A DUNIYA KASHI 81

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 28 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 364

  • @shamsuddeenrabiu5947
    @shamsuddeenrabiu5947 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah watching from sarkin Pawa Minna Niger State Nigerian
    Allah ya jikan awarwasa

  • @kalifaMuhammad
    @kalifaMuhammad ปีที่แล้ว +1

    Aslm ina taaziyaga abokan Abdulwahab Allah ya jikansa da rahama Allah ya gafurtamai boss Dan malan daga Libya 🇱🇾🇳🇬

  • @fatymaauwalauwalfatyma4410
    @fatymaauwalauwalfatyma4410 ปีที่แล้ว

    Allah sarki Allah ya jikansa da rahama Allah ys aljannah taxama makomarsa

  • @abbarajajarajaja2243
    @abbarajajarajaja2243 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah watching from bayelsa stete Allah yajikan abdulwahab

  • @Abbersmusa
    @Abbersmusa ปีที่แล้ว

    Allah ubangihi ya jikan Abdul wahab A warwasa Allah yasa ya huta

  • @ibrahimrabashinkauna3070
    @ibrahimrabashinkauna3070 ปีที่แล้ว +2

    Allah yajikan sa da Rahama Ameen

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @mardiyamuhammadsani2550
    @mardiyamuhammadsani2550 ปีที่แล้ว

    Ubangiji Allah ya mishi rahma yasa aljannace makomarshi ya sadashi da shugaban halitta Annabi muhammadu S'A'W

  • @musbahumuhammad2007
    @musbahumuhammad2007 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya jikan a warwasa ameen

  • @issoufouibrahima6502
    @issoufouibrahima6502 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka munajin dadi gaskiya sosai ADUNIA

  • @dmji2992
    @dmji2992 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yajikan awarwasa Allah ya gafatamai

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว +1

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

    • @dmji2992
      @dmji2992 ปีที่แล้ว

      Amin dan anfarma Annabin

  • @harounasamake4144
    @harounasamake4144 ปีที่แล้ว +1

    allah ya yafe ma awarwassa ya sa ya futa amina ya rabbi

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi wannan film in shirme ne.episodes in shirme always.ba a gama wannan issue sai aje a shiga wani.ina Bada shawarar a dakatar da wannan film saboda rashin ma'ana da hauka.

  • @oumarmaman3725
    @oumarmaman3725 ปีที่แล้ว +1

    Allahu akbar Allah ya jikan chi yakuma gafartame yasa aljanna ce makomamarchi🙏

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @habiblawan4880
    @habiblawan4880 ปีที่แล้ว

    Allah yajikan abdulwahab awarwasa Allah yagafarta masa zunubansa

  • @yunusamusamusayunusa9925
    @yunusamusamusayunusa9925 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya Hausa film bakkuda kishi last one anyi da awarwasa this one kuma babu shi meyasa bakuyi zana idarshi bah😢😢😢😢 I’m from jos

  • @Prince_Amak
    @Prince_Amak ปีที่แล้ว

    Muna mika ta'aziyya ubangiji Allah yajikan Awarwasa

  • @HusseinAdamou-hm4xn
    @HusseinAdamou-hm4xn ปีที่แล้ว

    Ma yakkiné you're very verry best,, since Benin

  • @salifoumahamadou1922
    @salifoumahamadou1922 ปีที่แล้ว +1

    Don Allah kudunga tsawaita wannan pim n'a aduniya

  • @aliyusalis337
    @aliyusalis337 ปีที่แล้ว

    Allah yajikan dan uwah awarwasah Allah ys aljannache makomar sah

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 ปีที่แล้ว

    Allah yagartawa awarwasa yasa Aljannah ce makoma

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @mustaphamuhammed6872
    @mustaphamuhammed6872 ปีที่แล้ว

    Allah ya gafarta wa Abdulwahab, Ya sa Aljannah makoma.

