FARIN WATA sha kallo__Episode Ten (10)_Official Home Video / Web Series / Zango na daya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ธ.ค. 2024
  • เพลง

ความคิดเห็น •

  • @bassirounass673
    @bassirounass673 3 ปีที่แล้ว +4

    Macha Allah fatan alkayri Allah ya kara basira da nisan kona

  • @jamilaliyu4937
    @jamilaliyu4937 3 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya Kara basira Masha Allah jazakallahu kharan

  • @hadija-ji7dh
    @hadija-ji7dh 3 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah tabarakkallah Allah yaja zamaninka oga Adam A Zango

  • @yakubuseidu8176
    @yakubuseidu8176 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah
    Allah ya Kara basira tare da daukaku ya Kuma Sa albarka acekin Sana'ar ku

  • @aboubacarMussa
    @aboubacarMussa 6 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah ya kara basira da ❤ nisan kwana Allah ya kara daukaka 🎉 Allah ya albarkaci sa na arku fatan alkairi daga Libya 🇱🇾☑️

  • @ummeemuhammad4754
    @ummeemuhammad4754 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Adam A zango Allah yakara basira

  • @hoseaishaya4120
    @hoseaishaya4120 3 ปีที่แล้ว +1

    Oga Prince the boss! Wallahi i can't wait to see season 2 ! Dan Allah wai yaushe zai fito ne ka amsamin tambaya ta in sami kwonciyar hankali. Nagode Prince

  • @lawaliisah917
    @lawaliisah917 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Allah yasa alabarka Allah yanunamuna wani sati

  • @safiyanumanseer6024
    @safiyanumanseer6024 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Baku mana daidai ba hanyazu a ce baku dawoba 💝💝💝💝💝💝💝

  • @ahmadbombino9309
    @ahmadbombino9309 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah yayikeufa munagodiya👍👍👌

  • @kabirusalifu6297
    @kabirusalifu6297 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah allah.allah yayi wa duk Wanda kecikin wannan film kin allah ya kara lfy da daukaka oga 🤲

  • @bintamusa8511
    @bintamusa8511 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah tabaraKar rahama gaskiya muna gdy

  • @zarabulamamustapha8397
    @zarabulamamustapha8397 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah bless you Allah U'bangiji yakara basira ameeeen

  • @mamanmoustapha9815
    @mamanmoustapha9815 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah yayi kyau allah ya kara basira

  • @oumaruali1951
    @oumaruali1951 3 ปีที่แล้ว +3

    Mach allah wanna chiri yayi kaiwa in namuku fatan allekairi da ga.naku oumarou ali zender

  • @DanshuwaTv
    @DanshuwaTv 3 ปีที่แล้ว

    Buss ina yinka
    Inda korofi gudaya daya
    Dan Allah duk satinda za aje hutu
    Asanarda masoya🇳🇬👍👍👍

  • @gvdh5505
    @gvdh5505 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah very Nice mun gd Allah ya qarah basirah Allah ya qarah girma da daukaka 😍😘

  • @mahammedtoptv7118
    @mahammedtoptv7118 3 ปีที่แล้ว

    Way don Allah waya mutu ashikin farin wata

  • @umairmuhammadadam6144
    @umairmuhammadadam6144 3 ปีที่แล้ว +3

    Absolutely prince xango Allah y kara daukakaaa

  • @abdoularashidoumar3022
    @abdoularashidoumar3022 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah ♥️ Allah kubar

  • @aliyurabe5091
    @aliyurabe5091 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaesuwa ta zuwa gareka Jurumin jarumae, kaesheka Director Allah tsareka Aminin Nura M Inuwa.

