Thank you Shehu. May Allah reward you abundantly. You yourself is an ayah because never do I in history of the world see or read about someone like you. and all is because of the blessing of Rasoul S.A.W. I found out that your dad is an Hafiz and so is you, and more than 40 of children, and close to or over 50 of your grand children are also Hafiz. This to me, is an ayat. The rest is left for Allah. Shehu I want you to know that I love you with the whole of my heart and nothing the critics say that will ever stop me from loving zikr.
Inna lil Lah wa'inna iLaihi raji'un !!!! Allah ya ganar daku gaskiya. Wlallahi kaji tsoron Allah ka daena fadan wannan qaryar da kake fada kake deceiving din mutane, kuuyi educating din mutane ba wannan shirmen da kukeyi sae ku kai yaranku suyi karatu ku kuma ku tara yaran mutane kuna deceiving dinsu. Allah ya shiryemu gaba daya. Amma wannan duk qarya kake fada ! !! !!!
Ilmi sai dai kuzo akoya muku shi wannan bawan Allah da ake tarihinsa jikan annabi ne kuma ko kaki kokasao sai kasoshi wlh saboda kakan sa arema sonsa yaxama wajibi ahlulbayt Kai ne dai kungiyarku ta karbo kwangila a saudi America
ahmad musa 😂😂😂😂 Wannan duk surutu kawai kakeyi, to ai wannan babu wani gamsasshaen labatmrin dangantakarsa amma kuna bata ma kanku lokaci kuna bidah & shirka da sunan ibadah. Allah ya ganar daku
+Ahmad Ameenu naga zuciyarka tai tsatsa ka yi jikirin Allah sai ta goge kaji shiyasa bawani abunda ke damunmu saboda xuciyar mu ba tai tsatsa ba kamar taku kayi ta zikiri kaji xaka warke
Malam ka fada mana ayan Alkur'ani mai tsarki ko Hadisi ingantacce inda Annabi yayai ma shehu Tijjani alkawarin cewan duk dan darika yana da aljannan Illiyin. Kaji Tsoron Allah ka bar yi ma mabiyan ka karya.
Seeing the prophet is possible except if you don't have his love in ur heart and you don't follow what Allah says to the Mumeen not Muslim there is difference between Mumeen and Muslim is of different Ranks. Allah ask the Mumeen to be doing Asalat on the holy prophet SAW as He Allah too His doing it.
Don't say on what you don't know about...If he is lying prove him wrong by bringing out your hipótesis and facts...may Almighty Allah guide us on the right path..
Malam kaji tsoron Allah ka fadi gaskiya. Ina ne a cikin Qur'ani da Hadisi inda Allah yace za'a rika ganin Annabi bayan annabi ya rasu? har ya bada wani bayani akan darika?
If you have no knowledge of Allah, Allah says don't inter vain in it.Seen the Rosul is it a sin ? for you to see the prophet is not a sin neither is it Aram.Then why are you people disputing that sheikh Tijani see Rosul don't you read Hadith
What's the Torika that our prophet Muhammad saw give to Shehu Tijani RTA and to give it the Torika to whole world to be a blessings to the Ummah.First is Astagfirulah every day of our life we ask Allah to forgive us.As we. all know that Rosool has never sin before but he S.A.W do it ? Second in the Torika is obeying Allah that said we should do Bestow blessing on the holy prophet, Inalaha wamalaikatahu yusoluna ala Nabiyi ya ayualazina Amanu solu Alayhi wa Selim teslima. And last is Zikir of Allah Lailaha ila Laha. which among these things are wrong? if you don't have knowledge of Allah only what you understand and ask Allah to continu to show you His way. Is it Astagfirulah that's wrong in doing or Asalat on the Rosool or Kalma Lailaha ila Lah ??????
When Shehu Tijani see Rosool what are those things that Shehu Tijani says about the Torika are they things of Aram or Alal this are what you people should into not saying what you don't have knowledge about.
