this episode has been one of my favorite this season, really love hausa i always love it when Karima's husband is involved in all scenes Watching all the way from Saudi Arabia i dont wan this movie to ever come to an end hahah Educative and entertainment Nigeria movie really got something special to watch
Hankalin Mata Ya Tashi🙆🙅Tunda Mijin Karima Ya Samo Matar Aure😂 Suna Cewa Halin Maza Kenan🤔, Kar Kuyi Mana Kudin Goro, Shima Nashi Kaddarar Kenan, Kuma Sai Ya Aure ta👩❤️👨 Harda Zai Fifitata Akan Sauran Matan Sa. Abinda Ba Kwaso Kenan, Kuma Ayi Yace Zai yi Noma Harda Sana'a 😂😂😂
Fadar manzin Allah ce. Kamar yadda Allah yace akebe su a gida to shine mafita.. Ya san hikimar yin ace ayi haka da kuma kin wannan tabbas za'a ga abinda ba'a so
ikon Allah wani abu sai namiji kan uba yanzu fisabillhi mijin karima daga samun dan guntun chanji shine har yana tunanin auran mahaukaciyan chan??wanda yake da irin jamila na gudu don Allah me zai yi da mahaukaciya irin wanchan??kai rijalu??halin ku sai ku sai kuma Allahn dayayi ku😂😂😂😂
Please director we need to see them in dis beautiful series please I'm begging you 🙏 seriously 😑 I mean sadiya And her husband iliya please and please 🙏
Allahumma Salli wasallim alah nabiyuna Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Ya Allah duk wanda bashi da lpy Allah ka bashi lpy albarkar mazon Allah sallallahu alaihi wassalm
@@maryamAliyu-j9m Sallallahu Alaihi Wasallam 🙏
Amiiiin
Masha Allahu naji dadin wannan episode din .gaskiya matan Alhaji tahir mace tagarice, tayima alhaji tahir halacci. Hk akeson mata suzama nagari masu kaunar mazajensu dayi musu halacci, boye sirri, yafiya, allah yazaunar damu lpy a gidan mazajenmu amin
Ameen ya Rabb Wllhy hkne Allah sa mudace 🙏
ameen ya allah 🥹😭🫶🫶🤍🤲🤲
Gaskia dai ta kyauta ❤
Duk wanda mijin karima ya baashi haushi a yau toh yamin like 😏😏
bai bani haushiba
ai ni nakasa magana ma don haushi😂😂
To Haushin me??? Dan Zai Kara Aure?🙄 To in Ba'a Kara Aure Sauran Mata .Marasa Aure Ya Zaku yi?
@@mahammadmbsdamasak2229 bazancen kara aure akeyi ba aii yadda yake sa matarsa kunya ai beidaace ba
@@fatimabatulah 🤣🤣
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤
Munfika sani ai jaki
صل الله عليه و سلم❤❤❤❤
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM🥹❤️❤️❤️😇🤲🤲🤲
❤
Ayiwa annabi salati 🤲🤲🤲🤲
YAA GAFARU ❤️ SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Sallalau alaihi wa sallam
SAW
Don Allah anty hadiza a dinga SA mana wanan film naki Mai Albarka su biyu a sati. Jira nayin yawa if u r in support pls ayi min like
A film dinta bane film din abdulamart me kwashewa ne ita aiki tayi masa ya biyata kawai
Gaskiya ya kamata aba mijin kareema best actor a film din nan 😂😂😂😂😊
best dan iska dai😂😂😂wai kiji fa mahaukaciyar chan wai yakeso😂😂😂
