Kowa yabar gida gida ya barshi. Akasarin hausawan da suke wajen Nigeria da nijar wayanda ke zaune a sauran kasashen Afrika Zaka samu zangunansu da wayannan matsaloli. Misali zangin Njamena na Kasar chadi da zangon Mayo, Khartoum a Sudan a bun ba kyan Gani domin a gurararren ni ganau ne.
Allah yakara mana budi
Kowa yabar gida gida ya barshi.
Akasarin hausawan da suke wajen Nigeria da nijar wayanda ke zaune a sauran kasashen Afrika Zaka samu zangunansu da wayannan matsaloli. Misali zangin Njamena na Kasar chadi da zangon Mayo, Khartoum a Sudan a bun ba kyan Gani domin a gurararren ni ganau ne.