Assalamu alaikum Malam ni sunana Yusuf kuma Dan kofar wambaini. Na nemi auren yar baba sale mai 'yan mari zaren tudu sharifai 2013. bansamu aurentab wannan yasa na samu matsala dasu. Sai sukaimin sihiri nabar gida yanzu kimanin shekara goma sha daya. Nayi duk kokari nanemi wani auren amma sai sulalata.sun cedani badai nayi aureba saidai nayi zina wato saidai naje gida ashawo. Har kirista ma nemi aurenta sunshiga sun bata lallai saidai nanemi karuwai. kuma duk inda nawuce ko nake mu'amala sai sun batani sosuke suganni nikadai kamar Maye ba mai yi mini magan. to malam gashi zuwa wajen boka haraminne to Wane mataki yakamat na dauka.Don wallahi na tsananin son nayi aure.na gode Allah yasaka da alkhairi malam
Allah yasaka da alakairi ,allah yasa acika da imani allah yaja nisan kwana
Amin Amin
Allah ya ƙarawa Malam lafiya da Imani da Iklasi, Allah ya ja mana kwanan Malam, Allah ya jiƙan Magabata, Allah ya Raya masa zuriya.
Allahumma Amin muna godiya
Allah ya sanya albarka acikin wannan karatu
Sallallahu alaihi Wasallama
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM
Assalamu alaikum Malam ni sunana Yusuf kuma Dan kofar wambaini. Na nemi auren yar baba sale mai 'yan mari zaren tudu sharifai 2013. bansamu aurentab wannan yasa na samu matsala dasu. Sai sukaimin sihiri nabar gida yanzu kimanin shekara goma sha daya. Nayi duk kokari nanemi wani auren amma sai sulalata.sun cedani badai nayi aureba saidai nayi zina wato saidai naje gida ashawo. Har kirista ma nemi aurenta sunshiga sun bata lallai saidai nanemi karuwai. kuma duk inda nawuce ko nake mu'amala sai sun batani sosuke suganni nikadai kamar Maye ba mai yi mini magan. to malam gashi zuwa wajen boka haraminne to Wane mataki yakamat na dauka.Don wallahi na tsananin son nayi aure.na gode Allah yasaka da alkhairi malam
Ai tunda kana zargin haka. Sai ka koma gidan kaje kuyi sulhu kawai, atawa ni shawarar
Ubangijin Rahama Allah y baka mafita ta alkairi