Ko ni inda nake a karatu bai zo gurin ba Sabon martanin Naziru sarkin waka ga Abduljabbar

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

ความคิดเห็น • 431

  • @kassimhamza2860
    @kassimhamza2860 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya karawa sarki waka lafiya
    Allah ya tsareka da kariyarsa
    Allah ya dada Maka basira da Ilimi
    Mai Amfani Ilman nafi,an fidduniya wl akira

  • @karibugarba4531
    @karibugarba4531 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasakama da alkhairi sarkin waka
    wannan maganar taka haka take
    💝❤

  • @yunusaabdulkadir429
    @yunusaabdulkadir429 2 ปีที่แล้ว

    Allah yabiya nazin dunuya sarki Allah yaja zamani makiyanka fadawanka rabbana ya tsareka kaga me hangen nesa

  • @maeomeki9260
    @maeomeki9260 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi naziru bakada kunya kayyazunan harmai karatune kai wawan banza kawaidai kayi manarka nace abunda Abdul jafar yafada yayi kuskure amman wannan zancen banzane kace kafishi karatu Allah yashirya Abdul jafar mukuma Allah yaqara doramu akan turfar gaskiya Amen summa amen ya rabbi

  • @aminuzarasalihu7860
    @aminuzarasalihu7860 2 ปีที่แล้ว

    Allah yaimaka Albarka naziru sarkin waqa Allah yasa kagama lafiya kafadi gaskiya wallahi Annabi Muhammad bawasabane wallahi

  • @ibrahimabdullahi9544
    @ibrahimabdullahi9544 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Sarkin Waka Allah Ya Kara Basira Sarki 🙏🙏

  • @danbabanaannabi366
    @danbabanaannabi366 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Naziru Allah ya taimake ka dan mutuncin Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam

  • @murtalabashir8340
    @murtalabashir8340 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne Naziru,Allah ya kara basira

  • @hajarabdullah9419
    @hajarabdullah9419 4 ปีที่แล้ว +2

    Ya uban giji Allah kanu na aya akan abdulljabbar

  • @usmanabdulmalik3348
    @usmanabdulmalik3348 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ka burgeni Sosai naji dadin Wannan magana taka

  • @yunusamuhammad6531
    @yunusamuhammad6531 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaisheka nazir, abin da mu ke so shine 'A KANTARA MASA WAKA'

  • @kingfaisalshuaibmohammed9834
    @kingfaisalshuaibmohammed9834 4 ปีที่แล้ว +1

    Naziru sarking Waka Allah ya Kara maka girma da karama Kuma ya ahirye my Baki daya Ameen Ameen Ameen in Sha Allah

  • @danladi8519
    @danladi8519 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Sarkin Waka Ai shi jahili uziri ake Masa Amma kuma duk Wanda ya taba mazon Allah to akshe shi Domin bashi da wani Amfani Arayuwa kuma Muna goyon bayan ka Domin kazo da magana Mai kyau ALLAH DAYA1☝️ NE KUMA ANNABI MUHAMMAD S. L. W. MAZON ALLAH NE MUN GODE🙏🙏🙏

  • @saidoumaimouna1467
    @saidoumaimouna1467 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya né sarki. Allah ya sa moudacé

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasa ya gane to Allah ya kare mu da Musulmi bakiɗaya Allah ya bayyana gaskiya fatan shiriya ga dukkanin musulmi

  • @sanihamzaashani1797
    @sanihamzaashani1797 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah ya shiryar da Shi idan mai Shiryu wane

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha-allah malam Naziru. Allah Ya karama ka fasaha da basira.

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 5 หลายเดือนก่อน

    Ikon Allah ashe naziru Sarkin waka Sufi ne..... Yauga abinda ka fada ya faru

  • @abubakaribrahim1397
    @abubakaribrahim1397 2 ปีที่แล้ว

    Alhamdullah maigida Allah yakara lpy

  • @zalihaadam655
    @zalihaadam655 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah yashiryar damu bisa sunnan annabi

  • @madinabashirmd8259
    @madinabashirmd8259 4 ปีที่แล้ว +2

    Subuhanallah wai wannan mutum Allah kayi mana maganin sa

  • @yakububasiru2571
    @yakububasiru2571 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakashemu da San annabi

  • @usmansanusi946
    @usmansanusi946 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kareka da kariyanshi

  • @maryamdiamond358
    @maryamdiamond358 4 ปีที่แล้ว

    Kaji malaman gaskiya kenan allah malam jafar wallahi mudai munyi rashin irinku aduniya allah yasa mudace

  • @rilwanuabubakar422
    @rilwanuabubakar422 3 ปีที่แล้ว

    Nazir ALLAH ubangiji yasakama ka da alkhairi gaskiya yaukam naji inasonka domin mu duk mutumin da yakeson Kare annabi Muhammad s, a, w to munasansa kuma Muna tare dashi.