  • @نعيمةعبدالله-ظ3ص
    @نعيمةعبدالله-ظ3ص 3 ปีที่แล้ว +1

    Wow Masha Allah 😍😍

  • @hamisouissa1916
    @hamisouissa1916 3 ปีที่แล้ว +5

    Masha allah muna godiya sosai

  • @abubakaratikuumar85
    @abubakaratikuumar85 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ban San abinda zan iya cewa ga wannan shirin ba yayi matukar tsaruwa ta yadda duk wani mai kallo sai fahimta cikin nishadantarwa da ilimantarwa INA yinka zango Allah y kara budi

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว +1

    Tauraron duniya
    Ka haskake zuciya🌟☀️🌟🌟🌟🌟☀️☀️☀️🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟

  • @ainaumusty4651
    @ainaumusty4651 3 ปีที่แล้ว +3

    Ina jin dadin wanan shirin sosai Allah yakara basira

  • @baraatouyounoussa8445
    @baraatouyounoussa8445 3 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah Umar may sanyi ba

  • @kebirn4tv
    @kebirn4tv 3 ปีที่แล้ว +15

    Gaskiya muna jin dadin shirin merci oga Zango muna yin kah! 🇳🇪🇮🇹🇪🇺

  • @queenasmau9184
    @queenasmau9184 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya zansi ace wanan film ankoma dashi duk kwana uku za ringa sakewa

  • @gdgd6177
    @gdgd6177 3 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah godeya

  • @atmanatman5598
    @atmanatman5598 3 ปีที่แล้ว +5

    Macha Allah
    Nice thanks you

  • @dawudibrahim1438
    @dawudibrahim1438 3 ปีที่แล้ว

    Film din Nan Tamkar Dagaske Nake jin sa A Raina
    Allah SWT ya Gafarta Mana Baki 1 🙏 Darajan Manzo Allah
    صلى الله عليه وسلم 💓

  • @zanaidunaadamazango2790
    @zanaidunaadamazango2790 3 ปีที่แล้ว +4

    Allah kaho shi lfy oga

  • @abdalaabdala5306
    @abdalaabdala5306 3 ปีที่แล้ว +5

    Macha allah oga

  • @محمدالي-س6ه
    @محمدالي-س6ه 3 ปีที่แล้ว +8

    Adamu zongo much love dear bro

  • @fateebill500
    @fateebill500 3 ปีที่แล้ว +8

    Masha Allah 😍😍😍💞🇳🇪

  • @zara-c1n6z
    @zara-c1n6z 3 ปีที่แล้ว

    masha Allah Aiki Yayi

  • @oumaroumar4008
    @oumaroumar4008 3 ปีที่แล้ว

    Allah Sarki mon star Allah yabayana gaskiya

  • @husenmani2254
    @husenmani2254 3 ปีที่แล้ว +2

    Ayayi 😃♥️❣️♥️❣️👍🤝

  • @musasadis5033
    @musasadis5033 3 ปีที่แล้ว +2

    Prince zango Allah yasa kafi haka halayenka masu kyau sunata bayyana Allah yasa kagamada duniya lafiya kuyi hakuri ni masoyin adamune burina kullum prince yayi gaba.

  • @ahmadk9728
    @ahmadk9728 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah yakara basira

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว

    😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔
    HASBUNA ALLAHU WANIIMAL
    WAKIL AKAN MAKIYA FILI
    HASBUNA ALLAHU WANIIMAL
    WAKIL AKAN MAKYAN BOYE
    HASBIYA ALLAHU WANIIMAL
    WAKIL AKAN MAHASADAN
    FILI DA NABOYE
    😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔😭😭

  • @moutariharouna194
    @moutariharouna194 3 ปีที่แล้ว +3

    Salm to Macha Allahagaskiya yayi wallahi fataalkairi

  • @ramatousaleyadamou4920
    @ramatousaleyadamou4920 3 ปีที่แล้ว

    Wlh mudai a gaskiya zango baka muna adalci bâ rashin kawomuna da cigaban film din farin wata bâ

  • @garosshabou5969
    @garosshabou5969 3 ปีที่แล้ว

    masha Allah godiya muke Allah ƙara basirah to yaushe ne nasha biyu 🛫🇱🇾 to kun dayga

  • @ismaelabdoulsalam2082
    @ismaelabdoulsalam2082 3 ปีที่แล้ว

    Dami ya sa farin wata baye houtoba dami yasa

  • @abdoumahamadou4186
    @abdoumahamadou4186 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allah hakika wanan film Yana kayadardamu sosai Allah ya kara bassira ya Kuma temaka fatan alheri

