Assalam alaikum. Barkanku da wannan lokaci , inaso nayi amfani da wannan dama domin na tura gaisuwa da jinjina ta musanman ga ogansu wato Canavaro da sauran jarumai da suka taka rawa a wannan kayataccen shiri inajin dadin kallon wannan shiri naku sosai , Munatare daku tare da fatan alkairi agareku. Nagodey. Nagode
Dan Allah next time Wan nan bawan Allah wanda bega diyarsa dayaba. an nunoshi yana alwala Amman alwalan bata cika daidai ba Dan Allah in zaku nuno Abin addini a rika yinsa yanda ya kamata a yanda yazo sbd yara masu kallo
A gaskiya shirin Ku yana mutukar burgeni Allah kara bassira .Daga nan Algeria na gode . Domin har na mstsu da lbarnan tazo se de al' amarin ubangiji Allah ya nuna ! Amma abin da ya bani mamaki Ahmad tijjani ( Damusa) ya iya zabarmanci ?
Assalam alaikum.
Barkanku da wannan lokaci , inaso nayi amfani da wannan dama domin na tura gaisuwa da jinjina ta musanman ga ogansu wato Canavaro da sauran jarumai da suka taka rawa a wannan kayataccen shiri inajin dadin kallon wannan shiri naku sosai , Munatare daku tare da fatan alkairi agareku.
Nagodey.
Nagode
Masha allah muna matukar jin dadin wannan sirin kuma wllh bakomai ya burkeni ba kamar yaran mu tujani yayi wato yaran zabarmanci wllh nayi matukar farin ciki
Allah kara basira jin yarain kasata acikin wanan shiri ya faran ta mini rai wlh
Mashaa Allah ina matuqan jindadi kallon wannan shirin naku
nine naku Abdallah 4real
Mass'ud daga kamaru munajin dadin serie Allah ya Kara daukaka da lpy fatan alheri
Mungode
Masha Allah
Masha Allah ❤️ Ubangijin Allah ya Kara Basira muna tare da ku Zny
Na goudai
Alhmdulillh gaskiya munajin dadin wannan shirin Allah ya qara basira
Wallahi gurin da
Yabani Dariya shine gurida
Kana bara yayyi zabarmanci
Masha Allah inyayi maku fatan Alkairi d ga naku masoyi kuma masoyin shirin Ku .......inda rabbana %%
Masha allah muna jindadi sosai dawannan shirin ina fatan za,achigabah da nishadattar damu nagode daga price arabian libya misurata sai anjimah
77
Ba wahala
Allah y kr girmah
Masha allah gaskiya allah ya kara basira tujani asasi Allah ya tsare ka achi oga kaiya zabarmanci dau
Gaskiya abun yayi Allah ya qara basira
Masha ALLAH. ALLAH yakara basira
Masha allah
Ma sha Allahu. Allah ya qaro basira da daukaka
barka da warhaka jaruman aduniya inabada gaisouwa allah ya kara basira
Rabiatu katsina
Masha ALLAH daga nan oman
Ina jin dadi film din na Gaskiya
Naji dadin wannan shut din wlhi sosai allh kara basira
Masha Alh Inda rabbana ba wahala Alh yakara vasira Alh yakara daukaka
Ikon Allah kanabaro harda zabar manci kana ji 🥰🥰🥰🙅
Naji dadi da kanabaro yayi zabarmatchi
Allah yaka basira saboda ma aiki alahi salamullahi
MashaAllah ya kara basira amin.... Na dauki madubi na duba fuskata banga komi🙌
My Boss Allah yakara basira
Film yayi sosie Allah ya kara basira kana barou totdjan asasi
Inda rabbana, Allah yakara basira😄😄
masha allah amma fa yau kin burgeni saboda naji kunyi zabarmanci
Ina so kasani film kanabaro irin film inka nake so wlh Dan Allah
Hhhhhh bakarya allah ya karabasari da hazaka allah yataimaka kuma allah ya kariku da ga sherin masherinta
Masha Allah ,yanzu film Zai ƙara daɗi ,saboda dadyhikma
Gaskiya shiri yayi muna fata zaku kara muna lokaci yakai minti 30 ko zuwa sama
Wishing you always the best guys ❤️❤️ Masha'Allah
Hi
@@masoursbioumasoursbiou3074 Comment allez vous
Masha Allah, Allah Ubangiji ya Kara basira!
