Kai jama'a. Toh Allah yabimata kadun ta kukuma Allah ya temakeku ina muku fatan Alkhairi Allah ya bani haihuwa inma ordinary presdent takwara in Sha Allahu
Wallahi angamamata cuta wannan baiwar allah ankashe mata ya kuma anciremata mahaifa wairin zalincine wannan kuma yasaketa to mema yasa ya aureta shi mijin nata shine farkwon mai lefi wallahi muna fikine abincike shi allah ya bada saa
Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah ya Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah ya saka miki Allah ya saka muku da alkhairi Muna godiya so sai😂😂😂😂😂
Please Ordinary president this Doctor needs to be Arrested and his license Must be revoked......pls Ordinary president such doctors need to be prosecuted.
Allah ya kyaramana munagodiya so sai Allah ya faranta maku duniya da lahira jaza kumullahu khairan
Allah yasakawa wan nan baiwar Allah
Anzalunceta
Kai jama'a. Toh Allah yabimata kadun ta kukuma Allah ya temakeku ina muku fatan Alkhairi Allah ya bani haihuwa inma ordinary presdent takwara in Sha Allahu
Wallahi angamamata cuta wannan baiwar allah ankashe mata ya kuma anciremata mahaifa wairin zalincine wannan kuma yasaketa to mema yasa ya aureta shi mijin nata shine farkwon mai lefi wallahi muna fikine abincike shi allah ya bada saa
Kai jama'a. Da babu brekete family, wannan matan har ta mutu babu maijin labarin ta, Amma Allah ya kawo ta gidan gaskia.
Allah ya saka miki da wadanda ake cuta a ko'ina a fadin duniya
Daman ni kishiyar na fara zarga, shima mijin da kamar hadin bakinsa
Allah sakama Baiwar Allah Nan 😢😢 Allah Kuma ya Baku iKon bi mata hakkin ta
Allah ya saka mata wannan zalunci.
Allah ya temaka Allah ya tsare Allah ya qara daukaka wannan gidan redion na Brekete Family
Hasbunallahu wa ni,imal wakil Allah yakwato maki hakkin ki
Assalamualaikum warahmatoulah.ya Allah ya y ok mouna jagora.allah ya saka maki . allah ya baki dangana
allah y tsareku allah kuma ya dafa muku allah kuma ya baku nasara kuma allah y tuna musu asiri allah kuma ya wulaqan tasu kuma allah ya saka mata
Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah ya
Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah
Inna lillahi wa inna ilehi rajiun allah ya saka miki
Allah ya saka muku da alkhairi Muna godiya so sai😂😂😂😂😂
Allah ya Saka maka da guda aljanna my ordinary président allah ya sa ka Gama da douniya lfy Amine
Masha Allah fatan Alkairi
Please Ordinary president this Doctor needs to be Arrested and his license Must be revoked......pls Ordinary president such doctors need to be prosecuted.
Miskina
Bewar Allah,
Allah yasakamaki,
Ahmad isa Allah yasa kagama da duniya lfy,da sauran ma'aikatan brekete family
Allah y kyauta mutane Sai addua
Allah yakara daukakaka ordinary president ya tsare mana shi
Koni na Kai musu korafi a human right na zoo road ,Amma wallahi basu yi komai ba.
💔.
Mouna godia dagan birni paris
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu
😢😢😢😢😢😢
😢😢😢😢
Nifa nafi zargin kishiyarta inma mijin yanada hannu to sun hada bakine da kishiyar da mijin Amma dai anzalunceta matukar zalunci wlh
Barkan ku da wara haka
😭😭😭😭😭