Sabuwar Hirar Ebola Akan Barinsa Dambe Yau yace wallahi Kukan Da Yayi Akan Dambe Akwai

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 17

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya musbahu ubangiji ALLAH ya kara daukaka
    Ebola yayi tunani wlh yayi daidai da ya aje dambe tun yana lokacin sa tuna ni me kyau

  • @MrSalisutahir
    @MrSalisutahir 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah Ya sanya maka albarka Abdur'Razaq cikin rayuwar ka. Musbahu Kano thanks 👍

  • @balamudinass8383
    @balamudinass8383 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yataimaka Doki

  • @kabirumodi7446
    @kabirumodi7446 2 ปีที่แล้ว +1

    Wani baya daukarma wani fansa a harakar Damben gargajiya Malam Musbahu kafadama Ebola gaskiya. Daga karshe inayimasa Fatan Alkhairi Da barka da arziki akan barin danbe da yayi

  • @abbam.akoguna8220
    @abbam.akoguna8220 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara daukaka musbahu kano gaskia Ina Jin dadin kallon TV din ka,
    Kuma please ranar ka sako mana wasa ajon live

  • @bellomaikudi8765
    @bellomaikudi8765 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah Sarki, Ebola mu Kudawa wlh ka biyamu a hrkar yaqin hannu ka share mana hawayen da baxa mu taba mntawa dakae a hrkr Dambe ba, Amma ni kaena a ranar bikin Aje Dambensa, Gsky Dan Alin Bata Isarka da Rabe Bahagon Ebola basu kyautaba sbd cikinsu wlh ba Wanda yaje Kano, Sbd ni a lokacin wlh Ina Katsina, Ranar Lahadi da xa ayi bikin a Kano duk su biyun wlh Suna katsina Open Theatre, Ranar Asabar an tashi dmbe na xata washe gari xnxo inga basu nn sbd sun tafi Kano, Wlh Wlh Ina xuwa Cikin Open Theatre Katsina kawae naga Rabe da Dan Alin Bata Isarka a Gidan, gsky wnn Abin ba qaramin mmki ybni ba wlh domin komi akae ae ykmta ace sunje, gsky wnn Abin yyi Mani Ciwo, a qrshe Ina fatan Alkhairi wa Ebola da canjin Sana are Daya Samu Allah yasa Mata Albarka yakuma sa Mudace baki1

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 ปีที่แล้ว

    Salam Maigida Musbahu sannu da qoqari Allah Ya qara lafiya da tsawon kwana Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam.

  • @dynahalher674
    @dynahalher674 2 ปีที่แล้ว +1

    Hhhhhhhhhhh bahagon mai takwassara yasaka ritaya dollé. Kagané kenan idan baka chafamassa Lafiya ba zakaji badadi koh.

  • @musbahuyusuf3887
    @musbahuyusuf3887 2 ปีที่แล้ว +1

    Abu yayi

  • @adamatodjameelou499
    @adamatodjameelou499 2 ปีที่แล้ว

    Barka dai musubahu kagayama yan damben Nigeria ebola yananan baitaba rabe yananan

  • @salehmohammed7096
    @salehmohammed7096 2 ปีที่แล้ว +1

    Musbahu kacika tambaya wallahi😂

  • @muslimabdullahi3008
    @muslimabdullahi3008 2 ปีที่แล้ว +2

    EBOLA MATSORACI NE GURUMADA SUNSA SHI YAYI RITAYAR DOLE SHEKARA BIYAR ANA BUGA DANBEN SARAUTA A GARIN KANO AMMA BAI TABA DAUKAR RAWANIN SARAUTA BA TO WANE CIKA BAKI ZAKAYI MANA

  • @sanusimuhammad7714
    @sanusimuhammad7714 2 ปีที่แล้ว

    Ya kamata mawakan dambe bayan yin ko wacce waka suje studio ko wani fili suyita a dauketa don jin fasaharsu.

  • @alialialiali1625
    @alialialiali1625 2 ปีที่แล้ว

    Hhhhhhhhh..To

  • @sojasani6485
    @sojasani6485 2 ปีที่แล้ว

    Fatan alkairi musbahu kano