Gaskiyar Magana: Dokar hana batanci a intanet

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ต.ค. 2024
  • Gaskiyar Magana: A Najeriya dokar hana batanci a shafukan sada zumunta da aka samar a shekarar 2015 ta yi silar zuwan wasu mutane gidan yari, shin me wannan dokar ta kunsa kuma ya masu mu'amalar shafukan sada zumunta ke kallon ta? Shirin na wannan makon ya tattauna da Abba Hikima masanin shari'a a Najeriya da kuma Fadila H Aliyu mai amfani da shafukan sada zumunta.

ความคิดเห็น • 3

  • @HMIHMI-ii7fu
    @HMIHMI-ii7fu 4 หลายเดือนก่อน +1

    Habeeb Muhammed imini daga cikin jihar ilezi a jamhuriyyar Algeriya

  • @HMIHMI-ii7fu
    @HMIHMI-ii7fu 4 หลายเดือนก่อน

    Aslm sashen Hausa Na D W ina na Tare Da Ku ina muku fatan alheri musamman malam Zaharedeen dutsen ƙura

  • @JibrinSaidjibrin
    @JibrinSaidjibrin 4 หลายเดือนก่อน

    Har idan za,a iya kama masu zagi a Internet ,to kamata yayi a kama yan ta,adda,