Wallahi Bosho, ka taimaka ka sa Da'ile a makarantan Garba Baban Ladi. domin da karatunsa da kidan garaya duk daya ne, kai gwara ma kidan garayan. sako daga John Madu a birnin Maiduguri
Bosho, saboda ganin yadda ka nuna wa Da'ile sanin Ilimi, toh ka burge ni. Saboda haka bayan ka gama wannan Shirin sada Zumuncin, ka sameni a wurin Bala me naman Kai, zan siya mana naman Kai mu Sha shagalinmu
Gaisuwa gareku Bosho tv, yanzu dai kusan sati biyu ba'a yi shirin Sada Zumunci ba, in ce ko lafiya??? toh i dan lafiya, sai a sanar da mu masoya saboda mu san halin da ake ciki

Salm oga bosho barkanmuda
Salla dafatan anyi salla lafiya
Allahya maimaita mana amieen
Naku manetura
Hhhhhhhhh yau oga bosho yawanke da ile da bitsami. mai gida da ile kuzo bosho yakaranta da ku
Gaisuwa gareku Bosho tv, yanzu dai kusan sati biyu ba'a yi shirin Sada Zumunci ba, in ce ko lafiya??? toh i dan lafiya, sai a sanar da mu masoya saboda mu san halin da ake ciki
Hahahahahah Alhaji daile you Kam Bosho ya chi akanka
Hhhh bosho baka da kyau kazo da sabon sample Ka ninke baba Da'ile da bi tsami
Amma dai su gidan su akwai manya
Slm Ina yimuku barka da sallah Allah ya maimai ta mana don annabi daga naku Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya
Hhh yaro babu tanbaya wawa nai ache da ile kai nai boko tayiwa gadama ama oga bocho karage chan wiwi 🇳🇪🇳🇪🇳🇪daga naku inoussa maazou libya misurata
Masha Allah Haji da ile yan makaranta koma an daina meman rikici da bosho kenan
hhhhhh da ili da maitsami akoma makaranta oga bocho yau fa kayi daidai daga misurata Libya
Hhhhh da,ile ashe ka,iya turanci harda su novel kasani daga Ali Ibrahim babale gashua yobe state
Slm alk ina mika gaisuwa da fatane alkairi gaskiya da illi saikune taoumattaki ga bosho nina naku abdou rahamane daga côté d ivoire
Mai gidana karka kori Bitsami ka ringa sasu a hanya da shi da Da'ile
Assalamaalaykum, Amma mutumina Bosho yaw ka wanke mini diyan wa da kane tas, Allah ya rufa muna asiri dunia da lahira
Bosho nadawo Kano fa
OK
ha ha ha kai bacho baka ragawa kowa
Vikhroli
Bosho ja’ile shohon Dan boko ne kaji 1772 anan china yayi digree na farkon Daganan Zhejiang china 🇨🇳