@@fatimabatulah hahah 😂 kuma zaiyi Aure Ta fa
Sai dai Best Maula & Kwadayi
@@mahammadmbsdamasak2229 tsab ma kuwa dan iska ne ai😂😂😂
@@mahammadmbsdamasak2229 shine ai😂😂
Ya allah dukan wanda yake kikin wani damuwa ya allah ka yaye masa alfarman girman sunan annabi Muhammadu ❤s.a.w❤
Amin y rabbi 😢
Ameen y hayyu y kayyum Allah y biya mn bukatun mu n alkhairi y dafa mn 🙏🙏🙏🙏
@@SurayyaHussainAdam Amine summa Amine
Ameen yahayyu ya qayyum 🤲
Sallallahu Alaihi Wassallam Ameen Yahayyuh Yakyayumuh 🤲
allah yakara dau kaka mai kwashewa🎉
Wlh masu kawo tallar nan idan ma dan mu kukeyi Toh Wlh asarar kudin ku kukeyi dan bama kalla tarewa mukeyi Wlh ko karamin talla bana kalla aikin banza
😂😂😂
😂😂😂
Wlh nima bana kallo
Koni
Masha ALLAH,, Abdul Amart 👍 Ali Gumzak 👍 Aikin ku Yana kyau,
Salati goma gasuwa ga annabi s ❤ a ❤ w ❤
Salawatullahi alah mallanabiyillahi ba'adahu
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
SAW
SAW ❤
this episode has been one of my favorite this season, really love hausa i always love it when Karima's husband is involved in all scenes
Watching all the way from Saudi Arabia i dont wan this movie to ever come to an end hahah
Educative and entertainment Nigeria movie really got something special to watch
Wow same here am from saudi riyadh
To malam bature hausawa ne ke kallon film din da comments naka kayi hausa kahuta 😂😂
Thanks for uploading ❤ watching from Saudi Arabia 🇸🇦
Kada a manta da yiwa Anabi sallati.( S.A.W❤)
Kai munagodiya da manyanmata kai gaskiya 🎉🎉🎉🎉kuyikokare fa ♥️ 🎶 I love u all member of this film ❤❤❤❤
Thank you someheart duk wunda yaji wanan kalma yamin like
Allah kakara basira Sai a yi sallati goma ga annabi S.A.W
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
ykk
How are you doing today?
@HamzaSaidu-e1l wlh lfy kalau
Dafatan kana cikin koshin lfy
My all time fav Karima’e hubby Mallam you’ve got much love from this side😃😃😃😃😃… Waching from Ghana Accra specific🥰🎉
😂 momme primary school 😂 you make me laugh
Interesting movie 🎥🎥 watching from Côte d'Ivoire
Wow interesting
Watching from canada 🇨🇦 🇨🇦 🇨🇦
Hankalin Mata Ya Tashi🙆🙅Tunda Mijin Karima Ya Samo Matar Aure😂 Suna Cewa Halin Maza Kenan🤔, Kar Kuyi Mana Kudin Goro, Shima Nashi Kaddarar Kenan, Kuma Sai Ya Aure ta👩❤️👨 Harda Zai Fifitata Akan Sauran Matan Sa. Abinda Ba Kwaso Kenan, Kuma Ayi Yace Zai yi Noma Harda Sana'a 😂😂😂
machallah Allah ya kara basira da nisan kwana ❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah watching from Ghana 🇬🇭💞
Watching from Ghana as well
Dama Minal ce akasa a matsayin mommy bombe da yagi kyau abin❤❤❤❤❤
Mata Suna da Raunin🤔 Tun Yanzu LaiLa Ta Fara Sarewa🤦🙅 Shugabanci da Maza Ya Dace, Amma Bana Son LaiLa Ta Janye🙄 Ko Ya Kuka Gani..????
