Kawarda Bello turji adoron kasa ba lallai yazama karshen ta,addanciba, abinda Yakamata kusani

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 23

  • @vidio1036
    @vidio1036 3 หลายเดือนก่อน +1

    Wallahi wannan mutumin wa’azin neman suna yakeyi ba na Allah da annabiba ni dama tuni nadaina sauraron karatunka Sbd baka iya wa’aziba 🥹🥹💔💔

  • @mahamansanoussi6162
    @mahamansanoussi6162 3 หลายเดือนก่อน +3

    Malam kaji tsoran Allah

  • @AbdulrasheedAlhassan-j7c
    @AbdulrasheedAlhassan-j7c 3 หลายเดือนก่อน

    Labarina

  • @NasiruAbdullahi-x6q
    @NasiruAbdullahi-x6q 3 หลายเดือนก่อน +1

    Malam Allah yataimaka

  • @tytal_amineng9532
    @tytal_amineng9532 3 หลายเดือนก่อน +2

    Kai wannan mutumin 🙇🏿‍♀️
    Sai yai nan yai can

  • @nasiruabdul5657
    @nasiruabdul5657 3 หลายเดือนก่อน +1

    Hmmm

  • @MAHAMANEADDI
    @MAHAMANEADDI 3 หลายเดือนก่อน +2

    Malam Moussa Allah ya tsinema ma albarka

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 3 หลายเดือนก่อน +4

    Malan adunga fatan alkairi

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 3 หลายเดือนก่อน +1

    Asadusunna kaima bakafahimchi matsalarba domin sufilanin dasuke fitowa sunakama mutane sunakashewa sunakarbar kudin fansa sunabautarda wasu sukuma mutanen misukayima filanin sannan Bello turji dakake mAgana aidama hukunchin kisane yahaukainai dashida duk Wani dantaadda Kuma gwanatiche yakamata tayimusu hukunchin kumagashinan tanayi Kuma dukdahaka gwanati tanemansu ajemakamai dan ayisulhu sunkiya tosai kawai gwanti takyalesu kartakare yankasarta kawai abarsusushigo sutakashin mutane sunahasu noma sunakwache dukiyoyin mutane suna sayen makamai dansukashe mutane shine adalchi sannan dakake wannan magana aisune wajunansu farkon sukekashe filani yan' uwansu sunakwache musu shanu sannan suhausawan daake kashewa akoresu daga gidajensu da garuruwansu atarwatsa iyalansu akwashemusu dukiyoyinsu ahanasu noma duk wannan ba karedangibane shibai isah kayi magana sabodashiba saidan hilani sunbaka malfa sunamitin dakai sunchusama raayinsu kawai kazokana basukariya haba wannan wane irin gurgun tunanine haka kaba bangare gudakariya kabar bangare dayasaboda wani raayi irinnaka yanzukai kanagani chewa wandayayyi kisa anyimai kisa anyilaifi duk mailafi gwanati tasanshi bawai kowane bafillache gwanati tagani kashewa takeyiba ammakai yanzukana zuga filanine kananuna musu kamar gwanati dasauran alumma suna fadada kabilar filanine Kuma wannan bahaka abinyakeba

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 3 หลายเดือนก่อน +4

    Malam, idan Allah Ya yarda ko ba kaso sai anga bayan fulani 'yan ta'adda a kasarnan ta Nigeria.

  • @NuraSada-mlf
    @NuraSada-mlf 3 หลายเดือนก่อน +1

    To kushawarcemu

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 3 หลายเดือนก่อน +2

    Ya kamata gwamanti ta kama wannan mutumin musa wlh domin bawa yan ta adda kariyar dayake yi wlh ada can ina goyon bayan wannan katon amma yanzu na gane manufar sa

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 3 หลายเดือนก่อน +1

    To kasa a barshi,ai bai taba kama wani na ka ba.

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 3 หลายเดือนก่อน +3

    Malam ko kaima turjin birni ne?😢

  • @shehugarba4219
    @shehugarba4219 3 หลายเดือนก่อน

    Maganar gskyn kanatare dasu kawai meyassa duk kisan Gillan dasukewa mutane baka bayani

  • @greattv298
    @greattv298 3 หลายเดือนก่อน +1

    Karya kakeyi shaidanin mutum

  • @ILWANIAbobacar
    @ILWANIAbobacar 3 หลายเดือนก่อน +4

    toh wannan yakamata abin kice shi

  • @l.b.mohamad6546
    @l.b.mohamad6546 3 หลายเดือนก่อน +2

    Wannan mutumin baya tsoron Allah kuma katapare da qasurgumin Dan taadaa ne. Allah ya tona asirinsu.

  • @ismailaibrahim3199
    @ismailaibrahim3199 3 หลายเดือนก่อน +1

    Eii dai sai an kawar da turji din dan kaniyar ka koh kana so koh baka so munafukin banza

  • @YauOil
    @YauOil 3 หลายเดือนก่อน +2

    Dan segaya banza munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jikukin dan ta ada danfudiwu

  • @z-fsuleiman8025
    @z-fsuleiman8025 3 หลายเดือนก่อน +1

    Why is this man always negative, baba fata na alkhairi?

  • @MuhammadUsman-w4c
    @MuhammadUsman-w4c 3 หลายเดือนก่อน +1

    1:59 M🎉😢 4:58 5:01