Masha allah gaskiya ni yayi sosai allah ya tai maka yabada sa a
Umar yahaya
Hadda zabarmanci.nice
Gaskiya ne wllh haka yake
Masha'allah muna gdy sosai🙏
Masha Allah gaskiya najidadin sa daddy hikima a film dinnan
Masha Allah Allah ya karka basira Amen suma Amen ya Allah 🤲🤲🤲🤲
Mahadi daga Algérie yayi kew allah yakara basira
Gaskiya Muma matukar godiya da farantamana rai da kukeyi
Allah ya kara basira tijjani asase
Masha Allah Allah yakara basira
Naji dadi sosai da naji harsin zabarmatchin aciki siyin n'a gode
Yau harda harshen zabarmanci 🤔🤔🤔🤔🤔 To Allah ya kara basira
Gaskiya ni abaa Yake burgéni sosai a film Ina
Masha Allah
Allah yaqara basira
صلاة ربي عليك يا رسول الله صلى الله عليه وسلّم
To wai dama kanabari ka iya zabarmanci
Masha Allah muna godiya Alafwa cwan
Gaskiya fimdin adiniya yaburgeni allah ya kara basira
Allayakara yalmi gaskiya aduniya akoidadi
Masha Allah film yayi sosai
Nifa gaskiya shirinnan Yana burgeni Sabo inasan irin wannan qauranci
Allah KARA basira
Dan Allah next time
Wan nan bawan Allah wanda bega diyarsa dayaba. an nunoshi yana alwala Amman alwalan bata cika daidai ba Dan Allah in zaku nuno Abin addini a rika yinsa yanda ya kamata a yanda yazo sbd yara masu kallo
Slm yayi film din adunia yayi
Masha Allah Allah ya Kara daukaka
Allah ya kara baseeera
Masha Allah yayi kau sosai
Muna jin dadin Shirin aduniya in Muna kalla har bamaso yakare
To am ma Dan Allah ya Kara mai tsayi koda munti tala tin ne irin na izzar so please
A gaskiya shirin Ku yana mutukar burgeni Allah kara bassira .Daga nan Algeria na gode .
Domin har na mstsu da lbarnan tazo se de al' amarin ubangiji Allah ya nuna ! Amma abin da ya bani mamaki Ahmad tijjani ( Damusa) ya iya zabarmanci ?
Masha Allah Allah yakara musu masira gaskiya zariman fim din aduniya sun birgeni
Himmm inda rabbana ba wahala yaukazamo bazabarme
Ashe ka iya zabarmanci
Muna godiya sosai
Macha allah allah ya kara basira 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🙏🙏
Inda rabban
Masha Allah Allah kara tsarewa
Allah ya Kara taimakawa Amin
Allah yakara basira
Kana jin zabarmanci fah
masha Allah yaufa yayi dadi sosai
Nice vii
My bed producer more success always love ur acting calabaro
Allah ya Kara basira
Fatan alkaire 🇸🇦🇸🇦👍👍🇳🇬🇳🇬
Inah son aduniyah so sai kumah ae dan daudun nan y kah matah yayi hausah maxah ko
Macha Allah muna godiya
Great job Oga
Masha allah film yayi kyau sosai
Masha Allah yayi kyau
I from moroco thanks nice movie
Yayi mai kidana ya Allah yarabasira
mungode allah ya kara basira
Kay Canavaro,ashe kana jin zabarmanci?toh MashaAllah,ina fatan sa'a fasarama wanda ba su ji a rubuce ?
Allah yataimaka yabada nasara
Allah yasaka da alkhair
Masha Allah Aiki yanayin kyau
😂😂😂😂👍👍👍Muna godiya
Allah ya kyauta naga masu computer sunata tuwa mutane kuwa yakamata kudauki mataki me karfi
Hhhhh sunana blessing🤣🤣
Tijjani asase indarabana inaso nayi tambaya eta aisha humaira fansar maizata dauka ne??? Please inaji Don. Allah
Shirinku yana burgeni wanna true life story ne Allah yakara Basira
Masha Allah
Slm asase inama Patan alkairi
Canvaro God bless you tv
I really enjoyed you canabaro and I am never satisfy with the watching💪👌👍❤
Hrm
ماشاء الله 👍👍👍👍👍😍😍😍😍😍
Yayi kyau ne bani labari kamin in kallah
I really enjoyed this series thanks 🙏
kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai .danna link din: th-cam.com/video/6IrGoE_vGAQ/w-d-xo.html
kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai .danna link din: th-cam.com/video/6IrGoE_vGAQ/w-d-xo.html
Masha Allah 🥰🙏
Allah ya biya inda rabbAna
Kayi nawa canabaro
Gaskiya yanayin kyau