AMARYAR TIKTOK EPISODE 34 ORIGINAL

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 273

  • @hadizamusandawaka3141
    @hadizamusandawaka3141 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya suleman bai kyautaba koda itama tana da nata laifin

  • @fadimatuibrahim5293
    @fadimatuibrahim5293 2 ปีที่แล้ว +4

    Haba Suleiman...irin wannan murna ,farin ciki da waashe hakora kamar baka taba aure ba.....
    Haba Yaayah....wane dare ne jamage bai gani ba..
    Maza mu da ku Sai ALLAH

    • @bifastudios
      @bifastudios  2 ปีที่แล้ว

      Ha ha ha ha ha 😁🤣😀

    • @yusufclean
      @yusufclean 2 ปีที่แล้ว

      Hmmmmm....

    • @dabaranibashir4321
      @dabaranibashir4321 2 ปีที่แล้ว

      Sister ai mu maza a haka muke inde munyi sabon abu hankali mu zan yake tafiya wlh

    • @fadimatuibrahim5293
      @fadimatuibrahim5293 2 ปีที่แล้ว

      @@dabaranibashir4321 Toh fa....Allah ya kyauta Mana...Amin ya hayyu ya qayyum...Al'amarin Sai Allah

    • @gimbiyyabilkisu9639
      @gimbiyyabilkisu9639 2 ปีที่แล้ว

      @@dabaranibashir4321 walhy hk kike SE ku manta da Matanku Allah sarki mata gidan wahala hmm maza SE aslow

  • @sabiusaninasarawa3703
    @sabiusaninasarawa3703 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah fatan alkairi agareku baki daiya yan uwana Allah yakara basira da daukaka kuhuta lafiya 🇳🇪

  • @fahadshamaun1205
    @fahadshamaun1205 2 ปีที่แล้ว +1

    Da Humaira tasan ganawa da sabuwar amarya sa yajeyi da bazatayi adua Allah ya bada saa ba

  • @mamanismael
    @mamanismael 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah tabarikallah ubangiji Allah yasanya albarka acikin aikinku kukaramana mintina nakyau fa🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇳🇬🇳🇬✌️✌️✌️

  • @maryammuhammad7601
    @maryammuhammad7601 2 ปีที่แล้ว +2

    Ahswear she be my carbon copy mu dafa su a ruwan sanye cikin kwanciyar hankali 🤣🤣🤣😂

  • @labaransaadimam8803
    @labaransaadimam8803 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya yakamata Maman humair tasan abinda yakamata tarikayi,, bata kyautawa wlh

  • @habibashehu3446
    @habibashehu3446 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah aiki na kyau sosai allah ya kara basira amma dai yaya zamanka da humir dinka yafi

  • @aminusaleh7836
    @aminusaleh7836 ปีที่แล้ว +2

    Love this series..

  • @salamatumuhammadbello1488
    @salamatumuhammadbello1488 2 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasa suki amincewa gsky banason ayiwa humair kishiya🥺😾😿

  • @ishqmar
    @ishqmar 2 ปีที่แล้ว

    Kaiiiiiii Sulen inna kaji tsoron Allah fa,munafurci has set in wallahi

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 2 ปีที่แล้ว +2

    Alhamdulilla Masha Allah Ammafani Bazandena Korafi Akan Akara Lokaci Ba Sulaiman Gaskiya

  • @abubakartahir4462
    @abubakartahir4462 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah tabarakallah gaskiya Ina Jin dadin kallon wannan Shirin naku kuma Yana Bada ma'ana sosai da darasi Mai karfi

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 2 ปีที่แล้ว +1

    Salam Hajj Ahmad muna jin dadin shirin ka, masha Allah Allah qara basira👏💃. Yauwa hajj ahmad matar baban humairan nan kar dai nace Bilkin RK ce(bilkisu abdullahi)?

