Masha Allah Allah yakara taimakawa yakuma yimaku jagora Lallai lawal Ahmad kacika haifaffan da' GA katsinawa domin Bakada tsoro ko kadan, sannan insha Allah shirinsu zai lalace 😂😂 Daga karshe nabama Wannan Episode din five 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 💪💪💪
Assalamu allaikum warahamatula a gaskiya hajiya nafisa bata kaitawa lawan ahmat amma ba komai haussa sukacthe ma hakurcthi ma dacthine lawan Ahmat kayi in sha ALLAH ALLAH zai sakamaka myna godiya mai yawa da wannan nishadi da kuke samu saidai ALLAH ya kara muku illimi da basira mun gode daga na ku masoyinku Abdoul razak da kainan libiya na barku lafiya
Gaskiya wannan flim akoyi darasi diywa acikinta ga mai hankali allah yabamu ikon gyara halayen mu muna tare daku idan duk film haka kuke shiryawa da tafi
Gaskiya izzar so yana ƙayatar damu sosai. Wannan karon kuma naga an jefo wa mu masu kallo ƙalubale ta sigar tambaya kan me muke ganin zai faru a nan gaba. Ni kam ina tunanin wannan shiri nasu zai lalace bazasu cimma muradun su ba, matalle tabbas zai dau mataki hakan Umar bayan ya samu nutsuwa da nazari akan abinda ya faru zai gano kaidinsu. Na baiwa izzar so tauraro biyar (5 🌟). Saƙo daga Dalibi a Jami'ar Mewar a nan India.
Agaskiyan izzar so film ne Wanda kowayakeso awannan lokacin Sannan wannan film yana fadakar gamutani ta yan da Dan adam zaigane kuskuransa yakuma gaira allah yataimake yasa muci jarabawa amini... Yan'uwa abokar arziki maza da mata kukasace da bakuri t. V.
Shiri yayi kyau matuqa, amma don Allah Accountant ya dinga sakin fuska, don mutum nada gaskiya ba hakan ke wajabta masa zama mai daure fuska ba. Kada yasa jam'ah suyi tsammanin masu gaskiya bai kamata su zamo masu sakin fuska ba.
Gaskiyane Allah yakara daukaka azahirin gaskiya kuna kokari awannan flims do sai dai Bai kama ace umar hashem Bai magana ba akan ruwanda aka xuba mashi
ta ciki na ciki sai sati in Allah ya kai mu,ai mutun mai gaskiya bazai taba wullakanta ba har abada ,saidai a jaraba shi domin a gani cinye jarabawa koko aa.
A madadin sauran masu kallon wannan shiri na IZZAR SO, Muna roƙon adinga sanya mana kaɗan daga cikin abinda zaizo a episode na gaba. Da fatan Allah ya ƙara muku ɗaukaka da basira. Amin
@@aboubacarmoumouna6157Ana sanya shirin IZZAR SO aduk ranan lahadi ne da misalin ƙarfe takwas da na dare. 08:00pm.. Sannan zaka dannan alamar ƙararrawa domin samun sanar wan an sako cigaban shirin.
Godiya ta musamman ga Allah subhanahu wata ala da kuma bakori tv lawan ahamad da kuma nura mustapha waye da sauran yan,wasa allah yakara basira da dauka 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
A gaskiya lawan ahmed kayi matukar birgeni wanan shirin baka tabayin irin sa ba😍😍😍wanan shiri zai sa masu gaskiya su kara kaimi wajan rike gaskiyar su kuma Allah yana tare da mai gaskiya kuma nasara tamai gaskiya ce insha Allah
Masha Allah Gasky Wlh tun da nafara kallon finafinan Hausa har izuwa yau idanuwana Basu taba nuna min Film mai ma'ana da yadda ake tafiyar da ita a cikin tsari kamar shahararren wannan shiri mai suna izzar S❤️O ba. Babu abin da zan iya cewa sai fatan alheri,,,,,,,,, Sannan kuma inaso in'mika dubun gaisuwa zuwa jarimin izzar SO lawan Ahmad Allah yakara lafiya da nisan kwana ❤️👌👌
To everyone watching this series movie, while watching directly on TH-cam (mobile app or desktop browser), please do not skip ads or use any ad blocker. This is the only way we can pay back the creators of this awesome series movie since we're not paying for it. Thank you.
Mungode amma de mû maza anyimuna wulakanci sosai duk dashike ana karantada halinda duniya take chiki ne ogana Umar abahiji darasi mukuma mukaru allah ya kaimu jibi insha'allahu
Gsky am vry glad to watch dis episode but d only problem we are facing,is dat u are not releasing d next episode in tym. Yakamata ace at least ana releasing next episode may b like 4-6 days .
@@official_BAKORI_TV Jesus is the only way to heaven. There is no other name given among men by which we must be saved. Repent now, your soul is at stake. John 3:17 For God did not send His Son into the world to condemn the world, but that the world through Him might be saved.
