Mlm mafarkin na sayi tumatur na busashi tumatur da na shiga ɗaki kuma nagan mahaifiya ta tana kuku😢😢😢😢 malam Dan Allah atai maka min,na bi biyi fassarar tumatur naji wannan ma bai zo fai fai ba Allah ya sa ka da mafificin al' kairi dan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam 💗💗💗
Assalamualaikum Mallam barka da warhaka dafatan kana cikin kushin lfy Ameen 🤲. Mallam dama bani da lfy munje asibiti anyi test dayawa ba a ga komai ba toh sainayi mafarkin mama tana cemin ba abunda zai sameni sai dai nayi bakin dare amma na karshen banji sosai ba kamar bahaka . Dan Allah Mallam mai Hakan take nufin. nagode 🙏
Ameen Malam nayi mafarkin mahaifiyata taji sauki , daman bata da Lafiya sai dai rashin lafiyar bai kwantar da ita ba tana fama da sabara na fata , naje garin da take harda wasu mata muna hira dasu,
Assalamu alaikum. mallam ni nayi Mafarkin MAHAIFIYA ta nagoyata da mashin,munje kasuwa induba wani mashin da nakeson inasaya sabo roba roba. inna ta storun mashin din da goyota kada ya staya,. mastalar kuluchi
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Allah yasaka da alkhairi yakara ma Rayuwa albarka
Mlm mafarkin na sayi tumatur na busashi tumatur da na shiga ɗaki kuma nagan mahaifiya ta tana kuku😢😢😢😢 malam Dan Allah atai maka min,na bi biyi fassarar tumatur naji wannan ma bai zo fai fai ba Allah ya sa ka da mafificin al' kairi dan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam 💗💗💗
Assalamualaikum Mallam barka da warhaka dafatan kana cikin kushin lfy Ameen 🤲.
Mallam dama bani da lfy munje asibiti anyi test dayawa ba a ga komai ba toh sainayi mafarkin mama tana cemin ba abunda zai sameni sai dai nayi bakin dare amma na karshen banji sosai ba kamar bahaka . Dan Allah Mallam mai Hakan take nufin. nagode 🙏
Allah ya dada basira
Malam
Jazakallahu Kairan Allah ya qarawa malam lpy
Malam Allah yabada sa a
Allah ya biya kou mallam mou na godiya
Ameen Malam nayi mafarkin mahaifiyata taji sauki , daman bata da Lafiya sai dai rashin lafiyar bai kwantar da ita ba tana fama da sabara na fata , naje garin da take harda wasu mata muna hira dasu,
Ma cha Allah 🤗 Allah nagode ma😍
Allah ya sakawa Malam da Alkairi daga Al majirarka jamee bauchi
jajaKallahu kairan yasaiyadi 🥰🥰🥰
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Muna godiya Sheikh
Mallam nayi mafarki da mahaifiyata kuma tana shimin albarka Allah yakarawa Mallam lafiya da nisan kwana me amfani
شكرا ياغالي
Salam,Malam,Allah,yabadasaa,
Jazakallahukhairan
Allah ya sauqaqa komai syd Allah ya cika miradi
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Shukuran ya ustaz, Allah ya saka da Alheri
Allah y skills d Alkairi
Slm Mallam ya gari ya aiki sunana ibrahim.fassarar mafarkin tsari nagode.
Allah ya taimaka ya bada sa'a
alhadllh Masha Allah
ALLAH YATAIMAKA
Jazakallah
Mafarkin yan uwa
Allah Ya dafa MAULANA. In Sha Allah Har Matakin Emiratus Professor Za'a Kai... In Sha Allahul Kareem.
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Assalamalekum Allah yakara lafiy Sheikh ❤️❤️❤️👍
Masha Allen
Ina sonka sayyadi
Fatan alkhairi
Dan allah idan nayi mafarkin mahaifiyata ta haihu fa ?
Malam ni kuma ma aykacin soja ne Bana kusan iyayena mahaifiya tace tayi mafarkin ta ganni naje gida
Assalamu alaikum. mallam ni nayi Mafarkin MAHAIFIYA ta nagoyata da mashin,munje kasuwa induba wani mashin da nakeson inasaya sabo roba roba. inna ta storun mashin din da goyota kada ya staya,. mastalar kuluchi
assalamu Alaikum ya sayyadi nayi mafarkin mahaifiya tana d ciki Ku ma ta manyanta hasalima bata da aure😢
Aminou gabonais bonjour
👍👍🏽👍🏽👍🏽👍🏽
Wace take raye ko wace tarasu?
Nayi mafarkin mamata tanamin tsifa hartakusa gamamin saura kadan sainaga tanasamin dan kunne
nakode
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Salam,Malam,Allah,yabadasaa,