    • @bifastudios
      @bifastudios  2 ปีที่แล้ว

      Kwarai da gaske ita ce

  • @مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
    @مريمشلهديارماشاءاللهتبارك 2 ปีที่แล้ว +1

    Kaico humair har taban tausayi wlh kishiya ba dadi😢 gaskiya nidai team humaira✌amma yaya baka kyauta mana ba jinake daga masoyiya an rufe

  • @hurairahassan5138
    @hurairahassan5138 2 ปีที่แล้ว +2

    Tab gaskiya Inna kin gwabsa,
    Muna gefen humaira

  • @habsatouhassan6131
    @habsatouhassan6131 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya humaira nada hakuri wannan Karin 🤣🤣🤣

  • @محتارمحتار-ح5ه
    @محتارمحتار-ح5ه 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah godiya ta musamman agareku gaskiya muna jin dadi sosai allah yaqara maku lafiya

  • @abubakarsani1771
    @abubakarsani1771 2 ปีที่แล้ว +7

    masha alla, mufa bamason wannan business din, mu yan jam' iyar uwar gida

    • @umaimasani6756
      @umaimasani6756 2 ปีที่แล้ว

      😆😆😆we are togethering

  • @fatimasabo7583
    @fatimasabo7583 2 ปีที่แล้ว +1

    Haba sulaiman baka kauta manah ba harka zake fa hmmmm ina soyyya da kakewa humaira

  • @sadisugarbamusa7061
    @sadisugarbamusa7061 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki Humaira Allah ya kawo Miki mafuta

  • @aishasaniyau.2287
    @aishasaniyau.2287 2 ปีที่แล้ว +1

    Hmmm Maza sun iya yaudara wlh, Ji yanda yake renama humaira hankali fa😃

  • @samirasalisu8297
    @samirasalisu8297 2 ปีที่แล้ว +6

    Lallaima yaya🤔🤔ayi dai mugani😏nidai yar party humairrrrr ce ehem kuma zaka hadu da mu😂wai masoyiya 🤣🤣🤣🤣😎

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree2700 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina idan ba bazamu sake saya miki les ba tinda mu zakisa yaya ya mawa kishiya😭😭

  • @pqowipqowi4911
    @pqowipqowi4911 2 ปีที่แล้ว +3

    haba yaya maiyasa zakayi mana haka😭😭kishiya

  • @ahmadsalehahmadsaleh8516
    @ahmadsalehahmadsaleh8516 2 ปีที่แล้ว +1

    Yaufa kafesata kamar yadda natayi wallahi

  • @feenatjafar
    @feenatjafar 2 ปีที่แล้ว +4

    Wayyo Humaiirr🥺 Yaya kar ka mana haka😭

  • @abidasulaimanabubakar6125
    @abidasulaimanabubakar6125 2 ปีที่แล้ว +6

    Dama ance daukar wayar miji ba dadi gashi nn ta jiyo bussiness😂😂😂😂

    • @ahmadsuperlifestc3039
      @ahmadsuperlifestc3039 2 ปีที่แล้ว

      Kaman Albasa neh ai kina budewa wayan kina kara kukah ai

  • @halimaahmadusman2615
    @halimaahmadusman2615 2 ปีที่แล้ว +2

    Agaskiya Suleman bakayiwa humair adalciba Bayan takibin mamanta tabika Kuma kace Wai haryanxu auren zakayi 😲 gaskiya kabani haushi

    • @khadijamusa2373
      @khadijamusa2373 2 ปีที่แล้ว

      Maza ne fa 😅😅 kadan daga aikin su ne yar uwa

    • @nasiruabubakar7455
      @nasiruabubakar7455 2 ปีที่แล้ว +1

      @@khadijamusa2373 hhhhhhh Kuma kadan daga cikin aikin ku Kenan

    • @khadijamusa2373
      @khadijamusa2373 2 ปีที่แล้ว +1

      @@nasiruabubakar7455 aikin ku ne

  • @zeinabtidjanihassan6339
    @zeinabtidjanihassan6339 2 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya Na taya humaira kishi haba sulle humaira da taki bin mahaifiyar ta saboda kai sakayar da zaka mata kenan😭😭