  • @yaramanafullluss121
    @yaramanafullluss121 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah Alhamdulillah

  • @bachirrabiou2106
    @bachirrabiou2106 3 ปีที่แล้ว

    Kai gaskiya ku canza tsari kuma haba kunlum waje daya zamu tsaya haba kuma ai zakusa duk ya'ishi masoyan naku mana ku canza gaskiya nifa abin yafara fatamin rai ko ankurekune kufito kufada mana gaskiya idan baku iyawa bezama doleba haba haba haba abin haushi kawai

  • @mr.ball_lig
    @mr.ball_lig 3 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya tsareka mai gida Adam a zango

    • @abdullahiangonaminarh9926
      @abdullahiangonaminarh9926 3 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya mungaji da wannan yawu da hankalin ta'yaza ayi ko maida mu wawaye kuna mai-mai abinda kukayi baya dan Allah mai gd agwara mana please 🙏

  • @ismailmdirector7384
    @ismailmdirector7384 3 ปีที่แล้ว

    Adam a zango yanzu yaushe kenan za.acigaba da wannan film din naka.Mai farin jini

  • @hauasy4377
    @hauasy4377 3 ปีที่แล้ว +5

    مشاءالله الله يوفقكم ويسعدكم ❤
    ❤❤❤❤🇸🇦👑💃🏽🌹👍🏽

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 3 ปีที่แล้ว +3

    hajiya fiddausi. 22 hour ago
    tam daman haka daukaka take wlh da zaran Allah yadagaka sai asamu mahassada da zasu bataka a idon duniya gaskiya farin wata yayi sosai Allah ya qara basira akoda yaushe

  • @hassandahiru2195
    @hassandahiru2195 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Yayi kyaufa

  • @harounamousasoura8754
    @harounamousasoura8754 3 ปีที่แล้ว +1

    Nagod merci Allaha ya kara basirah sosai

  • @Onestar_funny
    @Onestar_funny 3 ปีที่แล้ว +11

    Rabin abinda kuke nunawa duk kunnunashi abaya Kuma gashi mintunanku yayi kadan

    • @ibrahimidris9355
      @ibrahimidris9355 3 ปีที่แล้ว +1

      Hakane gsky

    • @maryammuaxu1737
      @maryammuaxu1737 3 ปีที่แล้ว +1

      @@ibrahimidris9355 gaskiya kam ya kamata su kara Mana ko 5min ne

  • @naseemtv5453
    @naseemtv5453 3 ปีที่แล้ว

    Sai megida dan ALLAH yalabarin cigaban mune munji shirune

  • @ibrahimshehubako1290
    @ibrahimshehubako1290 3 ปีที่แล้ว

    Allah yakara daukaka price. Zango

  • @najibullahamiruisa92
    @najibullahamiruisa92 3 ปีที่แล้ว

    Mai gida da fatan baza aje hutun mai tsahoba Allah kara daukaka

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 ปีที่แล้ว +1

    Iyaye ba Abin Wasa Bane.👌.. Abi Su Aga Dakyau A Rayuwa 👍❤️ Muna Godiya Daga Egypt 🇪🇬

  • @musasalman2512
    @musasalman2512 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya muna jin dadin wanan shirin sosai

  • @KhanKhan-tj5xn
    @KhanKhan-tj5xn 3 ปีที่แล้ว +1

    Very good my dear

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 ปีที่แล้ว +7

    Muna matukar godiya da kulawa

  • @sanihamidutv542
    @sanihamidutv542 3 ปีที่แล้ว +6

    Aslm Masha Allah Allah ubangiji yakara basira da daukaka from Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 leaving in duala city of Cameron 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲

  • @prince__lamin9619
    @prince__lamin9619 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya qara basira

  • @karimashuaibubulele1630
    @karimashuaibubulele1630 3 ปีที่แล้ว

    Allah sarki dan gata Allah ya fitar dakai

  • @saigodiyatv344
    @saigodiyatv344 3 ปีที่แล้ว

    Ya dan Allah yaushene za'dawuamana shi

  • @maimahamanzakariakagana7918
    @maimahamanzakariakagana7918 3 ปีที่แล้ว

    Allah kara nisan kwana. Allah taimaka🇳🇪

  • @badariyyaabadariyya1256
    @badariyyaabadariyya1256 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha allah muna jiran Zango na biyu in sha allahu

