To amma meyasa yafi arha sauran kasashen makota inda kuke kaimusu kaya saimu da akeyi agidanmu yafitsada km kukeda dizel da fetir anatausawa da allah ko allah hima zai tausayamuku✌
Amma duk tarin kudin shi bantabajin ance ga Masallacin Dangote ko makarantar islamiyan Dangote, Ina mai jawo hankalinshi Yayi amfani da dukiyar shi yasayi Aljannah, Dan karyatafi bai bar sadakatir jariya ba
Karka mai damu gidadawa Mai yahada cement DA Dala bayan kayan kasarmu ne mudai adduarmu itace Allah yataimaki masu jin tausayin alummar wanda basa jin kan nakasa Allah karya jikansu shine kawai
To miyasa yafi sauki a wasu kasashen? Mu kuma da akeyi akasar mu kuma sai yayi tsada, kuma wai sai ace kudin Mota ne, a dai duba wannan maganar. Ya rasa me zai ce yace Dollar, kuma yace kudin mota.
Assalam dafatan kuna lfy kunga duk laifin gwamnati ne saboda sun kasa kulawa da man petroleum da kuma train saboda shine zai iya dauka abubuwa masu yawa
abeg o where tausayi de for here ka girbi Abu akasar kuma yan kasar ka saida masu da tsada richest man in Africa I wonder how u feel when u remember u are a Nigerian and a Muslim from the north
babu kishin talaka a wnn kasa hk kuma bakwa kishin kasarku duk mgnr d yake baima kmt yyeta b sbd siyarda cement in dala ai bai kmt b komai d aki sarrafa shi a kasar nn aki samun she
Much love from Cameroon. I dont know what he is saying but i see Dangote I like and I watch
Masha Allah Allah ya karama daraja da daukaka dan Allah baba ka taimakamin da jari zan
Allah ya kara basira da daukaka
Insha Allahu naira sainafi Dangote
Allah ya yadda👍👍
I like your hardworking
That's good 👍
Ina sonka dangote zan aureka❤️❤️❤️❤️I love you wallahi
Hahaha
😅
Masha Allah Allah yataymaka
Masha Allah Allah ya sassauta mana rayuwa
Allah shi ƙara daukaka
Allah ya kyauta
Ma sha Allah fatabarakarrahman Allah ya kara arziki da rayuwa mai albarka yasa agama daduniya lpa?
Alhamdulillahi
Kayi amfani da kudinka ka Gina Al umma bayin ALLAH musulmai
Ya ALLAH ka azurtamu da dukiya Mai albarka
Allah yabiya gaskiya mutananmu n'a hausa indi Kuna mayda hankali da maganan irin WAnnan mutanan da bawanda saykaymu arziki DUNIYA da lahira
Masha Allah Allah ya Kara daukaka
ماشاء الله تبرك ارحمن
Macha allah yayi sosai ma ya allah ya taimaka
Allah yaqara daukaka
Dangote naira allah yatimaka
Allah yabada sa a
Allah yasa agama lfy megida
ماشاء الله الله يحفظهم يسعدهم
Muna godiya maigida.
Masha Allah🙏🏽🔥
Wayyo Allah kudi
Allah ka hore mana mu samu kudi muyi karatu
Don annabaki Muhammd ya Allah
adam umar ameeeeeen s ameeeeeen omar
Allahumma Ameen
Ameeeeeeeeen
Allah y taimaka y bada sa a
Gashi bai biya maiakatan shi ba shikara biyar
Allah yasamudace
Masha Allah 🇱🇾👍
Masha Allah👍👍👍
Masha ALLAH 🙏🙏🙏
Allahu Akbar kodi kenan
masha Allah
Gaskiyane dagote
To amma meyasa yafi arha sauran kasashen makota inda kuke kaimusu kaya saimu da akeyi agidanmu yafitsada km kukeda dizel da fetir anatausawa da allah ko allah hima zai tausayamuku✌
Amen
Salam Dan Allah nawa kuke sayarwa a yanzu
Yau dai 20/12/2021 na saya N5600
Allah yakauta
Dadai kuna fitar d haqqin Allah d alummar musulmai na jaharku baxasu ringa shan wahala b kuringa tuna mutuwa b iya dunia b dai
Cemaka sukayi basa fitarwane kokuma hassadar ce taku ta talakawa ta motsa
nice one
Yayi dede
من الجيد إني فاهم اللغه
واضح إنو من قبيلة الهوسا
Allah yatemeka
Muhammad bin Muhammad
maigida Allah yabiya bukata, sai baba aliko
Masha Allah
Ji Hannunsa 🤲 Duk Kanta
Hassada da kishi ya cika zuciyanka.