  • @hafsatshafiuuthman4478
    @hafsatshafiuuthman4478 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya sa baban samha ya Kama ka da laifi a fasa auren,Ina bayan humair

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 ปีที่แล้ว +2

    masha Allah ina ansha dinki yayi mata kyau tufarkallah 🥰🥰

  • @umarisah2146
    @umarisah2146 2 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah I'm watching from Turkish

  • @suleimankhaleed1590
    @suleimankhaleed1590 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah watching from Mali🇲🇱

  • @ibrahimadamkayauki9933
    @ibrahimadamkayauki9933 2 ปีที่แล้ว +1

    It's very good, bro, God bless you

  • @samailadatti4043
    @samailadatti4043 2 ปีที่แล้ว +1

    Watching from sudan 🇸🇩

  • @saniadamu5787
    @saniadamu5787 2 ปีที่แล้ว +2

    Shawara
    Ku gyara maganganun Humaira kamar dan wulakanci karka rainamin

  • @ahmadauwal9577
    @ahmadauwal9577 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah 💪🤞 Allah yakara basira

  • @abubakaryalli7921
    @abubakaryalli7921 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah wannan series yayi

  • @AYAGSTV
    @AYAGSTV 2 ปีที่แล้ว

    Nasiha zuwa ga samha Dan allah ki kula da malam bala Dan gujewa zuwan ta uku. Ranar girkinki kina gamawa da wuri Kuma ki zubamar da yawa doma yasha wahala a baya to yakamata yaga sauyi akanki allah ya bada sa a samha aturomib katin gayyata na aure ina jira

  • @faizadauda9088
    @faizadauda9088 2 ปีที่แล้ว +1

    Anayi muna jin dadi

  • @aminuumar9066
    @aminuumar9066 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina Lagos ne nake kallo yana yin kyau wlh kuma ina kallon mai mai cinsa a dadin kowa star time da arewa 24

  • @adamaamadouango2753
    @adamaamadouango2753 2 ปีที่แล้ว +1

    Haba sule ba ka kiyowota wa humer😭😭😭 kichya fa

  • @mustaphaadam7461
    @mustaphaadam7461 2 ปีที่แล้ว +3

    Suleman a.k.a Yaya akula da business din Nan sosai akwai riba acikin sa🤣♥️

  • @fiddausiharunadaura6062
    @fiddausiharunadaura6062 2 ปีที่แล้ว +3

    Wllh maza yanrenin hankaline

  • @aliyubello5214
    @aliyubello5214 2 ปีที่แล้ว +1

    Suleman uban business

  • @shykanoshykano3371
    @shykanoshykano3371 2 ปีที่แล้ว +2

    Hhhh😀😀😀 matafa basason irin wannan business ɗin

  • @sidiadam7475
    @sidiadam7475 2 ปีที่แล้ว +1

    Hello

  • @maryamkck1876
    @maryamkck1876 2 ปีที่แล้ว

    gaskiya yaya baka kyautamanaba kishiya Kuma gaskiya bamasooo

  • @umalkeirumalkeir2348
    @umalkeirumalkeir2348 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah fatan alkairi

  • @saadatutahir8295
    @saadatutahir8295 2 ปีที่แล้ว

    MashaAllah bifa Allah ya qara basira
    Muna jin dadin wannan shiri sosai

    • @rra5176
      @rra5176 2 ปีที่แล้ว

      👍😃👍😍

  • @albodawiy
    @albodawiy 2 ปีที่แล้ว +1

    hmm business manya

  • @fatimamusa2674
    @fatimamusa2674 2 ปีที่แล้ว +1

    Hmm business yayi kun fi haka maza

  • @gimbiyyabilkisu9639
    @gimbiyyabilkisu9639 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki humairrr😭😭😭

  • @IDRISYUSIFMUHAMMAD
    @IDRISYUSIFMUHAMMAD ปีที่แล้ว

    Maza Allah ya shirye mu.