Fear Allah sheikh. Tijani saw rassuul fiscally after six hundred years? Shia claim to be descendants of rasuul too. May Allah open our hearts to the teachings of rasuul and sahaabas only ameen
It’s 2022. I can’t stop listening Sheihu 🙏🏿. Allah Ya Jaaaaa Zaamani Ka. Alfarma Rasooolulahi SAW❤️🩹🙏🏿
It's 2023, I can't stop listening Sheihu
❤❤❤❤same here brother muna godiya sosai kuma muna xiyara
Thank you Sheihu. Allah be with you! May you live longggg. Albarkan Annabi MUHAMMED (SAW)
Thank you Shehu. May Allah reward you abundantly. You yourself is an ayah because never do I in history of the world see or read about someone like you. and all is because of the blessing of Rasoul S.A.W. I found out that your dad is an Hafiz and so is you, and more than 40 of children, and close to or over 50 of your grand children are also Hafiz. This to me, is an ayat. The rest is left for Allah. Shehu I want you to know that I love you with the whole of my heart and nothing the critics say that will ever stop me from loving zikr.
Allahu akbar
Shehu tijani waliyin allane kumehasada besuba wadda bashi darabun Abu shike kinshi alla kabani Al barkacin shehu tijani jikan manzu s a w
Baba Shehi namu
Allah ya Kara lfy da yawan numfashi 🙏
Alhamdu lillahi Ubangiji muna godiya sosai da ni imar musulunci da tijjaniya
Inna lil Lah wa'inna iLaihi raji'un !!!! Allah ya ganar daku gaskiya. Wlallahi kaji tsoron Allah ka daena fadan wannan qaryar da kake fada kake deceiving din mutane, kuuyi educating din mutane ba wannan shirmen da kukeyi sae ku kai yaranku suyi karatu ku kuma ku tara yaran mutane kuna deceiving dinsu. Allah ya shiryemu gaba daya. Amma wannan duk qarya kake fada ! !! !!!
Ilmi sai dai kuzo akoya muku shi wannan bawan Allah da ake tarihinsa jikan annabi ne kuma ko kaki kokasao sai kasoshi wlh saboda kakan sa arema sonsa yaxama wajibi ahlulbayt Kai ne dai kungiyarku ta karbo kwangila a saudi America
ahmad musa 😂😂😂😂
Wannan duk surutu kawai kakeyi, to ai wannan babu wani gamsasshaen labatmrin dangantakarsa amma kuna bata ma kanku lokaci kuna bidah & shirka da sunan ibadah. Allah ya ganar daku
+Ahmad Ameenu naga zuciyarka tai tsatsa ka yi jikirin Allah sai ta goge kaji shiyasa bawani abunda ke damunmu saboda xuciyar mu ba tai tsatsa ba kamar taku kayi ta zikiri kaji xaka warke
Masha Allah
Allah ka tabbatar da mu cikin dariqar Tijjaniyya har qarshen rayuwar mu sbda manzon Allah (s a w)
Alhamidulillah. we thank Allah by given us Sheikh Dahiru Bauch. and even with this history.
Masha Allah munagodiya masoya manzon allah S.A.W
Alhamdu Lillah Rabil-Ahlameen. Allah Ta'ala Ya qara ma Shehu lafiya da tsawon kwana.
Alhamdoulillahi laazi hadaana li haza lawla ane hadaannallahou lame kounna li nahtadi.
qu'Allah honnore d'avantage cheick.
Bi
l
Biloya bo
Dieu merci,augmente a notre cheikh longue vie et bénédiction
Ahmadou illahi allah na gode ma dakasa ni sa gaskiya
Allahu Akabar-Allah ya karawa shehu karama
aslm macha Allah
Macha Allah!!!
aboubacar tsayabou
Allah yakarawa shehu lafiya da NISAN kwana
rimas 158 Ameen ya rabbi
الحمد لله الذی من الله للمسلمین بک ایها الیشخ زادالله العافیة.
Masha Allahu Allah ya kara sani sheikh
Shehuna Shehu TIJANI, shehun Shehunnai, da Malamai ..
AlhamdulilLah Yaa SHK
Allah ya saka da alheri shehi.