Nima haka banaso tajanye wlh akafsa😂
@sadikahsaddiqahsabiuisah5635 Allah yasa kar tajanye tace Ta hakura
Fadar manzin Allah ce. Kamar yadda Allah yace akebe su a gida to shine mafita.. Ya san hikimar yin ace ayi haka da kuma kin wannan tabbas za'a ga abinda ba'a so
@@ibrahimlawaltambari8389
Haka ne ai Turawa ne Suke Fure Musu Kunne
Waw iam watching from adamawa state
The same here
Watching from Lagos State island
ikon Allah wani abu sai namiji kan uba yanzu fisabillhi mijin karima daga samun dan guntun chanji shine har yana tunanin auran mahaukaciyan chan??wanda yake da irin jamila na gudu don Allah me zai yi da mahaukaciya irin wanchan??kai rijalu??halin ku sai ku sai kuma Allahn dayayi ku😂😂😂😂
Rijalu kenan Ba Tabbasss😂😂
Hmmm halin rijalu se addu,a kawai😂😂😂
Watching from Bahrain 🇧🇭
Don't want to miss this, watching from United Kingdom ❤
Macha Allah allah yakaimu wani satin lafiya koh banza Ina daukan darasi ah film dinan
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
masha Allah Allah yakarawa annabi daraja
😂😂😂😂baban Audu yazabga ashar😂amma yace subutul khalamm
Wow manyan Mata is so wonderful 👍🏻👍🏻👍🏻 Best Film 📽️🎥📽️🎥📽️🎬 Show
Kai Kai Kai ban Audu 😅😅😅😂
Tashin hankali ance saura munafukai mijin Gabon yazaro ido😅😅
Wow! Watching from Minna Niger state of Nigeria
U are welcome nigerlite
Mijin karima duniyane wlh yau yaburgeni wlh
Allah sarki manyan mata Yana mindadi wlh mijin Karima yafiya sanduniya
Har inada kudi wlh allah bazan Bawa mijinaba
Nifa ana bani haushi meyasa akeso se asirin baban laila ya tonu 😢haba it's unfair wlhy
Ga shi Allah yace duk wanda ya rufawa wani asiri zai rufa masa duniya da lahira
@ibrahimlawaltambari8389 Wlhy kuwa 🥰
Allah sarki hafizu ashe son samira yake😢
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨ ♥
Alhamdullilah YAA ALLAH 🙏🥰 YAA GAFARU ❤️ Masha ALLAH 😍 SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
watau baban audu kudin noma sun zama na kara aure😂😂 rijalu kenan mutanen mu
Bafa haka yace ze Kara aure ba Dan Allah ku dinga mana adalci
Hmmmm!!!Ashe bani kadai naga aure ze kara ba 😂
Hhhhhhhh 😁 ko
@mahammaddanna8717 eh mn
@SADIYAMUNIR-1225 eh mn
Annabi. A. S. W ❤❤❤❤
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha Allah, my favorite series ❤
Gaba dae gaba daeAbnur mai kwashewa
Mallam,a fah jin tsoron Allah,Noma kace zakayi,ba autre ba!
Duk wanda yaga presdo yasufa takai yamin like
Arziki ne
Watching from Maitama Abuja Thanks to all of you from MANYAN MATA
Banga best Actor naba Adam zango 😢
Basa cikin wannan season din
Wlh mijin karima duniya ne wato duk inda ya fito sai ya zubar da mutumci😂😂😂😂😂
Wlh kuwa dai
Wlh kuwa tirela tirela yake zubarwa
❤Masha Allah Allah yakara basiar❤
𝑆𝐴𝑀𝐼𝑅𝐴 𝐴𝑆𝐻𝐸 𝐻𝐴𝐾𝐴 𝐾𝐼𝐾𝐸 𝐷𝐴 𝐾𝑌𝐴𝑈 𝐾𝐴𝐼 𝐴𝑁𝐴 𝑇𝑆𝐼𝑌𝐴...𝐴 𝐹𝐼𝐿𝑀 𝐷𝐼𝑁 𝑁𝐴𝑁 😂😂😂😂🤣🤣🤣
Gidansu Fatima wato inda samira take yanzu yana sani nichadi😂😂😂😂😂 oh ke Rayya oh ke Rayyan AVM🥰🤣
Allah yakyautah namiji ba dan goyobane
Daga Nan Libya 🇱🇾 job Me kyau 👍
Alhamdulillah Finally mommy Gombe tasamu mai sonta rayya saita kwantar da ranta wlh naji dadi yau fiyeda kullum
Masha Allah Allah Yakara basira
Watching from Kano State
😂😂😂wallay miji Karima naa ban darya
Allah Sarki Hafizu DSS👮 Ashe Son Samira Yake da Aure👩❤️👨 Har Nayi Masa Mummunar Fahimta🤔
Nima😂😂😂
@@MamanZarah-g8l Allah yafe mana 😂 Ashe muna da yawa, Ai Kallon Nashi ne Irin ma Shaawa
Wlh har ina Mata addu'a 😂😂😂 Allah kayafe mana@@mahammadmbsdamasak2229
Koiray koi muna da yawa😂😂
@@SidikouNafissatou
Hhhh 😂 Ai Kallon Nashi ne Harda Lashe Baki Yake 😋
Allah ya karawa annabi daraja
Masha ALLAH muna jira
Kutumarbura uba😂😂😂
Menene 😮
Subutul Kalamun.