  • @shuaibuabdullahi2298
    @shuaibuabdullahi2298 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya samha Kam ba laifi wlh

  • @dorcasa1122
    @dorcasa1122 2 ปีที่แล้ว +1

    Humaira kenan

  • @abdulabbakarahmad1158
    @abdulabbakarahmad1158 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki humaira

    • @basiraado5507
      @basiraado5507 2 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya maza basuda Amana na tsani halinsu

    • @nasiruabubakar7455
      @nasiruabubakar7455 2 ปีที่แล้ว +1

      @@basiraado5507 hhhhhh

  • @rahmasani8968
    @rahmasani8968 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah ,I like this series 👍

  • @ayushmuhammadaudiayush2150
    @ayushmuhammadaudiayush2150 2 ปีที่แล้ว +1

    Dn ALLAH Bifa ka barmu hk😅😅😄😄Wai zaizo ya dibi girki😅😅. Zaka rainama takwarata hankali😄

  • @Mukhtardahiruahmed
    @Mukhtardahiruahmed 2 ปีที่แล้ว +2

    Business alhamdulillah gaskiya nima yakamata asani a layin business din nan

  • @hawaibrahim8524
    @hawaibrahim8524 2 ปีที่แล้ว +1

    Waaaiyo…..humaira sannu my love 🙆🏼‍♀️

  • @safinahmukhtar8118
    @safinahmukhtar8118 2 ปีที่แล้ว +5

    Wannan episode bai min ba gaskiya It touched my heart, this is hypocrisy

    • @khadi211
      @khadi211 2 ปีที่แล้ว +1

      Wallahi babban munafurci ma

  • @AYAGSTV
    @AYAGSTV 2 ปีที่แล้ว +1

    A a aunty humaira ina kwana kin tashi lfy ya aikin 🏦 bankula da kebane akwai Yar aiki kina bukata ne

  • @mohdsunusimohd2022
    @mohdsunusimohd2022 2 ปีที่แล้ว +1

    Gsky baa kyautawa Omair ba Malam Sulaiman

  • @FatimaFatima-nw6zb
    @FatimaFatima-nw6zb 2 ปีที่แล้ว +1

    Kai Maza uhmmm Allah sauwake

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 2 ปีที่แล้ว +1

    Karon farkoh da Humair tayi picking din Wayar Suleiman. Daman ance Wayar Namiji kaman Albasaneh Yanda kika bude ta hakan xakiyi kukah

  • @saudatuhassan6221
    @saudatuhassan6221 2 ปีที่แล้ว +1

    Sule Dan inna Mai abun mamaki

  • @sadissoumourtala6766
    @sadissoumourtala6766 2 ปีที่แล้ว

    wan nan Session kin yayi mini

  • @halimasaadiya85
    @halimasaadiya85 2 ปีที่แล้ว

    Suleiman nainna gaskiya Allah ya biya

  • @AhamadMuhammad-o6y
    @AhamadMuhammad-o6y 4 หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤

  • @sheriffbabagana5315
    @sheriffbabagana5315 2 ปีที่แล้ว +1

    Wow All the very Best bifa studio series

  • @umarahmadhausawa4070
    @umarahmadhausawa4070 2 ปีที่แล้ว +5

    Tou Samha dai ta yi Gsky, Amma kuma Gsky Ni har na fara Tausayawa Humair😔Don Humair ta Sule ce ai fada ai Dadi 🤣🤣🤣