Yadai fi mai dattin hula
الله يسعدك 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Dankote
Good
Sallam
Dankote
Hira yayi kyau
Dangote 55
Seven month four day 16
Amma duk tarin kudin shi bantabajin ance ga Masallacin Dangote ko makarantar islamiyan Dangote,
Ina mai jawo hankalinshi Yayi amfani da dukiyar shi yasayi Aljannah, Dan karyatafi bai bar sadakatir jariya ba
Masha Allah 🤣❤️
Saimu gani akasa
Aliko dangote bakwa tausayin talakawan nijeria cement tsada komai naku akasashen waje komai yafi sauki yahaka yakamata kusani zalunci baya daga darajar mutum sai dai ya durkusar dashi wlh
Yafi shugaba Buhari tausayi da Imani Alh. Aliko Dangote!!
Tab duk dayasuke wallh
Duk 2 dae
BABA LADAN, kaji maganan banza daga wajan ka...
Maganar da nafada itace maganar banza, yanada kyau kudinga sanin waye kuke magana dashi.
Kasan irin maganar da zaka dinga fada kaji
@Moha m!!
BABA LADAN, wai kai wanene? Maganar banza kawai. Sa sake fadawa me zaka min?
Ok
Allhaji Dangote
Mtsww dangote kaji tsoron Allah
Haryagama maganar da kotancen bamugane ina ya dosaba
Karka mai damu gidadawa Mai yahada cement DA Dala bayan kayan kasarmu ne mudai adduarmu itace Allah yataimaki masu jin tausayin alummar wanda basa jin kan nakasa Allah karya jikansu shine kawai
In what perspective can you help Nigerian more especially northerners Mr. Aliko
Allah ya tsinimaka albarka, shege marar imani!
Bashi da gaskiya
allah ya temaka
Mashaallhu
5000
Kai da nine farkon masu comments ai da nima nasan Sai nazama Mai kudi
KU sayarshi miliyan 1 ma,.
❤❤
👍👍👍
Ni kawahi 20.000€ nekesso🤗🤗
😂😂👍
To miyasa yafi sauki a wasu kasashen?
Mu kuma da akeyi akasar mu kuma sai yayi tsada, kuma wai sai ace kudin Mota ne, a dai duba wannan maganar.
Ya rasa me zai ce yace Dollar, kuma yace kudin mota.
🤔
Sarkin kano
Comment procéder pour acheter en gros du ciment avec Aliko Dangote ?
kafi shugaban kasa afani
Da gaskene!
bashakka
Assalam dafatan kuna lfy kunga duk laifin gwamnati ne saboda sun kasa kulawa da man petroleum da kuma train saboda shine zai iya dauka abubuwa masu yawa
Baba dangote!😁😂😻
Aslm Gaskiya ne alhadji aliko kayi mana komai African daga maisanka salisu Dayyabu dan niger zinder
Keep quiet for us but why u the sale the cement to the other countries at the price were no reach 2k why
Oga I need job
hausa in tanzania is problem
How it coms be a problem bro?
Aliko Allah ya kara arziki
ai baa sa buhari cikin masu imani
We not understand language
@masudsaleh5155 you know my language?
Nekam dubu dari shida nekeso
Dangutgurb
abeg o where tausayi de for here ka girbi Abu akasar kuma yan kasar ka saida masu da tsada richest man in Africa I wonder how u feel when u remember u are a Nigerian and a Muslim from the north
La,yat,m,k
babu kishin talaka a wnn kasa hk kuma bakwa kishin kasarku duk mgnr d yake baima kmt yyeta b sbd siyarda cement in dala ai bai kmt b komai d aki sarrafa shi a kasar nn aki samun she
Kai Dallah wuce mugu kawai
Dangote speks Korean :) :)
Hausa
Masha.allah Allah yakara lpy
❤❤❤
masha allah
Masha Allah
Marsha Allah
Good
Masha Allah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah
Hello 🤗