Kerkechi shi ne wolf a turance. Kuma Shata ya na amfani da sunansa domin nuna karfin abinda yake magana akai, saboda an san kerkechi (wolf) a wajen fada da kuma dabara, bincike ma ya nuna cewa akwai kamanceceniya mai karfi tsakanin sa da mutane a wajen dabara da hankali.
@salehmohammed8766 Sale dan asalin kauyen Kukar kuturu ne a karamar hukumar Garki ta jihar Jigawa a yanzu. Kuma Shata ya yi ma shi waka a shekarun 1970s Shatan ya san shi ne a Niger club inda ya kan je yayi wasa. Za ka samu bayani a kan sa cikin wannan hirar da mu ka sa: th-cam.com/video/NYsHyiOFEJQ/w-d-xo.htmlsi=iIm4rbGTz9dJaJ3e
Salamun allaikum. Wai me marigayi yake nufi da kerkechi achikin waqarsa.
Kerkechi shi ne wolf a turance. Kuma Shata ya na amfani da sunansa domin nuna karfin abinda yake magana akai, saboda an san kerkechi (wolf) a wajen fada da kuma dabara, bincike ma ya nuna cewa akwai kamanceceniya mai karfi tsakanin sa da mutane a wajen dabara da hankali.
Wanne saleh yake nufi da Saleh na kukar kuturu, awanne gari yake.
@salehmohammed8766 Sale dan asalin kauyen Kukar kuturu ne a karamar hukumar Garki ta jihar Jigawa a yanzu. Kuma Shata ya yi ma shi waka a shekarun 1970s
Shatan ya san shi ne a Niger club inda ya kan je yayi wasa.
Za ka samu bayani a kan sa cikin wannan hirar da mu ka sa: th-cam.com/video/NYsHyiOFEJQ/w-d-xo.htmlsi=iIm4rbGTz9dJaJ3e
Ga kuma wakar sa da za ka iya samu a channel din nan: th-cam.com/video/JqfLcnzJesg/w-d-xo.htmlsi=tIvvixi7ITlKJFAZ