  • @nazifibellogaya2039
    @nazifibellogaya2039 ปีที่แล้ว

    MAsha Allah aikin yykyu sosai Allah yataimaka

  • @auwaldayyabu1916
    @auwaldayyabu1916 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan awarwasa yasa aljanna ceh makomar sa

  • @dahirudanmalam7566
    @dahirudanmalam7566 ปีที่แล้ว

    Allah yajikan awarwasa Allah yayi masa rahama Allah yakai haske kabarinsa Allah ya kyautata makwancinsa Allah yasadashi ga manxon allah

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi Annabin Rahama

  • @NaNa_Rafeeat
    @NaNa_Rafeeat ปีที่แล้ว

    Ubangiji Allah yajiqan Abdulwahab Yasa Aljannah ce makomarsa Mukuma Idan tamutaxo Allah yasa Mucika da Imani Alfarmar Annabi muhammad s a w 🤲🏻🦋🙏

    • @nasibaabubakar7817
      @nasibaabubakar7817 ปีที่แล้ว

      Amin ya HAYYU YA QAYYUM🤲

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @sportsendirect9789
    @sportsendirect9789 ปีที่แล้ว

    Allah y'a jikansa d'à rahama yasa kuma in tamu tazo mucika d'à imani Amin

  • @mubaraksanidaura618
    @mubaraksanidaura618 ปีที่แล้ว

    Ubangiji Allah ya gafartawa awarwasa Allah sa mutuwa hutuce a gareshi da dukkannin musulmi ameen

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @sadek7911
    @sadek7911 ปีที่แล้ว +1

    Sanan Gaisuwa ga matata insaha alahu
    Watan aisa humaira

  • @mustaphaumaryakubu8624
    @mustaphaumaryakubu8624 ปีที่แล้ว

    Nice one tijjani asase watching all the way from garin su dj shadow mai asawaki na cikin film din A duniya port harcourt

  • @YahyaYahya-or2lc
    @YahyaYahya-or2lc ปีที่แล้ว +3

    Allah yajikansa da Rahama 🤲 🇳🇪

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @hamadiniger227
    @hamadiniger227 ปีที่แล้ว

    Allah yajikansa da rahma ameen

  • @ahmedsuleiman3271
    @ahmedsuleiman3271 ปีที่แล้ว

    Allah yagafartawa Abdulwahab

  • @hindatumahmudusman8
    @hindatumahmudusman8 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya jikashi da Rahama Ameen

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @abubakarmuhd5395
    @abubakarmuhd5395 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikanshi yamasa rahma in tamu tazo allah yasa mucika da imani

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @mahamadouhassanesanda9459
    @mahamadouhassanesanda9459 ปีที่แล้ว

    Allah y'a jikan sa d'à Rahama , Allah yasa kwantiya houtawa cé

  • @arihamidou6328
    @arihamidou6328 ปีที่แล้ว +9

    From Libya 🇱🇾 🇳🇪allah ya jikan awarwasa da rahma amin

  • @salmamadinah
    @salmamadinah ปีที่แล้ว

    ALLAH YA jikan awarwasa da rahama yasa aljannace makoma Mukuma intamu tazo ALLAH sa mucika da imani Ameen summa Ameen ya hayyu ya kaiyyum😭😭😭😭😭😭💗💗💗🙏🙏🙏🙏

  • @UsmanMohammad-ue6bw
    @UsmanMohammad-ue6bw ปีที่แล้ว

    Whaci from najeriya 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @chamssidini
    @chamssidini ปีที่แล้ว +5

    Aduniya Macha allha 🌹🇳🇪🌹

  • @hausafilmtv1656
    @hausafilmtv1656 ปีที่แล้ว

    Allahu ya jikan awarwasa ya kyauta namu zuwan ya sa annabi ya karbi bakon cin sa

  • @hamisuayusuf6842
    @hamisuayusuf6842 ปีที่แล้ว

    Aslm barka da warhaka iNai muku fatan nasara tari da addu ar allah yajikan awarwasa yasa aljannaci makumarsa

  • @maryammusabashir7687
    @maryammusabashir7687 ปีที่แล้ว +1

    Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun 😭 ALLAH yay masa rahma

  • @shaibatulhamdi8818
    @shaibatulhamdi8818 ปีที่แล้ว +1

    Allah yajikanshi da rahama 😭

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @yahuzaabubakarjaribola6783
    @yahuzaabubakarjaribola6783 ปีที่แล้ว

    Allah yajikan awarwasa. Alfar mar annabi

  • @faisalabubakar5274
    @faisalabubakar5274 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ba,ayiwa Abale gentle fah..... yaushe ma ya fito daga station din zaku kara mayar dashi..... haba director🤣🤣🤣🤣😂😂😂

