Allah ya ji qan Malam, Allah ya yi masa rahama. Allah ya saka masa a bisa ga kissan gillar da aka yi masa. Allah ya amfanar da mu da abubuwan da ya karantar. Allah ya yawaita mana irinsa. Allah ka sanya mana tsoronka da taqwa da imani da bin sunnar Manzon Allah S.A.W, sau da qafa, amin summa amin! Muhammad
Allah yajikan Mallam, mallam Saidu kuma Allah yakara tsawoncin kwana da rayuwa mai albarka kan sunnar manzonka cikamakin annabawa. Muma Allah yasa mugama da dunia lafia.
Ya ALLAH; Ubangijimmu, muna rokonKa, don Rahmarka Kar Ka bar al'umarmu babu irin su malan Jaafar. Shi kuma Ya Ubangijimmu Ka gafarta masa kuma Kayi masa Rahma. Amin
Ya Allah kasa mu amfana da wa'azin sheikh Mohammed Adam Allah SWT ya jikanshi da rahama idan tamu tazo Kuma Allah yasa mu cika da Imani🤲🤲🤲🤲
Ya Allah ka gafarta ma Sheikh Ja'afar Allah ka gafarta ma Sheikh Ja'afar da Duk Musulmi ameen ya Allah 🤲
رحمك الله ووفقكالله بنفسه يصل الله فى دار الاعلى
Allah sarki rayuwa kennan ya rabbi ka jikan malam da rahama 🤲
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد
Allah ya jikan Mallam, da sauran muslimai.
Allah ya jikan malam jaafar da rahma 🤲🏾
Allah yajikan malam jafar dan baiwa
Allah ya ji qan Malam, Allah ya yi masa rahama. Allah ya saka masa a bisa ga kissan gillar da aka yi masa. Allah ya amfanar da mu da abubuwan da ya karantar. Allah ya yawaita mana irinsa. Allah ka sanya mana tsoronka da taqwa da imani da bin sunnar Manzon Allah S.A.W, sau da qafa, amin summa amin! Muhammad
Allah Malan
Hhhhhh
Ameen Summa Ameen
Ameen Allah SWT ya jikan mallam da rahama, idan tamu tazo Kuma Allah yasa mu cika da Imani
اللهم اغفره وارحمه وواسع مدخله وغسله بالماء والثلج والبرد وانقهم من الذنوب والخطايا يا ارحم الراحمين
Allahu akbar ya allah kajikan malam ya allah kakarawa malam ni ima da hasken a kararinshi yahayu yaqayum
Allah ya jikanka malam mukuma yan baya Allah Ya kyautata namu zuwan. Ameen Ya Allah
Allah ya bawa marigayi mallam Jafar adam kano Al-jannatul firdausi
Allah yajikan Mallam, mallam Saidu kuma Allah yakara tsawoncin kwana da rayuwa mai albarka kan sunnar manzonka cikamakin annabawa. Muma Allah yasa mugama da dunia lafia.
Ameen Summa Ameen Yah ALLAH
Allah is great sheikh Jafar Mahmoud Adam May your soul rest in perfect peace amen
Allah ya jikan malam ya kara wa malaman sunnah himman fadin gaskiya
Alla yajikan magabatanmou darama yasakonciya hutawa yagafartamusu amin yarabbi intamutazo alla yassamugama lafiya Amin yarabbi 🤲
Allah ya gafartawa malam ya sanya Aljannah firdausi ta zama makoma Ameeen
Allah ya jikan mallam kuma yasa ya huta.
Abubakar Usman Idris
malam ka karantako abun da ka rubuta?Ina fata kuskurene kayyi
MAY ALLAH BLESS AND FORGIVE MALAM , AMIN
ameen
Sheikh we miss you, May your soul rest in peace sheikh
Allah ya jikan malam jafar
ALLAH(SWT) YA JIKAN MALLAM YA KUMA YI MASA RAHAMA, AMEEN!!!
May ALJANNAT FIRDAUS be his final abode, may ALLAH rewards him.
Allah kasama malam yana aljannah fiddosi
Allah ya jikan Sheik Jafar Mahmud Adam
Allah Yayi ma Ja'afar Rahama Kuma ya bamu ikon amfani da abubuwan da ya karanta mana.
Allah ya jikan mallam da kuma Allah ya yana aljanna firdausi Ameen
-Sa'idu Hashim-Allah ya gafarta ma Malam.
