Cikakken Tarihin Bello Tunji Mahaifiyar Turji Bata Son A Fadi Sunansa Saboda Bakin Ciki

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 9

  • @RakiyatSuleiman
    @RakiyatSuleiman 2 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiyaka

  • @SonSilver-cg2er
    @SonSilver-cg2er 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah kaimana maganin wadannan bayin allah

  • @saiduinuwa2821
    @saiduinuwa2821 2 หลายเดือนก่อน

    Abinda nafahimta anan shine turji bayajin maganan mahaifansa Amma yanajin maganan masu gidansa Allah wadaransa wallahi

  • @SuragSurag-hl3dn
    @SuragSurag-hl3dn 2 หลายเดือนก่อน

    Wan Nan karyane sune suke tare kasuwannin kauye

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 2 หลายเดือนก่อน

    Sun dauki bindiga saboda su kwato hakkin Yan uwansu akace⁉️To wadanda suke kashewa meye hadinsu da daukar fansar da sukeyi akan bayin Allah

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 2 หลายเดือนก่อน

    Koma Mainene Allah ya kayu ta

  • @user-te9bo3eu3q
    @user-te9bo3eu3q 2 หลายเดือนก่อน

    Uwarka ce ta zalunce su ?
    Kuma inma an zalunce su, yan'uwansu Fulani ne suka zalunce su. Shi kenan sai su kama kashe Hausawa ?

  • @NoufouAli-o9r
    @NoufouAli-o9r 3 หลายเดือนก่อน

    😢