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yahikan malam shekh Jafar

  • @yakubuibrahimaddullah5213
    @yakubuibrahimaddullah5213 3 ปีที่แล้ว

    Abunda ka fada shine ya tabbata naziru wallahi dama dawurwura yayytayi

  • @ibrahimsadiqumar8900
    @ibrahimsadiqumar8900 3 ปีที่แล้ว

    Ina kaunar ka saboda kana kaunar sahabban annabi. Kuma Allah yasoka

  • @harounamaidajilareye9036
    @harounamaidajilareye9036 2 ปีที่แล้ว

    Merci nazir bien parler Allah biyaka

  • @bilyaminuharuna6260
    @bilyaminuharuna6260 4 ปีที่แล้ว +3

    Karya kakeyi naziru in har bagaskiya yake fadiba aina yasamo abinda yake fada me yasa bazaku tsinema wanda
    Ya rubuta hadisiba sai wanda yakaranta sabuda haka ina rokon allah ya karemana garkuwan manzon allah

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 4 ปีที่แล้ว +2

    macha allah Allah ya jikanka da rahama allah yasa al'jana ce makumar sa

  • @mourtalamaradimourtalamara1715
    @mourtalamaradimourtalamara1715 4 ปีที่แล้ว

    nagode naziro indai akan annabine duwan dayatafa shi saimumai allah ya isa

  • @salisuaminu3439
    @salisuaminu3439 4 ปีที่แล้ว

    Abundariya yanzu Kai naziru kana rantsuwa akan wai kafi Abdul jabbar wannan maganar banxace inaso kasani wannan ba fagen waqa bane

  • @murtalaahmad2113
    @murtalaahmad2113 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da Alkhairi, Allah ya saka a Aljannah tare da iyalanka

  • @mamankadeejah5774
    @mamankadeejah5774 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH KARA MANA KAUNAR ANNABI S A W

    • @mammanadamuuba5169
      @mammanadamuuba5169 4 ปีที่แล้ว

      Hm yakamata kasani kai ba malami bane ka tsaya a matsayika na mawaki jahili A WAJAM MALAMAI

  • @fatimakabu4320
    @fatimakabu4320 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah kayafe mana kada kahukuntamu akan laifin wasu munzo wani duniya Allah kayafe mana badan halinmu ba shikuma wannan malimin kanuna Masa tun a duniya

  • @babakaramee4667
    @babakaramee4667 4 ปีที่แล้ว

    Abdull jabbar bai iya larrabciba Kawai fasarar Shirme Kawai ya iya

  • @zainuadodambazau8509
    @zainuadodambazau8509 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kare mu daga mummunar kaddara 🙏😭

  • @lawalusman9956
    @lawalusman9956 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsari my boss

  • @elbashirtv233
    @elbashirtv233 4 ปีที่แล้ว +1

    GASKIYA KARIKE SARKIN GIDA KABI QUR'AN KABI YAN GIDA AHLULBAITY RASURULLAH S A W SHECK ABDUL JABAR NASIRU JARUMIN NAMIJI KAIFI 1

  • @jamilbuba9216
    @jamilbuba9216 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lafia sarkin waka 🙏

  • @hajarabdullah9419
    @hajarabdullah9419 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya qasqantar da wan da yae zagin annabi da sahabbai

  • @surajomusa2960
    @surajomusa2960 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya abatandashi ahuta

  • @aboubakarhassana7771
    @aboubakarhassana7771 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi
    Allah ya kare mana kai 🤲🏻🤲🏻

  • @abdulwahabmuhammad353
    @abdulwahabmuhammad353 3 ปีที่แล้ว

    Allah yaka da alkhairi sarki

  • @garbadanjuma3170
    @garbadanjuma3170 3 ปีที่แล้ว

    Wannan kaferina koma jahilina jabarrrrrrr

  • @حوامحمد-م1ط
    @حوامحمد-م1ط 4 ปีที่แล้ว +1

    Wlh Nima Nima inabayan Annabi dasahansa Allah kararamasan Annabi da sahabansa

  • @muhammadsabiu0117
    @muhammadsabiu0117 3 ปีที่แล้ว

    Maganarka gaskiya ce

  • @jameelmdanlity2330
    @jameelmdanlity2330 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsare Mana imanin mu

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi mabiyansa su sukafishi jakanci .ta yaya za ace mutum yana fadin wayannan maganganu kuma ku rika binshi