😂😂😂😂
How I wish Laila's Junior sister that study abroad happened to Rahama Sadau or Nafisat Abdullahi, the movie could have have taking new direction.
gaskiya samira tanabirgeni wai ashe hakatakeda kyau 🥰😂😅
Allah sarki Laila Baiwar Allah. Naji dadi da mijinta ya dena cin amanar aurenta. He is now a good Man!
watching from Saudi arebia
Yauwama Babu korafi gaskiya fatan alkairi akoda yaushe
Subutar kalamu ne😂😂😂
Baba Rabe dunia be,yace subutal kalaam ne😂,Allah y shiryi Rabe
Dan Allah darakta Ina kukasa mana sadiya da mijin ta iliya me ruwa please
Wlh fah yq jima ba a nuna gidan ba
Gsky shirin nan yana da matuqar kyau mijin laela da laela soyayyarsu tana birgeni😊
Gaskiya kunbamu nishadi lokacin Daya Dave Allah ya karamaku basira ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 munjidadin wannan shirin ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
If I can have a husband like karima own omg I will disown him seriously 😂😂
And you don't have any to disown😂
Yace kutumar bura uba😂😂😂😂 mijin karima yaji kudi😂😂
masha allah manyan mata yana kyausosai
Please director we need to see them in dis beautiful series please I'm begging you 🙏 seriously 😑 I mean sadiya And her husband iliya please and please 🙏
😂gaskiya baban Audu ya iya role kinchi
Masha Allah Amma hadiza mijin naki bashida aikin yine domin kullum Yana cikin rakiyan ki
Kutumar bura ubannan😂😂😂😂 suɓutal kalam ne😂😂😂
Masha Allah Amma ni fa haryanzu Ina Mai rokon ki Dan Allah ayimin guri next season
Wa yaji karan hadiyan miyau dana Alert 😂😂😂
Astaghfirullah wa'a tubu ilaih yace kutumar bura uba😅😅😅😅😅😅😅😅
Masha Allah amma kiahin raiya yayi yawa
Laila wae admiral youghurt takesha 😅
Allah yataimaka Abnur entertainment 🎉
Masha Allah Allah yaqar basira
Macha allah nima inassan yin film😂
To minene ribar haka karima😅😅
Whaaaaaat ! Baaban audu is planning for another wife without thinking of his many children their education hmmm some men are selfish
That's completely selfish and weakness of human being of his likes
Masha Allah mijin karima yana da ban haushi😂😂😂
Alhamdulilla masha Allah ❤❤🎉
Allah yakara basira 🙏♥️♥️👍
Ai ba hauahe balai ne duk talaucin yana samun kudi aure ne a gaban shi
Gsky wannan episode wannan satin yy kyau gsky🎉❤