suke jihadi.
Allah ya tarwatsa manafukan acikin musulmi
Ni wallahi bana kokonto akan cewa Yahudawa da America sune suke sarrafa Saudi Arabia
Appuyez sur un élément pour le coller dans le champ de texte.Appuyez sur un élément pour le coller dans le champ de texte.
YAYI DAI DAI .
HAKA KUKA YI MA SHEIKH ABDULJABBAR KABARA KUMA SHIMA YA GUYI BAYAN HAKA
Amma kaijakine shasha bazza
Kai kamanta yanda kake Bata prof makari
Tunda har ya kawo zancen gaskiya menene laifinsa tunda yatabbatar wannan shine matsalarmu . Idan anatuna laifi bayan kagano gaskiya toh kowama Mai laifine