Thank you so much Sarkin Diyar Gobir. Wallahi da jin wakar nan da nayi har haushin dakai zuciya ta ta sauka wallahi. Musamman ma abun da aka yiwa sarki. Allah ya saka masa da mafificin alkhairi.
AMINU NA AMINU DR. UBAN MAWAKA INA GWANIN WANI GA NAWA AMINUDDEEN DAN LADAN HAZIKIN HIKIMA DA MASIRA.❤❤❤ INA WADANCEN YANKAME KAME A WAKA KUZO A BIYA MAKU BAITI KUJE KUYI.❤❤
@@aliyuadam9849 bama jayayya ga dukkan Wanda Allah yazabama na sbd munyarda da bamai yi sai Allah shiyasa awancan lkc ma bamujaba muka fawwalawa Allah lamarinsa kuma ayanzu ya dawo mana dashi to haka uban giji yake lamarinsa bamai ja 🙏
Thank you so much Sarkin Diyar Gobir. Wallahi da jin wakar nan da nayi har haushin dakai zuciya ta ta sauka wallahi. Musamman ma abun da aka yiwa sarki. Allah ya saka masa da mafificin alkhairi.
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
Allah Amin
I'm watching from Hong Kong❤
To gaskia dai amaida lamarin ga Allah kawai kamar yanda muka maida kuma yamaidomana mulkin ❤
Kaji aikin hankali na godema 🙏
Aminullah magajim Ado jinin Dabo uba ka gada ba kaka ba, Allah ya tsare mutunchin Aminullah
Toh kaikuma wa kagada?
Ai yatafi kenan kuma sonzuciyane yasa kuke biyemasa kowa yasan Wanda yagaji marigayi Alh Ado bayero bayan rasuwarsa. Duk wannan Abubuwan dakuke kunsan bama duka kano ya mulkaba . Saida aka kashe masarautar sannan akabashi sarkin gunduma, kwata kwata iya cikin kwaryar kano ya mulka ba 44 local government ba. Ai yatafi kenan insha Allahu
Ai in ana maganar son zuciya ba wanda yakai naku dan anacin
Wllh ban taba sabawa Alan wakaba sai yanzu, kawai ku hakura, I love you Alan waka
Ya hakura saboda yayi ma Mai martaba Aminu Waka Bai Yi wa sanusi ba ko?
AlhaduLILLAHI ala kulli halin. Yau da gobe ta Allah ce, Allah Ya ba mu lafiya
allah yakara basira alan waka kaikadai gayya
AMINU NA AMINU DR. UBAN MAWAKA INA GWANIN WANI GA NAWA AMINUDDEEN DAN LADAN HAZIKIN HIKIMA DA MASIRA.❤❤❤
INA WADANCEN YANKAME KAME A WAKA KUZO A BIYA MAKU BAITI KUJE KUYI.❤❤
Ameen ya Allah 🙏
Masha Allah manazarcin makwakkwafin waƙanan masarautin arewacin Nigeria
Ala ayi hkr amaida lamari ga Allah Amman lallai mukam Muna tare da Sunusi 🎉❤
IN SHA ALLAHU AMINU ADO NE SARKI KANO
@@aliyuadam9849 bama jayayya ga dukkan Wanda Allah yazabama na sbd munyarda da bamai yi sai Allah shiyasa awancan lkc ma bamujaba muka fawwalawa Allah lamarinsa kuma ayanzu ya dawo mana dashi to haka uban giji yake lamarinsa bamai ja 🙏
Aminu bawan Allah
Ado iKon Allah Namu ba irin nasuba Aku sarki surutu
Allah yaqara basira AMINU NA AMINU
Allah ya qara basira
Allah ka shiga lamarin nan
Allah ya kara basiraw
Allah ya kara basira
Aminu Alan Waka 🙏
Ya Hayyu Ya Qayyum ka tsare Sarki Aminu magajin Dabo.
Allah ya qara basira Sarkin Wakan Hausa
Gaskiya kuyi hakuri
Ala ayi hakuri a maida lamarin ga Allah
Mayar da Lamarin ga Allah shine yasa muke ta addu' a
Yo ai dama ga Allah aka mayar ba a gare ku ba😂😂
Allah ya biya ALA da Aljannar Firdausi.🙏
Saura ta ranar hawan fanisau ba,ayi mana waka bah
Ko an ƙi ko an so Sunusi ne Sarki.
Karyar kakeyi kano ta Aminu ce
Allah sarki
Allah ya tabbatar da alkhairi
Kairan in sha Allah 😢
Masha Allah ubangiji ya kare Sarki
🎉🎉
Khairan in Sha Allah 🙏
❤❤❤❤❤❤❤❤❤ الله الاء❤❤❤❤
Allah Ya Kara basira sarki
Allah saka da alheri we need it in audio Mack
Da tatane yayiwa aminu da dudduniya saita sara
Masha Allah
Fantastic 😍
Ala kana abun kunya kazo kana ma tubbaben Sarki waka anyi asarar baiwa😢
Karya kake sai ranar hawa zaku gane kune masu asarar
@@aliyuadam9849 habawa kuci gaba da goyan bayan tubbaben Sarki Kuna kuskure babba.
Sarki Aminu ado mai Allah
Alan Waka Muna Godiya
Magajin Ado aminu🎉
Waka saï rara
Allah ya kiyaye mutuncin sarki aminu ado bayero
Wlh ko Shekara nawa za'ayi aminu ado ne sarkin kanoo
😂😂😂😂😂
Allah yaja zamani Sarki Ɗiyan Gobir
❤❤❤
Allan sarki
dakyau sosai
Alan Sarkin Kano Amanar Dabo
Wakan badadi
Thank you so much 🙏
Laiton bayahude
Allah ya tsare mana magaji ADO
🤪🤣
❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤🎉
Waƙa tayi
Sarki
Danburan
Masha Allah
❤❤❤