Mallam Salihu Lukman salaamun alaikum wa rahamatullah. Ina mik’a matuk’ar godiya da wannan gagarumin gudunmowa. Allah Ya jik’an Mallam Muhammad Auwal Adam Albani abu abdurahman, Allah Ya had’a mi shi ladan karantarwa da na shahada Amin. Na rubuta ne kawai in yi godiya da wad’annan karatuttuka da wa’azozin da ku ke saka ma na a youtube, mu na k’aruwa, mu na fa’idantuwa kuma mu na amfanuwa fiye da yadda kuke zato, musamman ire-iren mu da ke zaune a nan America, tabbas akwai d’umbun cikakkun malamai Amurkawa, turawa da bak’ak’e, k’wararrun masana, mabiya tafarkin magabata, mu na bibiyar su, su ma, mu na amfana sosai, sai dai kuma duk yadda ka ji dad’in wa’azi ko karatu da turanci wallahi ba kamar jin wa’azi ko karatu da Hausa ba. Mun gode. Mu na godiya. Allah Ya k’arawa rayuwar ku albarka, da ku da iyalan ku, Allah Ya saka muku da alheri duniya da lahira. Allah Ya k’ara muku d’aukaka da daraja duniya da lahira. Mun gode
Allahu akbr Allah jikan malan Muhammad auwal abu Abdurahman Allah ya haskaka kabarinsa
Allah yajiqan malam, yakai haske kabarinsa
Jazakallahu khair
Allah ya Jiqan ml Albani
Allah ya jikan Mallam Albani
ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka yasakaka a inuwan al"arshe AMIN
Ameen ya rabbi
جزاك اللهُ خیر
ALLAH yahaskaka kabarinka yarahamsheka AMIN
Ameen ya Allah
رحمه الله
اميين 😢😢
Assalamu alaikum
Allah ya jikan malam Albani
Shin bawannan malamin bane yanxu kuma suke raddi ga su maman Albani ? Allah sarki rayuwa
Allah biya mungode sosai
Allah yabada lada malamman sunnah kokarinki kawai abi Allah da annanbi
Mallam Salihu Lukman salaamun alaikum wa rahamatullah. Ina mik’a matuk’ar godiya da wannan gagarumin gudunmowa. Allah Ya jik’an Mallam Muhammad Auwal Adam Albani abu abdurahman, Allah Ya had’a mi shi ladan karantarwa da na shahada Amin. Na rubuta ne kawai in yi godiya da wad’annan karatuttuka da wa’azozin da ku ke saka ma na a youtube, mu na k’aruwa, mu na fa’idantuwa kuma mu na amfanuwa fiye da yadda kuke zato, musamman ire-iren mu da ke zaune a nan America, tabbas akwai d’umbun cikakkun malamai Amurkawa, turawa da bak’ak’e, k’wararrun masana, mabiya tafarkin magabata, mu na bibiyar su, su ma, mu na amfana sosai, sai dai kuma duk yadda ka ji dad’in wa’azi ko karatu da turanci wallahi ba kamar jin wa’azi ko karatu da Hausa ba. Mun gode. Mu na godiya. Allah Ya k’arawa rayuwar ku albarka, da ku da iyalan ku, Allah Ya saka muku da alheri duniya da lahira. Allah Ya k’ara muku d’aukaka da daraja duniya da lahira. Mun gode
Allah saka maki da Alheri y sama rayuwarki Da iyalanki da zuri aar Albarka Ameen
Wa alaiki assalam warahmatullah gaskiyar ki baiwar Allah ubangiji Allah ya jikan malam ya kuma saka muku da alkhairi masu turawa
الله أكبر الشيخ الألباني رحمه الله؟