Gaskiya muna jin dadin irin yadda kake hira da tsofaffin manyan jarumai da makallata Dambe ba tare da nuna son zuciya ko bangaranci ba. Muna godiya sosai. Allah ya yi jagora.
Al ameen Kasimu ya fadi gaskiya. A 1996 ya yi wannan tashe a Malumfashi. Bayan Sanin Kalla ya yi nasa tashen. Duk wanda Maikasa ya buge bai kara yadda a maimata.Ado Bauchi ya sharewa Jamus hawaye. Amma ya hana fansa ya gudu kashegari .
Gaskiya muna jin dadin irin yadda kake hira da tsofaffin manyan jarumai da makallata Dambe ba tare da nuna son zuciya ko bangaranci ba.
Muna godiya sosai. Allah ya yi jagora.
Ameeen nagode
Al ameen Kasimu ya fadi gaskiya. A 1996 ya yi wannan tashe a Malumfashi. Bayan Sanin Kalla ya yi nasa tashen. Duk wanda Maikasa ya buge bai kara yadda a maimata.Ado Bauchi ya sharewa Jamus hawaye. Amma ya hana fansa ya gudu kashegari .
Muna godiya da wannan sharhi
Al amin muna godiya sosai kuma gaskiyane mu yan funtuane maganar kasumu gaskiyane firarsa duka bason zuciya kumani wlh dan arewane
Masha Allah
Kakyauta kasimu daka fadi gsky akan alim mura irin wannan dan dambe wani zeche amma kisa 30 kuma wai mutun guda Allah YAKYAUTA.
Hakane
Al,Ameen Dan Allah ayi Mana video na gwarazan Yan dambe kowa dasunan shi a rubuce
To
Masha allah muna godiya sosai al'ameen
Nima Ina godiya
Munajindadi wanan gasKiyan daKafada yayi dadai in anbugeKa Kafadi gasKiya Kaima in Kabuge Kafadi gasKiya
Hakane
Al'amin INA godeya
Nima Ina godiya
Kai yau anyi shira
Gaskiyane
Muna godiya Al-ameen
Nikeda godiya imrana
Lllllll
Tooooo