  • @yunusalabboabdullahi6561
    @yunusalabboabdullahi6561 4 ปีที่แล้ว

    Haba dai dan Allah kai wai abduljabbar wai ko kayi karatu mai inganci so please

  • @nasirusalisusani2534
    @nasirusalisusani2534 2 ปีที่แล้ว

    Wawunbanza uwarmekasani,a,addini shashasha,angayamaka waqace

  • @mmoustapha9409
    @mmoustapha9409 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya qasqantar da wanda ya zagi annabi da sahabbay

  • @abdurazakaminu6652
    @abdurazakaminu6652 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Sarkin waka

  • @anassismaeel7979
    @anassismaeel7979 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane sarkin waka

  • @ننننتت-ب1ف
    @ننننتت-ب1ف 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakarawa annabi daraja alfarmar shugaba

  • @حوامحمد-م1ط
    @حوامحمد-م1ط 4 ปีที่แล้ว

    Wlh Abdul Jabar kajikunya yanzu kana nama kaijahiline dakiki Allah yasa janada rabanshiriya

  • @romeyoandco1581
    @romeyoandco1581 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi kumahakani yadingayi

  • @garbadanjuma3170
    @garbadanjuma3170 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya isa wawa kan wannan batancin.

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 ปีที่แล้ว +1

    Yah Allah Katsare mana imanin mu ameeen

  • @umaryunusa1288
    @umaryunusa1288 4 ปีที่แล้ว

    Wannan Maganar hakatake Soyayya itace kagayawa mutum Gaskiya

  • @usmanyusuf4388
    @usmanyusuf4388 4 ปีที่แล้ว

    Wannnn gaskiyane malam jafar Allah jikanka darahama

  • @usmanhusseini9753
    @usmanhusseini9753 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasa kahuta sheik jafar Mahmud

  • @isandauyamaruna6617
    @isandauyamaruna6617 2 ปีที่แล้ว

    Su bukhari
    Da Muslim
    Ha habbaine

  • @princesulaimanss9154
    @princesulaimanss9154 4 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiyane sarkin Waka San kano♥️♥️♥️♥️

  • @محمدالي-س6ه
    @محمدالي-س6ه 4 ปีที่แล้ว +3

    God bless u my dear bro Naziru sarkin waka ❤️❤️👍

  • @auwaladamsocio1105
    @auwaladamsocio1105 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah yaqara basira sarkin waka wallahi bai isaba domin koni Ina masa kallon jahili wallahi.

  • @sabioumoh4901
    @sabioumoh4901 4 ปีที่แล้ว +4

    To Allah Mana cikawa da immani ameen ya

  • @josephdamilare5466
    @josephdamilare5466 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya jikan malan jafar da dukkanin Muslimi Baki daya

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki naziru Allah yama albarka duniya da lahira

    • @fatimahalliru3530
      @fatimahalliru3530 4 ปีที่แล้ว

      Yasokawa uwarsa tsinanne laanannen Allah malan naziru karabudaahi damabiyansa ykanada ilimi wadansu banzaye zasu batamarai wallahi kacigaba munabayanka .Kuma zaiga karshensa matsiyaci wallahi baataba annabi asamubulkewa yajira masifarsa ni dazanga Shima saremasa Kai zanyi gara Nima akasheni indai akan taba annabi saw wallahi zaniya kasheshi yaushene muna musulmi wani fasiki yazo Yana zagin annnabi da sahbabai wai don lalacewar karshen zamani ace wai ayizamadashi kawai datse kan daniska

    • @kabeerismail6732
      @kabeerismail6732 4 ปีที่แล้ว

      Hakane fatima Allah yasa mudace

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 4 ปีที่แล้ว

    lalai duniya dan iska yana sukan malami

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 4 ปีที่แล้ว +7

    wallahi gaskiya ne naziro konidanake mache akan annabi alaihissalati wassalam da sahabbansa da ahalilsa nabadataina wallahi tallahi ya Allah ka qaramana son manzan Allah S A W Ameeeen 🤲ya hayyu kayyum☝🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇸🇦🇳🇬

    • @zakariyaaliyu717
      @zakariyaaliyu717 3 ปีที่แล้ว

      Masha Allah inafarinciki dake wallahi

  • @bashirmadaki9623
    @bashirmadaki9623 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya baka lada Naziru

  • @ismailmusa2415
    @ismailmusa2415 4 ปีที่แล้ว +1

    Narena wayanka Wawa.