  • @aminunuhu657
    @aminunuhu657 ปีที่แล้ว

    Kaiiiiii
    Natausayawa Mai kwalliyar Nan wlh

  • @babangayu8489
    @babangayu8489 ปีที่แล้ว

    ALLAHU AKABAR ALLAH YAJIKANSA DARAHAMA AMEEN YA ALLAH NAKU BA BAN GA YU HARKULLUM KEMUKUFATAN ALKAIRI AHUTALAFIYA NAGODE

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว +1

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @Rashidrhd1923
    @Rashidrhd1923 ปีที่แล้ว

    Yayi kyau sosai fatan alheri a gare ku 🇳🇪🇩🇿🥰👍

  • @aliyuumar8097
    @aliyuumar8097 ปีที่แล้ว

    Allah y jikan abdulwahab darahama Ameen 😭

  • @amsamimuhdmallah7244
    @amsamimuhdmallah7244 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya gafar Tamar Allah yasa kwanchiya hutune a gareshi awarwasa 😭😭

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

    • @amsamimuhdmallah7244
      @amsamimuhdmallah7244 ปีที่แล้ว

      @@ZinariyaHausaTV ameeen thumma ameeen

  • @usmansalisu9369
    @usmansalisu9369 ปีที่แล้ว

    gaskiya bai kamataba sanya kida alokacin gabatar da taaziyyar awarwasa dafatan allah yayi masa rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @mammankebbi7681
    @mammankebbi7681 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan sa da rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @abukaura5408
    @abukaura5408 ปีที่แล้ว

    Allah she jikan awar wasa kasa aljanah ce makkomar sa

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @usmanmusausman3472
    @usmanmusausman3472 ปีที่แล้ว

    tijjani asasi allah yakara basira

  • @yunusinawa5659
    @yunusinawa5659 ปีที่แล้ว

    Allah jikan chi da rahama

  • @muasmohammadmohammad5298
    @muasmohammadmohammad5298 ปีที่แล้ว +3

    انا لله وانا اليه راجعون البقاء لله وحده ربنا يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته يارب العالمين 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭اوروسا

  • @saniibrahim107
    @saniibrahim107 ปีที่แล้ว

    Allah y jikansa y Masa rahama ys Aljannah firdausi c mkm 👏

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 ปีที่แล้ว

    Yakamata ana nunamana gidan malam wakataba

  • @maijiddaabbastv2045
    @maijiddaabbastv2045 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikanshi da rahama

  • @chaiboudarechapiou9985
    @chaiboudarechapiou9985 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan musulmi Awarwasa

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @zakariyyausman8563
    @zakariyyausman8563 ปีที่แล้ว

    Ubangiji Allah yajika abdulwahab awarwasa

  • @badamasiyusuf6769
    @badamasiyusuf6769 ปีที่แล้ว

    Masha Allah. Ya kara basira

  • @auwalharun4855
    @auwalharun4855 ปีที่แล้ว

    Allah yayiwa awarwasa rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @kirtawachannaltv8365
    @kirtawachannaltv8365 ปีที่แล้ว +1

    Ameeen ya Allah da sauran mamata

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @awwalmanga2828
    @awwalmanga2828 ปีที่แล้ว +2

    Watching from Russia.

  • @hamaelyusuf6696
    @hamaelyusuf6696 ปีที่แล้ว

    Allah ya jiqan awarwasa
    Daga nan côte d'Ivoire

  • @abobakeromar9597
    @abobakeromar9597 ปีที่แล้ว

    Allah yajiqan sa da rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @suleimannasir8816
    @suleimannasir8816 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan Awarwasa

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @nafisahasan875
    @nafisahasan875 ปีที่แล้ว

    Allah y jikan awarwasa

  • @ramaawudu9724
    @ramaawudu9724 ปีที่แล้ว

    Salamu Alaikum
    Ina muku fatan Alkhairi ❤️
    Allah Kara ma Abdulwahab Awarwasa 😭 karaman Lahira
    Dan Allah agera wakan Nan da akasaka next episode
    Nagode from Ghana 🙏🙏🙏🙏
    Next episode

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

    • @ramaawudu9724
      @ramaawudu9724 ปีที่แล้ว

      @@ZinariyaHausaTV Ameen ya Hayyu ya Qayyuum nagode from Ghana 🙏🙏

  • @janaiduisa8443
    @janaiduisa8443 ปีที่แล้ว

    Allah yimasa rahama alfarmar manzon Allah sallallahu alaihi wasallam

  • @khaleedyakubu6861
    @khaleedyakubu6861 ปีที่แล้ว

    Allah jikanka da rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @abdoulnassergado9698
    @abdoulnassergado9698 ปีที่แล้ว +12