Huranta Dauda Allahuma Ameen
Ya ALLAH; Ubangijimmu, muna rokonKa, don Rahmarka Kar Ka bar al'umarmu babu irin su malan Jaafar. Shi kuma Ya Ubangijimmu Ka gafarta masa kuma Kayi masa Rahma. Amin
Ameen Summa Ameen Yah ALLAH
Allah azzawajal ya lulupeka da rahmasa ameen
allah ya gafartawa malam ya sanya aljannah fidausi ta zama makoma ameen
ameen ameen
Allah ubangiji yasaka ma. Da alkhairi. Ibrahim igwayo. Mungode
Allah ya gafartama malam,ya jikan shi
Ameen
ALLAH yagafarta masa , aljanna tazama madaumasa
Allah ya jikan Mallam ya kuma saka mishi
ALLAH Ya Gafartawa Malam , Ya Duba Bayansa
Allah ya jikan Mallam
allah yajinkan allah yasa aljannace makomarka
Allah gafartawa malam Allah karbi shahadarshi, ya kara arzuta alummarmu da masu zalaka da fadan gaskiya irinsa.
Ameen!
Allah yagafartamasa yasanya albarka ga zuriyarsa ameen.
ALLAH YA JIKAN MALLAM ALLAH YASA KANACIKIN KYAK KYAWAN MATSAYI AMEEN, YAKUMA SHIRYA MAKA ZURI`ARKA YATSARESU DAGA SHARRIN MUGGAN HALITA
Allah yaji kan malam
Allah YAJIKAN MALAM
Allah ya jikan Sheikh
may your gentle soul rest in perpect peace, God bless you and your family all.
Ameen 🙏
ALLAH! ya gafarta wa mallam Ameen
Mashallah allah yasakada alkyri
Allah ya kare mallam daga azaban kabari amin Allah yasa ya huta amin.
Ameen Summa Ameen YahAllah
Allah jikan malan da rahama Allah yasa Aljannah fiddausi ce makomarsa.
Ameen Summa Ameen Yah Allah
Allah ya jikan malam Allah yi Masha rahma
allah ya ji qan malam jaafar mahamoud adam kano
اعجبني مع اني ما فهمت شي لكن اعجبني تفاعل الجمهور معه ... احس بالعزه
Allah yajikan malan
Allah ya gafarta wa Malan ya haskaka kabarin sa
allah ya jikan malam ja'afar ya kyutata bayansa
Rahimahullah
jazakumullah khairan for thsi video. may Allah reward you abundantly. amin. thx
Allah ya jikan malan
may he soul rest in peace
Quran
Shekara 15 ke nan. Allah ya jikan malan!
ALLAH GAFARTA MALAN
My ur soul rest in perfect peace mallam
ماشاءاللہ
Amin
Allah ya jikan malam
Allah yaci kansa
ameen
muna fatan samun Aljanna firdaus agareka
Allah jikan sheik jafar' yayi massa gafara da afuwa
Sheikh, may you rest in perfect peace
Macha allah
Rest in perfect piece shaikh
JazakAllah khairan
Allah yajiqanka da Rahma
Allah yajikan Malam ja,afar
ALLAH YA JIKAN MALAM
Allah jikan rai
Allah yajiqan malam
Ameen ya Allahu
May your gentle soul rest in peace malam
RAYA SUNNA TV
May your soul rest in peace sheikh
Allah yajikan malam
Yassamudace
Allah yajikan mallam
adamu Isah
allah yajikan mallam
Dan Allah menene sunan me ja ma malam jaafar baki. Mai karanta alqurani. ?
Sunansa Mal saidu
Sallam, innarokon Allah yajigan mall àmeen.
Dan allah suna alarama?!
YaAllah kajin jaffar mamud adam
اللهم اغفره وارحمه وواسع مدخله وغسله بالماء والثلج والبرد وانقهم من الذنوب والخطايا يا ارحم الراحمين
Allahu akbar ya allah kajikan malam ya allah kakarawa malam ni ima da hasken a kararinshi yahayu yaqayum
Allah yasaka da alkhairi yasa aljannar firdausi makoma
Allah jikan malan da rahama Allah yasa Aljannah fiddausi ce makomarsa.
Allah ya jikan Mallam
Allah yajikan mallam
Allah ya jikan Mallam ❤❤
Allah yajikan Malam ja,afar
Shekara 15 ke nan. Allah ya jikan malan!
Allahu akbar ya allah kajikan malam ya allah kakarawa malam ni ima da hasken a kararinshi yahayu yaqayum
Shekara 15 ke nan. Allah ya jikan malan!
Allahu akbar ya allah kajikan malam ya allah kakarawa malam ni ima da hasken a kararinshi yahayu yaqayum
Shekara 15 ke nan. Allah ya jikan malan!
Allah yajikan malam yasa aljinna fiddausi makomansa da dukkan Musilmi biki daya