Dan Allah ka min bayanin yadda zan sauke wadannan kayayakin da ka sa a gyran muryan na sauke shi amma be fitar min da duka effect din ba Ina so ka min bayanin yadda Zan sauke duka effect din
Gaskiyane inajin Dadin wanga koyarwa Amma inaso naganecewa Shin tayaya zanbuga kida takowace kalarwaka ma ana kidan yabi wk kamar yacce Su mb ko auta sukeyin kida daga Sako daga sadeeq kaf
Ni makidi ne a Nigeria nan jahar borno, agaskiya naji dadin wanan tutorial, amma ina son nasan wani vst ko nace wani plugin kake aiki dasu a kidan Hausa, don ni aiki na kenan aza kida a TH-cam.
Ok nagode oga akwai wata Waka daka koyar da yadda ake kyaran murya ina son wakarnan yaza'ayi in sameta ? Sanna kuma ina son irin kidan kiden wanna Wakar
Don allah inason insan yanda ake aiki da sona platinum
To kabiyo wannan chanel tun daga farko
Allah yakara basira oga wlh nadade inaso nakoyi micxdown murya amma nakasa amma yanzu nafahici wasu abubuwa dadama wlh nagode
Allah yasa mudace
Mashallah OGA Big-sM Tu es très fort
Slm megidammou barka da warhaka Ya aiki Allah ubangiji ya kara bassira muna tare da ku
Amin summa amin
Ma sha Allah Allah yasaka da Alkairi baban yaya
Allah ya taimaka. Allah ya bada sa'a .Allah ya kara basira fatan alheri
Dan allah zakaturomin video yadda ake installer sound prge da auto tune evo kuma muna gogiya allah yasaka da alkairi
Gaskiya kai na musamman ne.
Dan Allah ka min bayanin yadda zan sauke wadannan kayayakin da ka sa a gyran muryan na sauke shi amma be fitar min da duka effect din ba Ina so ka min bayanin yadda Zan sauke duka effect din
Bisa computer sai ka hauda sonar4, sonar 8, bayan haka sai ka hauda sonar platinum. A wanan lokaci ne zaka samu duka effect
@@makarantaraikinstudio2279 okay ba damuwa yanxu kenan se na sauke sonar 4 kenan da sonar 8
Inshaa Allah
Kara hakuri maigida muna godiya
Gaskiyane inajin Dadin wanga koyarwa Amma inaso naganecewa Shin tayaya zanbuga kida takowace kalarwaka ma ana kidan yabi wk kamar yacce Su mb ko auta sukeyin kida daga Sako daga sadeeq kaf
Don Allah ina son wannan kida.
Ok sonar nikeso nawatake ninemuke naima maganar sonar a wani vidio baya
Aci gaba kawo mana muna share insha allah sai dakai
Oga muna bukatan sabon unloading na video
Muna godiya ,
Dan Allah wai da ordinateure zan iya waka da ecouteure ba he na sa makirpo ba?
Gaskiyane namu ana tare
Ni makidi ne a Nigeria nan jahar borno, agaskiya naji dadin wanan tutorial, amma ina son nasan wani vst ko nace wani plugin kake aiki dasu a kidan Hausa, don ni aiki na kenan aza kida a TH-cam.
Yi tambayar da ta dace, sai na baka amsar da ta dace. Wane kalan vst kake magana akai??
@@makarantaraikinstudio2279 vst na busa
Kowane yana da busoshi masu kyau, kawai kanemi sanin ina suke. Kaga Purity, hypersonic, kontak, cakewalk, duka sunada busa mai kyau
@@makarantaraikinstudio2279 OK nagode
@@makarantaraikinstudio2279 OK nagode
Yadda ake fida iska acikin record a sonar
Allah saka da alheri
Masha Allah
Assalamu alaikum oga nawa platinium yaki daukar wave ne ya zanyi
Da safe zamyi video akan hakan insjaa Allah
Ko ka bamu number da zamu same ka dan mu samu Karin bayani
Duk wani karin bayani anan ne nike badashi sabo kowa ya anfana
Aslm alai kum oga big sm yaya ake download software sonar platinum #internet
#Sonar #platinum na sayarwa ne
@@makarantaraikinstudio2279
OK nagode oga fatan alkairi
Dan allah minene oto
Pour nous les nouveau comment touver le sonar merci❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Je vends tou les logiciels studio
yaza a sauke chi?????
iya aki dalidasonzr
Dan Allah dan uwa inason nomberka dan Allah
Mungode
Ba godiya ba kawai, ku rika yin tambayoyi, ta haka zan samun damar yin sabin video
Wannan videon naka nabi saw da kafa amma wasu plugins in Banada su kamar su autotune yaya zanyi na samesu
A wane gari kake
@@makarantaraikinstudio2279 ina Niamey Niger Aéroport ni a Shirye nake na biya dan aikin
@@zizboyniger-AUTAMGBOY-BARAKINA nima niamey nike, quartirt talladje
Idan kassan sa a studio sahabi oumar Niger ya yi changé kayan aikinshi shine se na saya stohin j'ai tous vérifié ya pas effec particulier
@@zizboyniger-AUTAMGBOY-BARAKINA ni nayimai sabuwar instalation
Ina bukatar Lambar Ka ta Whatsapp
Oha pls Yaya ake mastering ??
Zamuzo wajan inshaa Allah
Maestering sai kasamu Ozone 9, zaifi sauki, saboda shi yanada option na mastering da kanshi automatique
Ok nagode oga akwai wata Waka daka koyar da yadda ake kyaran murya ina son wakarnan yaza'ayi in sameta ?
Sanna kuma ina son irin kidan kiden wanna Wakar
Ka duba anan th-cam.com/channels/ylP9DZwLJ25ibyiSGaMXIQ.html
@@dangarinknt ai wannan wakar har nayimata video th-cam.com/video/a5pt9XyAz-I/w-d-xo.html
Don allah number watsuff inason siyen kaya
يده ا كي سيف أن واقه