Nkana so Malam efada maka Ayah de Hadithi je chikin woni waxi na Malam. Wonan Tarihin Shehu mune
Taophique Suleiman
Aslm alla huakbar❤
Alhamdulilah
Masha Allah
Allah yakarawa maulana karama dalafiya
Malam ka fada mana ayan Alkur'ani mai tsarki ko Hadisi ingantacce inda Annabi yayai ma shehu Tijjani alkawarin cewan duk dan darika yana da aljannan Illiyin. Kaji Tsoron Allah ka bar yi ma mabiyan ka karya.
Akty Amy kaje kayi karatu a wajen manyan malaman ilimi kafin ka qalubalance su
Seeing the prophet is possible except if you don't have his love in ur heart and you don't follow what Allah says to the Mumeen not Muslim there is difference between Mumeen and Muslim is of different Ranks. Allah ask the Mumeen to be doing Asalat on the holy prophet SAW as He Allah too His doing it.
Maulana ❤
Allah yasaka daalheri
Macha allah
bidea kouroun sa kotontchee kotontchee
Mai Karya Dan wuta.....
shehu ba wasaba
Don't say on what you don't know about...If he is lying prove him wrong by bringing out your hipótesis and facts...may Almighty Allah guide us on the right path..
Abubakar Abubakar Umar Hidima shi imani ai haske ne ba kowa ne ya samu ba
Malam kaji tsoron Allah ka fadi gaskiya. Ina ne a cikin Qur'ani da Hadisi inda Allah yace za'a rika ganin Annabi bayan annabi ya rasu? har ya bada wani bayani akan darika?
Sayyaduna usman shima bai ganshiba kenan tunda yace yagan shi bayan yayi wafati
Akty Amy ka tsaya iya imanin ka da dan qaramin sanin ka kada kayi karanbani cikin janibin waliyyay
Jahilci babban ciwo
Slm👍
If you have no knowledge of Allah, Allah says don't inter vain in it.Seen the Rosul is it a sin ? for you to see the prophet is not a sin neither is it Aram.Then why are you people disputing that sheikh Tijani see Rosul don't you read Hadith
What's the Torika that our prophet Muhammad saw give to Shehu Tijani RTA and to give it the Torika to whole world to be a blessings to the Ummah.First is Astagfirulah every day of our life we ask Allah to forgive us.As we. all know that Rosool has never sin before but he S.A.W do it ? Second in the Torika is obeying Allah that said we should do Bestow blessing on the holy prophet, Inalaha wamalaikatahu yusoluna ala Nabiyi ya ayualazina Amanu solu Alayhi wa Selim teslima. And last is Zikir of Allah Lailaha ila Laha. which among these things are wrong? if you don't have knowledge of Allah only what you understand and ask Allah to continu to show you His way. Is it Astagfirulah that's wrong in doing or Asalat on the Rosool or Kalma Lailaha ila Lah ??????
To ku dama wayake taku don jika ya ga kakanshi saboda soyayyar da yake Mai ai ba karya bane kuma dole ku so shi wlh saboda ya xama dole
wallai karyanka
Taophique Suleiman ((shuhe tijjani RTA))
Allah kabamu albakana waliyin Allah kamili, jika ga ***SAYYADIL-KAUNU SAW**
When Shehu Tijani see Rosool what are those things that Shehu Tijani says about the Torika are they things of Aram or Alal this are what you people should into not saying what you don't have knowledge about.
nouhou Aboubacar
Shekh ibrahim ahamad makari
Fear Allah sheikh. Tijani saw rassuul fiscally after six hundred years? Shia claim to be descendants of rasuul too. May Allah open our hearts to the teachings of rasuul and sahaabas only ameen
Karyane inyaganshi ai jikan sane kuma soyayyar shice tasa haka kaso shi dole ne wlh
Is it impossible for God to do anything he wishes?
ABDULLatif Isa Abdullatif
baa aya bas adishi
Illetrate
U don't need Aya or Hadith, bcoz u don't really belief in then.
Masha allah
Masha allaha
Masha Allah