  • @makkahdragon9680
    @makkahdragon9680 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yatemaka

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha allah Liv in Saudiya 🇳🇬🇸🇦🤞

  • @rahinaismael3849
    @rahinaismael3849 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah munagodiya sosai

  • @habibaumar4474
    @habibaumar4474 3 ปีที่แล้ว +2

    Waw,Masha Allah 👍

  • @win_umarzaradeen_magam4298
    @win_umarzaradeen_magam4298 3 ปีที่แล้ว +1

    Much of luv my Boss

  • @sadiqabubakar3710
    @sadiqabubakar3710 3 ปีที่แล้ว

    Aiki na kyau Mai gida Allah yakara basira yasa agama da iyaye lpy

  • @shafiuyunus4498
    @shafiuyunus4498 3 ปีที่แล้ว +2

    Nice one my king

  • @gayiadams8933
    @gayiadams8933 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya taimaka ya kuma kara basira

  • @Jikan_Hajia
    @Jikan_Hajia 3 ปีที่แล้ว +1

    Good job chairman 🇳🇪

  • @goryumrani7863
    @goryumrani7863 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah muna godiya

  • @fatimaadamkunya6864
    @fatimaadamkunya6864 3 ปีที่แล้ว +2

    Muna godiya sosai

  • @safaraunura2194
    @safaraunura2194 3 ปีที่แล้ว

    Dan Allah wannan girgun na gaske ne ko nakarya

  • @bashowkmtv4126
    @bashowkmtv4126 3 ปีที่แล้ว

    Maganan gaskiya oga Muna bayanka Amma wannan satin kamana shiru

  • @abdulhadisani1619
    @abdulhadisani1619 3 ปีที่แล้ว +8

    Allah yakara basira oga❤❤

  • @bassirounass673
    @bassirounass673 3 ปีที่แล้ว +3

    Allahu ya tona assirin wan muta nan dangata bon ji dadi 😭😭😭

  • @bakoyarotvnakowa6236
    @bakoyarotvnakowa6236 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha allah 🥰🥰🥰🙏

  • @queenasmau9184
    @queenasmau9184 3 ปีที่แล้ว +1

    Is very sweet wallahi

  • @idrisaisha4594
    @idrisaisha4594 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara daukaka kuma yamuna mana angama film din lfy

  • @sffds4184
    @sffds4184 3 ปีที่แล้ว +3

    nice ❤️ series

  • @jameelahabbah67
    @jameelahabbah67 3 ปีที่แล้ว +5

    Zan dan bada shawara kadan. A dinga saka previous saboda a dinga tuna inda aka tsaya

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah kara basira

  • @Nasir-ki5no
    @Nasir-ki5no 3 ปีที่แล้ว

    Muna jin dadin shirin nan naku, amma kamar shirin na kwan gaba kwan baya

  • @inusabayani2868
    @inusabayani2868 3 ปีที่แล้ว

    Masha.allah.munagudiya🇱🇾🇱🇾👍🇳🇪

  • @habibamuhammad4110
    @habibamuhammad4110 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki 😭😭😭😭👍♥️♥️

  • @فريدةهسوو-ج6ب
    @فريدةهسوو-ج6ب 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah🙂🙂

  • @jamilaibrahim7280
    @jamilaibrahim7280 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Adam zango agyara mana film adaina maimaice

  • @ZYAFILMPRODUCTIONTV
    @ZYAFILMPRODUCTIONTV 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara lpy price zango

  • @حنانمحمد-ع3ح9خ
    @حنانمحمد-ع3ح9خ 3 ปีที่แล้ว +7

    تحيتي لكم من🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @kayansaydawa3093
    @kayansaydawa3093 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya flm yayi ama ya kuke maydo mana inda kuka haska gaskiya bay kamataba yakamata ku gayra flm guntu kuma kunata mayda mana inda muka kanla

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว +1

    Farin gani abi dubawa