    الله اكبر اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته يارب

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว +1

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

    • @abdoulnassergado9698
      @abdoulnassergado9698 ปีที่แล้ว

      @@ZinariyaHausaTV اللهم آمين يارب العالمين

  • @muhammediliyasu8352
    @muhammediliyasu8352 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah, you are doing well

  • @aminaadamu3753
    @aminaadamu3753 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah kara basira

  • @musaabdulshakur8925
    @musaabdulshakur8925 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan awarwasa 🙏🙏🙏

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @harunharunmkm
    @harunharunmkm ปีที่แล้ว

    Allah ya ji kansa da darama

  • @Mamaladi-ow8ug
    @Mamaladi-ow8ug หลายเดือนก่อน +1

  • @hassanharuna7703
    @hassanharuna7703 ปีที่แล้ว

    Allah yayi masa rahama

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @jamiluibrahimabdullahi6749
    @jamiluibrahimabdullahi6749 ปีที่แล้ว +1

    Allah yagafarta Masa da rahama 🙏

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah watching from Saudi 🇳🇬🇸🇦🤞

  • @abduldamana
    @abduldamana ปีที่แล้ว

    Allah yaji kansa da rahma

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @mourtalaousseini6756
    @mourtalaousseini6756 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan awarwassa

  • @hafsatnasiryakubu5462
    @hafsatnasiryakubu5462 ปีที่แล้ว

    Don Allah acire rubutun kur ani akan waka addua yakamata asa pls nxt

  • @abdullahdankollo783
    @abdullahdankollo783 ปีที่แล้ว

    Allah yaji kawche

  • @aishaatiku256
    @aishaatiku256 ปีที่แล้ว

    Salam, Allah yai Masa rahma, idan za,aiwa mutun gyara bada gadara akeyi ba.

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @kabiruharunabahaushe433
    @kabiruharunabahaushe433 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakarabasira

  • @jikanyarimagombe
    @jikanyarimagombe ปีที่แล้ว

    BEKAMATA SHIDA YAMUTU KU DINGA HADA MAR KIDA DA RUBUTUN QUR'AN BA AKIYAYE DAN ALLAH

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @dayebuibrahim3066
    @dayebuibrahim3066 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah 🇳🇪🇳🇪🏃💖

  • @ramaawudu9724
    @ramaawudu9724 ปีที่แล้ว

    Ya kuma aka kama Abale Ango 🥰🥰🥰❤️❤️💋💋💋

  • @faspaliamoungai
    @faspaliamoungai ปีที่แล้ว

    Aslm. Ina mumu sannu da rashin jarumi Awarwasa. Kuma Allah ya jikan sa da rahama.

  • @FarukShuibu
    @FarukShuibu ปีที่แล้ว +3

    Best series ever 😍 Lagos

  • @arewatoptvdjlatest
    @arewatoptvdjlatest ปีที่แล้ว

    Gaskiya Ina jindadin Aduniya

  • @aass5635
    @aass5635 ปีที่แล้ว

    Masha Allah 🥰😍🙏🇳🇪🇸🇦

  • @mustaphaumaryakubu8624
    @mustaphaumaryakubu8624 ปีที่แล้ว

    Kuma ina mai bada gaisuwar ta’aziyar awarwasa Allah ubangiji ya jikansa da rahama

  • @ibrahimbokoun1897
    @ibrahimbokoun1897 ปีที่แล้ว +1

    Allah yajikan maragayi Abdoul Wahab yayi masa Rahma Allah yasa ya hutta Dan Darajan FIYAYAN HALLITA ANNABI MOUHAMADOU S A w

  • @issainconnudomicile1818
    @issainconnudomicile1818 ปีที่แล้ว

    Sounana mabo Allah ya jikansa Abdoul wahab

    • @ZinariyaHausaTV
      @ZinariyaHausaTV  ปีที่แล้ว

      Amin ya Allah
      Allah ya Sada shi da Annabin Rahama
      Mungode

  • @tahiruhuseini2141
    @tahiruhuseini2141 ปีที่แล้ว

    yayi kyau ammakuyikuskure nawannan waka ta taaziya

  • @asisinmama6275
    @asisinmama6275 ปีที่แล้ว

    Yan Hassada irinsu director da producer sunsaka mana Abale a gaba 😂😂😂😂

  • @saidusuleman9826
    @saidusuleman9826 ปีที่แล้ว

    Allah ya gafarta mishi Allah yasa ya huta