Na gode da video da al'amarin maganan ki🙏🏽👏 Makaranta shi ne mai bude hanyan arziki, bada abinchi, tufafi, gida, ilimi da wayewa! Mallamai da iyayen da sun kasa gane samanin duniya sai adini, sun dage da almajiranji! Sun dage da yaudaran mata da yara! Sun hana yaran Arewa makarantun 'boko'. Sun dauka chewa, makarantun 'arna' ne 😊. Sai adini, sai barin gidan iyaye, sai dandi a barki!🤗 Yara ba ilimi, ba aiki, ba ishenshen gonaki, ba al'adan noma! An bar yara da yunwa, da bautan ma masu ilimi, da sata, da harbin kashe, kashe, da shaye shayen weewi !!! A tarihi, ilimi da adinin Christa da Musilmi sun taso daga Gabas da Tsakiya (Middle East, the East Mediterranean, the Levant, the region centered around modern Syria, Lebanon, Israel, Palestine, and Jordan). Daga cikin gida daya, Larabawa da Yahudawa (banda masu yaki), suna rike da masayin kamponin dukiya a duniya, suna karatu da shirin zu je duniya mai nesa. A da, su suka kera, sanin kirga, sharia, da wata!!! Toh, lafin wa??! Mallamain adini a Nigeria sun fi karfin dokokin gwamnati, da ya che ko woni dah, ko mache, su shiga makarantun alumma!🤗🧐
A sauwake Harkan Noman Rani da Damina,,,Akawo Taki mai Sauki,,Tractor,,kayan Feshi da Maganin Feshi mai Arha,,,Kuma Gomnati da Banki suna bada Bashin da Babu kudin Ruwa a kanshi,,,!
A takaice bayaninki ya bayyana cewa: Matan Arewa sun fi wadata, da farinciki a gidan aure; kishiya dalili ne na wadata wanda hakan ya sa matan da ke yankin suka mallakar gidaje. A hannu guda, Mazan yankin arewa ta yamma su ma sun fi samun farin cikin aure. Da kyau.
YAYA TALAUCI BAZATAYI YAWA A AREWACIN NIGERIA BA. BAYAN MUNA KASHE-KASHEN KAWUNAN MU DAMUKEYI DA SUNAN ƘABILANCI DA ƘARYAN ADDINI. SANAN MU ƘOƘONA ƘAUYUKAN MU. DOLE TALAUCI TAYI YAWA😢
❤
Achaba ko okada is the best porverty eradicate among the youth.
Na gode da video da al'amarin maganan ki🙏🏽👏
Makaranta shi ne mai bude hanyan arziki, bada abinchi, tufafi, gida, ilimi da wayewa!
Mallamai da iyayen da sun kasa gane samanin duniya sai adini, sun dage da almajiranji! Sun dage da yaudaran mata da yara!
Sun hana yaran Arewa makarantun 'boko'. Sun dauka chewa, makarantun 'arna' ne 😊. Sai adini, sai barin gidan iyaye, sai dandi a barki!🤗
Yara ba ilimi, ba aiki, ba ishenshen gonaki, ba al'adan noma! An bar yara da yunwa, da bautan ma masu ilimi, da sata, da harbin kashe, kashe, da shaye shayen weewi !!!
A tarihi, ilimi da adinin Christa da Musilmi sun taso daga Gabas da Tsakiya (Middle East, the East Mediterranean, the Levant, the region centered around modern Syria, Lebanon, Israel, Palestine, and Jordan). Daga cikin gida daya, Larabawa da Yahudawa (banda masu yaki), suna rike da masayin kamponin dukiya a duniya, suna karatu da shirin zu je duniya mai nesa. A da, su suka kera, sanin kirga, sharia, da wata!!!
Toh, lafin wa??!
Mallamain adini a Nigeria sun fi karfin dokokin gwamnati, da ya che ko woni dah, ko mache, su shiga makarantun alumma!🤗🧐
A sauwake Harkan Noman Rani da Damina,,,Akawo Taki mai Sauki,,Tractor,,kayan Feshi da Maganin Feshi mai Arha,,,Kuma Gomnati da Banki suna bada Bashin da Babu kudin Ruwa a kanshi,,,!
A takaice bayaninki ya bayyana cewa: Matan Arewa sun fi wadata, da farinciki a gidan aure; kishiya dalili ne na wadata wanda hakan ya sa matan da ke yankin suka mallakar gidaje. A hannu guda, Mazan yankin arewa ta yamma su ma sun fi samun farin cikin aure. Da kyau.
Shugabananmu arewanci suke rushemana kasa, matasamu Maza da mata gariyawaye mufarka tunkafin muke gabango "Allah kwatomana hakkinmu "😭
Thxayd❤❤😂🎉🎉
YAYA TALAUCI BAZATAYI YAWA A AREWACIN NIGERIA BA.
BAYAN MUNA KASHE-KASHEN KAWUNAN MU DAMUKEYI DA SUNAN ƘABILANCI DA ƘARYAN ADDINI.
SANAN MU ƘOƘONA ƘAUYUKAN MU.
DOLE TALAUCI TAYI YAWA😢
😢
Gaski abun da kwai kamar matsala za ace
Bbbb
☝️😭
Jahar yobe
Ok😂