Duk abinda mutum zaiyi a rayuwa ya fara tunawa da Allah! Ya tuna shin abinnan da zaiyi ya dace da koyarwar Manzon Allah da karantarwar Al- Qur'ani kamar yadda kake ikiratain ka samu ingantaccen ilimin addini. A fa daina yaudarar kai ayi abinda ya kamata, remember mutuwa gaskiya ce, kwanciyar kabari gaskiya ce, sannan hisabi gaskiya ne.... A word is enough for the wise.... Aci kare ba babbaka lafiya the great entertainer
Assalamu alaikum Usman kabara da Usman Soja boy dukkan nin kunada sunan mahaifin musamman Usman Soja don har gobe da hakan ake kiran sa Badon inada shekaru masu yawa ba 44 years old kuma bansan ko zan iya bada wata gudumawa ba don a kara sanin bahauba a matsayina na yar arewa ta tsakiya wato Jos plateau Gaskiya ina son bangaren hausa ta fito sosai don ni a Saudi Arabia nake Abinda babana Usman Soja yace ya sosa mini inda ke kaikayi don duk wadanda muke haduwa dasu daga kasase daban daban na duniya sunsan ibo da yoroba Amma basu sanmu ba har cewa suke bama jin turanci ko kuma bayi karatuba Wannan abin yana dugunzumani Ko idan nayi turanci sai suce Amma ba a arewa na aka haiho nibako
I'm 1in the followers soja boy because I'm very injoy our music 🎉
Duk abinda mutum zaiyi a rayuwa ya fara tunawa da Allah! Ya tuna shin abinnan da zaiyi ya dace da koyarwar Manzon Allah da karantarwar Al- Qur'ani kamar yadda kake ikiratain ka samu ingantaccen ilimin addini.
A fa daina yaudarar kai ayi abinda ya kamata, remember mutuwa gaskiya ce, kwanciyar kabari gaskiya ce, sannan hisabi gaskiya ne.... A word is enough for the wise.... Aci kare ba babbaka lafiya the great entertainer
I come from sokoto I really like you Usman soja I’m proud of you all the time 🎉
Best episode for all Time❤✌️🇳🇪
I love you soja boy
Masha Allah. Wannan shiri ya yi matuƙa. Saura a bashi Sarauta cikin sarautun Hausawan Turai.
Excellent Soja Boy
Masha Allah yayi daidai wanna
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah soja boy Allah yakara basira ya Kara daukaka 🎉🎉
Ni masoyin sa tun daga Niger 🇳🇪 🇳🇪 ❤️ ❤️ 🙏
Kyakyawan fatan alkhairi daga nan Libya 🇱🇾
Ina mugun yin gayen nan wlh❤❤🇳🇪
Gaskiya Kabara Muna matukar godiya
This is inspiring.
Soja boy Allah Kara basira
Allah yakara basira
Gaskiya ne wannan maganar naka
Usman kabara all your programs are amazing 😻 😊
❤ good 👍👍👍👍 nice
Just smiling...... Ingantaccen karatun Ilimin Addini!!!
Usman.. l'image des Africains, Musulmans voire Nigerians que tu disperses dans cette émission est franchement effroyant
Masha Allah I went to your area yesterday kabara lungun koguna I wish all the best.
That is fantastic Kabara
Yaya banbanchin samun aiki tsakanin nigeria da yadda kake zaune
Wow! I love this.
Masha Allah
masha Allah done ❤
Mashallah
Ina maku fatan alkairi daga abuja nigeria
Good job 👍
❤❤🙌
Great move
Nice one
hey just cooked for soja boy he made me cook 100 racks of ribs and pig feet stew didnt know he converted now...
Assalamu alaikum Usman kabara da Usman Soja boy dukkan nin kunada sunan mahaifin musamman Usman Soja don har gobe da hakan ake kiran sa
Badon inada shekaru masu yawa ba 44 years old kuma bansan ko zan iya bada wata gudumawa ba don a kara sanin bahauba a matsayina na yar arewa ta tsakiya wato Jos plateau
Gaskiya ina son bangaren hausa ta fito sosai don ni a Saudi Arabia nake
Abinda babana Usman Soja yace ya sosa mini inda ke kaikayi don duk wadanda muke haduwa dasu daga kasase daban daban na duniya sunsan ibo da yoroba Amma basu sanmu ba har cewa suke bama jin turanci ko kuma bayi karatuba
Wannan abin yana dugunzumani
Ko idan nayi turanci sai suce Amma ba a arewa na aka haiho nibako
😂😂😂la’ilaha’ilallahu wai ke ba yar arewa bane wow 🤩
🥰🥰🥰❣️❣️❣️
Barka da yau
Barka
Yakamata sojaboy, yabude page biyu na hausa dana turanci is important
Tabbas munji dadin wannan hirar, Amma Megida usman kabara ko soja boy yanada TH-cam channel?
Yana dashi karubuta soja boy
Nikam mallam Usman kitso kayi akan ka?
@@usmankabara ohhh toh 😂😂
@@zainabsulaimanzubairu6067 dagga wajan keya ne kamad akw kitso
😂😂😂😂 Eh kitso yayi
Ya za'ayi mu Sami wannan film din na 90 days piancee?
Bla bla bla bla bla bro? Bla bla bla bla woman no?!!
Masha Allah
Masha Allah