Gaskiya baikamata bello yamutuba , pls director don't kill Mahmud in this film, because if that happen kaga kenan bello yayi nasara, somuke bello yadauki darasi aqarshen wannan film, Allah yaqara basira rariya TV muna anatare
Slm gaskiya adaa Ina spot deen bello amma a yanzu y bani haushi dan gaskiya ba haka naso naga tsarin ba naso ace bello y shiryu y koma g Allah ya cigaba d harkokin sa in yaso daga baya Mahmud su rabu d siyama shi kuma bello y dawo y aureta gaskiya film dennann y bani haushi matuka
Ai masu halin zakiya basa barin halin su sai dai raguwa hassada ba abun da na sa mu bana so wata ta samu shi ne a ran su allah ya shiryi masu hali irin nata
Amma dai bello Allah yatsinemaka Albarka matsiyaci wlh sbd film din nan ko kafito mutumin kirki awani film haushi kakebani,kuma insha Allah mahmud zaitashi saidai kamutu
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤❤
Dan girman annabi Muhammad s a w karkuce Mahmud y mutu wlh indai y mutu nadaina kallon shirinnan 😢
Nima wlh Indai akace yamutu nadaina gani😢
Dan Allah kudaina tsinewa bello acikin film nefa baza shiriba ni wllahi inason bello
gaskiya idan mahamud ya mutu bazamu Kara kallo ba
Gaskiya baikamata bello yamutuba , pls director don't kill Mahmud in this film, because if that happen kaga kenan bello yayi nasara, somuke bello yadauki darasi aqarshen wannan film, Allah yaqara basira rariya TV muna anatare
Amen. Mun gode da bibiyar shirye-shiryenmu 🙏💕
Dan allah kada kuce yaya Mahmud y mutu
Bello kaidai anyi dan iska kamar inshaga inshakoshi mahamud dan Allah karka mutu💔
Don Allah director kar ce mana Mahmud ya mutu🙏🙏
Amma bello ya kai tsinan ne wllh allah yasa mahamud karya mutu dan allah kar mahamud ya mutu😢😢idan ya mutu baza muji dadin film din ba😢😢
Slm gaskiya adaa Ina spot deen bello amma a yanzu y bani haushi dan gaskiya ba haka naso naga tsarin ba naso ace bello y shiryu y koma g Allah ya cigaba d harkokin sa in yaso daga baya Mahmud su rabu d siyama shi kuma bello y dawo y aureta gaskiya film dennann y bani haushi matuka
Ni siyama burgeni takeyi walahi 😢 tanada nusuwa sosay😢
directa dan allah karka kashi mamut kabari bello yayi ta ganin sa yaji haushi kuma yaga mamut da yaron siyama har ciwon zuciya ya kashi bello
Hmmm shege Bello kalli Yadda yake cin magani mugun boss kenan
ya Allah wlh seda suka sani hawaye😢😢
Gaskiya idan muhamud ya mutu na daina kallon film kin
Hilis Kar ku dauki dogon hutu kafin ku dawo kamar dai yacca kkyi wancan baku dade b kk dawo🎉❤😊
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha allah🎉
❤❤❤❤ ya Allah yasa mouji alheri ga mahamud
Gaskia naji na tsani bello kuma
siyama matan kirki❤
siyama congratulations 🎉🎉🎉
Allah Kara basira
Masha Allah siyama is pregnant 💃💃💃💃
Masha Allah
Tirkashi gsky akwai babbar matsala sosai m kowa allah yasa dai ba mutuwa yayi ba allah yasa kawai karyewa yayi
Lokacin yayi kadan wallahi
akwai magana🎉
Nima dae nayi kuka 😢😢😂
Macha Allah ❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
Dan Allah karku kashe mahamud
Gaskia kabari shimutu kawai
Macha Allah ❤❤❤
❤❤❤❤ ya Allah yasa mouji alheri ga mahamud 33:29 😊
Masha allah 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Shifa bello ko ajikinshi🤣🤣😭😭😭😭
Nice Episode. This episode made me cry. Bello is bad
Dan Allah koya mutu kar abari Bello ya aure su
Ai masu halin zakiya basa barin halin su sai dai raguwa hassada ba abun da na sa mu bana so wata ta samu shi ne a ran su allah ya shiryi masu hali irin nata
MashaAllah ❤❤❤❤❤❤❤
Allah sa ace kafarshi ce ta sami matsala ba mutuwa yayi ba dan yanda yayi rabon kudin nan kamar wasiyya yayi
gaskiya ldan mahmud ya mutu ba bamu sake kallo ba
❤❤❤❤ ya Allah yasa mouji alheri ga mahamud 33:29
Muhamud sarkin kuka😂
Masha Allah ❤❤❤
Kyanta zakiyyah tamutu wajen haihuwa
😂😂
Inalillahi wa Inna ilayhi 😢😢😢😢
Allah sarki siyama😢😢😢
Gaskiya bello baka kyauta ba😢
Machallah ❤❤❤
Bello Niya bani haushi Ammafa aciki fim kada kakashe mahamud
😢😢😢
Allah y tsinema irin masu Halin bello abun haushi kawai
😂😂😂😂😂😂
Very nice one❤❤❤❤❤
ماشاءالله مره حلو استمري ههههههههههه
Ana wata ga wata
Masah Allah ❤❤❤❤😢😢😢
Bello Allah tsine maka
😂😂😂director dinne ya bashi hk😂😂😂bashi yake yiba Dan yin kansa😂😂
Sumahamud Allah tokari kafadarsa
Awesome 💯💯
Siyama congratulations to you
Macha Allah
mashaalah
Very very amazing Rariya
❤❤❤😂🎉
Thanks a lot 😊
Wllh nikam fa nnafison domin kuwa bana so action dinsa anan. Kubar shi kawai a LABARINA KAWÀ.I
😢😢😢😢😮😮
❤❤❤❤🎉🎉
Yauwa ga immi masoyiya ta
🎉❤❤❤
Zakiya batayi farinki ba 😂
Akwai mugun Abu ah ranta 😂
@SadiyaMuhammadumar-ww6zl tab 😂
😂😂😂😭😭😭
Amma dai bello Allah yatsinemaka Albarka matsiyaci wlh sbd film din nan ko kafito mutumin kirki awani film haushi kakebani,kuma insha Allah mahmud zaitashi saidai kamutu
😢😢 Zakiya
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Bello baka kyautaba 😢
Bello ka biyani, wayace yashiga gonarka
Ko Zahara😂
@ibrahimlawaltambari8389 wannan gayen shine sanadiyar rabashi da siyama
🤣🤣
Congratulation siyama
Indai Mahmud ya mutu film ya lalace Yakamata amaka Bello a kotu yatafi kurkuku Shekara 20 sanda ze fito ya tsufa
❤❤❤❤❤❤
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
😢😢😢😢
Bello burinkade kaga byn mahmud ko
😭😭😭😭😭😭😭😭
Alhamdulillah Allah yasa mhmd ya mutu domin bello da siyama yadace
Wallahi bai dace da itaba
😭😭😭😭
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
😮😮😮😮😢😢😢😢
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉
In kuka sake kuka saka mai disability. Ba zan yafe ba
film din yasani kuka
😂😂❤❤❤❤❤❤🥰🥰🥰
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤🎉🎉😂😂
Bello😡😡😡😡😡😡😡😡
❤❤❤❤ ya Allah yasa mouji alheri ga mahamud
Masha Allah ❤❤😢😢😢😢
Masha Allah❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😢😢😢😢
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
❤❤❤❤