Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah yabada wannan labarin abinda ya faru a wurin karatu ne, da kuma jan hankalin mazaje su saka ido akan iyalansu. #hausa #sheikh #mata
Maganar gaskiya laifin mijinne shin ta yaya suka hadu then meyasa baiyi binciken tarbiyyarta ba sannan kullum malamai Kuna mgnr uwa ta gari meyasa bai duba ya uwar take ba tun a farko Ni gaskiya nawa hangen shine mijin nada laifi is like Shima ba aure na mutunci sukayi ka tambayeshi ta ya suka hadu
Malam matsalar ta mazan ce domin basa zuwa su auri matan da suke da mutunci sai subi kyalekyalen banza ajwai yaya mata masu kamun kai da kamala amma sudin ba yayan wasu bane yayan tala kawane ko karatun bokon basu yi me zurfi ba sam baa auransu sai dai ayi kwarya tabi kwarya irin wannan son zuciyar shi yake jawo nadama akwai misalai da yawa malam sai dai ba lokaci
Laifinsane kawai yasaketa.innalillahi
Allah kyauta
May Allah help us
Allah yashirya mana.amma wlh mata dayawa na amfani da aure as security amma sufita suje suna abunda sukeso a waje😢
Haka ne
Maganar gaskiya laifin mijinne shin ta yaya suka hadu then meyasa baiyi binciken tarbiyyarta ba sannan kullum malamai Kuna mgnr uwa ta gari meyasa bai duba ya uwar take ba tun a farko Ni gaskiya nawa hangen shine mijin nada laifi is like Shima ba aure na mutunci sukayi ka tambayeshi ta ya suka hadu
Pup
Tabbas maganarki hakane,
Big na matan hausawa
😢😢😢😢😢😢