  • @umarualhajiadanladi4653
    @umarualhajiadanladi4653 2 ปีที่แล้ว +1

    Vry gud

  • @fahadbalahaske2666
    @fahadbalahaske2666 2 ปีที่แล้ว

    Wannan haka yake Sarkin waƙa ubangiji Allah ya saka maka da gidan Aljannah

  • @bashirmadaki9623
    @bashirmadaki9623 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Naziru

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi gaskiyane Naziru

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah karemu dagamummuna yasadamu dakyakkyawa

  • @aboubakarhassana7771
    @aboubakarhassana7771 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da alkhairi kuma Allah ya kare mana kai

  • @fatimahsa1636
    @fatimahsa1636 4 ปีที่แล้ว +2

    Gasky babana

  • @idrissatv6311
    @idrissatv6311 4 ปีที่แล้ว +6

    Nagode Naziru Sarkin Macha Allah Allah kai yakarawa annabi daraja kaji ❤️❤️ Amin Amin

  • @yusufzangotvmaiduguri6097
    @yusufzangotvmaiduguri6097 4 ปีที่แล้ว

    Madallah dan uwa fadamar Gaskiya

  • @muhammadmegancy965
    @muhammadmegancy965 4 ปีที่แล้ว +1

    Sarkin karabudawannan wawan Kare yacijeshine

  • @isahibrahimsuleiman3434
    @isahibrahimsuleiman3434 4 ปีที่แล้ว

    Allah shiryemu bissa hiriyya ta addinin musulinci

  • @hussainiumar3285
    @hussainiumar3285 2 ปีที่แล้ว

    Kai Wawa jaki nazir

  • @idirisuadamu889
    @idirisuadamu889 3 ปีที่แล้ว

    Hakane sarkin waka gaskiya kake fadi

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane naziru .bakaiba yata,5years ta fish I ilimi .abdujabar zindikine ajin farko gashi kasurgumin makaryaci sai yace ina ya zagi sahabbai bayan gashi yana kama aunansu yana zagi

  • @usmanabdulmalik3348
    @usmanabdulmalik3348 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasakama da alkhairi

  • @ibrahimalkali257
    @ibrahimalkali257 4 ปีที่แล้ว +5

    *ALHMDULILLAH MUNA ALFHARI DA IRINKU MALAM NAZIRU ALLAH UBANGIJI YAKARA KUSANCI AMEEEEEN SUMMAH AMEEEEEN FATAN ALKAIRI GAREKA DUK MAI GANIN LAIFIN MAGANAR KA WALLAHI YANA CIKIN HALAKA DOMIN KAYI MAGANA CIKIN ILMI ALLAH UBANGIJI YAKARA BASIRA*

  • @Khalifallah
    @Khalifallah 3 ปีที่แล้ว

    Dan Allah mu fara gyara halinmu sakaninmu da Allah. Son Manzo Allah (S.A.W) shine hani da yada mumunan zance. Duk Ahlu Sunna bazai iya yada munanan vedio irin wanan ba. Allah yabamu ikon gyarawa.

  • @hajarabdullah9419
    @hajarabdullah9419 4 ปีที่แล้ว +1

    Maye dan anyi fada da shi tun da baya san manzan Allah

  • @nfizcollections4929
    @nfizcollections4929 4 ปีที่แล้ว +2

    Allahuma sali ala nabiyina Muhammadin wa'ala alihi wa ashabihi waman tabi'uhum bi ihsanin ila yaumu din

  • @basiruayuba8935
    @basiruayuba8935 2 ปีที่แล้ว

    Allah yarufaasiri

  • @sterTV1199w
    @sterTV1199w 4 ปีที่แล้ว +1

    Shawarata gareka naziru kakoma kaji mayyace bai zagi Annabi saww ba bai yazagi Annabi saww bai yazagi Annabi
    Kabibiyi mayyce, Naziru nafadamaka hane dan kaban tausayi.

  • @muktarmsani1350
    @muktarmsani1350 4 ปีที่แล้ว

    Dan tinkiya bayason hujja

  • @adamuahmedusman5949
    @adamuahmedusman5949 4 ปีที่แล้ว +1

    Ilimin roko kenan

  • @mmoustapha9409
    @mmoustapha9409 4 ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiya né

  • @aminmuhammed9493
    @aminmuhammed9493 3 ปีที่แล้ว

    Kai ay sai a waka ko ziga ko roko karatun ka kenan don haka harkar addini bata shafe ka ba

  • @maryammohammad4985
    @maryammohammad4985 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya ma albarka naziru wllh mgn kayi Amma Kamar wa azi

    • @bashiriya4618
      @bashiriya4618 4 ปีที่แล้ว

      Duk wanda yaga wannan maganar taki yasan maganace wadda tafito daga cikin zuciya ba kawai iya bakiba . Akwai kauna

    • @maryammohammad4985
      @maryammohammad4985 4 ปีที่แล้ว +1

      @@bashiriya4618 wllh ba kauna besaniba nima ban San Shiba garinmu ba dayaba duk me kare manzon allh da sahabbai in son sa me zagin su koyatuba wllh bana son sa

    • @bashiriya4618
      @bashiriya4618 4 ปีที่แล้ว

      @@maryammohammad4985 aa indai yatuba yakamata kema kisoshi tunda fatammu duka kowa yashiryu.