WASAN TAURIN MASARAUTAR GWANDU YA SAKE DAUKAR SABON SALO NA KARYE ADDA GUDA BIYU A TANKWARA GUDA DUK

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 10

  • @AbdulbasidBasiru-r8e
    @AbdulbasidBasiru-r8e 19 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya wasa tayi kyau sosai Allah yataimaka yasa agama lafiya

  • @NuraAminu-xp1lu
    @NuraAminu-xp1lu 19 วันที่ผ่านมา

    In darine sai yakaryasu wallahi babangida Ya Allah ya temakeka alfarman annabi Muhammad sallahu alaihi wassalam

  • @BasiruAbdulahi-e4y
    @BasiruAbdulahi-e4y 5 วันที่ผ่านมา

    🙏🤝🕋👋👍

  • @NuraAminu-xp1lu
    @NuraAminu-xp1lu 19 วันที่ผ่านมา +1

    Kai arne wallahi babangida agalgala duk Nigeria Babu dan tauri kamarka abarmaka kayanka kayankane tauri dodo

  • @AbdulBaushe
    @AbdulBaushe 18 วันที่ผ่านมา

    Wasa tawri

  • @AkwaiAmana
    @AkwaiAmana 19 วันที่ผ่านมา +1

    Wlh saboda babangida agalgala nake son wasan tauri pls wani yabani lbrnshi mana

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 7 วันที่ผ่านมา

    Ni wlh banga wani abu dayayi kama da hainciba akan karafinan, duk Wanda mutum yaga dama Shi zai dauka, kuma wani ya karya wani yakasa, miye abun zaluncintunda badashi kowa yake shigowa

  • @mohammedlawal3721
    @mohammedlawal3721 19 วันที่ผ่านมา

    Babangida Agalgala daga gare ka Babu sauran kallo