  • @ummuhanan6899
    @ummuhanan6899 2 ปีที่แล้ว +1

    Yaya aqaramana lokaci dan Allah

  • @zainabzango9351
    @zainabzango9351 2 ปีที่แล้ว +1

    Wai business anmaida humaira business 🤣🤣💔💔💔🤣🤣🥰🥰

  • @johnaye9344
    @johnaye9344 2 ปีที่แล้ว +1

    I love her acting very well

  • @haleemahumarfarouk6388
    @haleemahumarfarouk6388 2 ปีที่แล้ว +3

    Sister humaira ina maki fatan Alkhairi 😍😅😅😅coz this business done pass my power😂 kai namiji hmmm🤔🤔🤔

    • @ummibrahim2455
      @ummibrahim2455 2 ปีที่แล้ว +1

      Haleema mene layfinsa anan..... kufa mata daku Allah y bawa wannan damar da anga tsiya....

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Allah sarki humairr

  • @yusufibrahimgirma2231
    @yusufibrahimgirma2231 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ni sulaiman ni MOTA Benz tabirgeni

  • @muhammadjidda197
    @muhammadjidda197 2 ปีที่แล้ว

    Dan Allah sile wannan auren karka fasa domin alokacinne firm din zaikara dadi nangaba za a fara wasan

  • @laminouamadou9901
    @laminouamadou9901 2 ปีที่แล้ว +1

    Mash'allah

  • @goodlifetv8567
    @goodlifetv8567 2 ปีที่แล้ว +1

    Helau, helaw?

  • @maimunasibrahim1055
    @maimunasibrahim1055 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah, business yayi

  • @YaouZakari-z6u
    @YaouZakari-z6u ปีที่แล้ว +1

    🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

    • @YaouZakari-z6u
      @YaouZakari-z6u ปีที่แล้ว +1

      😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊🎉

  • @auwalzakiibetoauwalaminu3963
    @auwalzakiibetoauwalaminu3963 2 ปีที่แล้ว +2

    All the best biffa

  • @hauwamuhd7517
    @hauwamuhd7517 2 ปีที่แล้ว +1

    Suleiman I really have a suggestion u guys should be going out for dinner or some kind of couples outing it will be good

    • @bifastudios
      @bifastudios  2 ปีที่แล้ว

      Thank you for your inputs...

  • @mabarukahusaini5074
    @mabarukahusaini5074 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @abdulhabibidanmutanentawa5114
    @abdulhabibidanmutanentawa5114 2 ปีที่แล้ว

    masha Allah Gaskiya suleman ka burgeni

  • @abdurahmanabubakar3882
    @abdurahmanabubakar3882 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah 🙏💪💪🆗

  • @muhammadjidda197
    @muhammadjidda197 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya busness yayi gaskiya nayi dariya

  • @Asma-kd5hv
    @Asma-kd5hv 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah 🥰

  • @nazeriecamalou1758
    @nazeriecamalou1758 2 ปีที่แล้ว

    Kana malam sulaima kasani an gano ka fa su yaya masu bizness

  • @realkhan4136
    @realkhan4136 2 ปีที่แล้ว +1

    Nidai nafison ka auri harrrry

  • @ummuhanan6899
    @ummuhanan6899 2 ปีที่แล้ว +1

    Yaya karkamana haka mana

  • @usmanumar6216
    @usmanumar6216 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina bayan humaira gaskiya kar amata kishiya

  • @kadegakadega8822
    @kadegakadega8822 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah munagodiya sosai 💞💞💞💞💞

  • @YaYa-rw1rr
    @YaYa-rw1rr 2 ปีที่แล้ว +1

    gaskiya seleman karena mata da wayu

  • @Cryptonear_09
    @Cryptonear_09 2 ปีที่แล้ว +1

    Na miji!!!! Kai

  • @alhajifandimali9749
    @alhajifandimali9749 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah from anambra state

  • @inadalbrnadazanbakamadine1060
    @inadalbrnadazanbakamadine1060 2 ปีที่แล้ว +1

    ya akayi samha a zaman aure kullin da hejab amma yanxu ba hejab ya haka