For the love of this movie .. I downloaded the soundtrack and make it my ringtone .. I wish I could learn hausa languages so fast 🥰
Masha Allah Allah Yakaro Nasarori Lawan Ahmad
Amin Mungode
Gaskiya akonichadi allah y a karabassira
Allha yakara basira gabadayan ku jaruman film kin IZAR SO
ابداااع ابداااع عمل جميل ❤️❤️❤️❤️🇸🇩
Mash Allah!! Allah ya kara basira.keep it up
Amin Mungode
❤❤❤❤❤❤@@official_BAKORI_TV
Wow wlh umar taka izzar tafi burgeni tunda kabarmusu kudinsu Wadatar zuciyarka inama duk mutane haka suke wlh daba a rainasuba
Yadda zaki gano account numbarki ta first bank awayarki
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Dan allah yar uwa kitaimakamin kiyimin subscribing
C'est tellement bon vidéo , comme je ne comprends haousa me je vous tradition en anglais , je comprends un peu 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
OMG..!! Hr wani fever ne yakamani akarshen Film dinnnn Allah yakara basira d daukaka My man (LAWAN AHMAD) MY BEST ACTOR.... 😍😘❤
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Gasya gaskiyace
Hmmmm Allah sarkii gsky muna jindadin wannan shiriinaku babu abinda zamuchee ellah Allah yatemakeku kuma yabaku nasara akam ayyukanku mungodee sosaii
شي جميل ان شخص يكسب اخلاق طيبه
نريد التعليقات باللغة الهوس فقط 🤝
@@malamaminukano1498 وان كليب ناي الفهري كزمي كي متوني مي سون جسكايه
Macha allah.darakta.nura mustafa waye.da lawal ahmed.dasaura.jaruman cikin izzarso.inamuku fatan alheri.allah yakara basira
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyia
Masha Allah Allah yakara taimakawa yakuma yimaku jagora
Lallai lawal Ahmad kacika haifaffan da' GA katsinawa domin Bakada tsoro ko kadan, sannan insha Allah shirinsu zai lalace 😂😂
Daga karshe nabama Wannan Episode din five 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 💪💪💪
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Allah Sarki umar kacigaba da hakuri insha Allah kanada nasara insha Allah 🤲👍👍👍
Izzar so is the best Hausa series I ever had in my life...one love from malmo Sweden
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Can't beat this th-cam.com/video/hhoXA6Fa-EI/w-d-xo.html
Seriously look at the one she did last time
th-cam.com/video/hhoXA6Fa-EI/w-d-xo.html
Izzarsoifheqgsf
Assalamu allaikum warahamatula a gaskiya hajiya nafisa bata kaitawa lawan ahmat amma ba komai haussa sukacthe ma hakurcthi ma dacthine lawan Ahmat kayi in sha ALLAH ALLAH zai sakamaka myna godiya mai yawa da wannan nishadi da kuke samu saidai ALLAH ya kara muku illimi da basira mun gode daga na ku masoyinku Abdoul razak da kainan libiya na barku lafiya
❤️❤️❤️❤️👍👍👍👍
Any thing can happen even know war or discuss of opinion umar hashim honesty its good action d best pointer.
Really this is a lesson movie for wise people, Allah yakara dawkaka ku kip it up👍👍👍
Amin Mungode
Thanks you so much ❤️💕 Allah kara basira da daukaka
Masha allah allah yakara daukaka ameen
Amin
Thanks Mai gida Allah ya kara basira
Gaskiya baayiwa umar hashim adalci🤔 sunana fatima Abdullahi daga saudiya fatan alkairi
Aslm ykk
Lfy
masha Allah Allah ya kara basiri daga ummi sadiya❤❤❤❤❤
Thank you so much 😁👍🇺🇸🇺🇸🇺🇸
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Masha allah ubangiji allah yaqara basira gskia muna godia 😍😍😍😍💯💯💯💯💯💯
Gaskiya wannan flim akoyi darasi diywa acikinta ga mai hankali allah yabamu ikon gyara halayen mu muna tare daku idan duk film haka kuke shiryawa da tafi
Mungode sosai
Masha allahu thank you so much lawwal allah yakara basira wannan kuma lnsha allahu xaixan lshara gamasu lrin wannan hali tnx
Mungode Sosai
Gaskiya izzar so yana ƙayatar damu sosai. Wannan karon kuma naga an jefo wa mu masu kallo ƙalubale ta sigar tambaya kan me muke ganin zai faru a nan gaba. Ni kam ina tunanin wannan shiri nasu zai lalace bazasu cimma muradun su ba, matalle tabbas zai dau mataki hakan Umar bayan ya samu nutsuwa da nazari akan abinda ya faru zai gano kaidinsu. Na baiwa izzar so tauraro biyar (5 🌟).
Saƙo daga Dalibi a Jami'ar Mewar a nan India.
Masha Allah haka akeso.
Do gaske cewa Lawan Ahmad sojane
Much love lawan ahmad wlh
Gaskiyane
kai kai kai wannan film bantaba ganin film din hausa irinsaba yayi yayi yagamayi allah yakara basira
Wannan shirin yayi
Kyau Alla yataimaka
Jarumi lawan ahmmd
Ma sha Allah
Izzar so is the best series of all d time in hausa....
Izzar so 10
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
@@muhammadsani8695 kamar ya?
IZZARSO
@@abdulazizuumar9045HAMADOU
Masha Allah Allah yakara haxaka yah lawal 🤲🤲🌹🌹
Agaskiyan izzar so film ne Wanda kowayakeso awannan lokacin Sannan wannan film yana fadakar gamutani ta yan da Dan adam zaigane kuskuransa yakuma gaira allah yataimake yasa muci jarabawa amini...
Yan'uwa abokar arziki maza da mata kukasace da bakuri t. V.
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Macha Allah Allah yaqarabasira
Shiri yayi kyau matuqa, amma don Allah Accountant ya dinga sakin fuska, don mutum nada gaskiya ba hakan ke wajabta masa zama mai daure fuska ba. Kada yasa jam'ah suyi tsammanin masu gaskiya bai kamata su zamo masu sakin fuska ba.
Hmm
Good point
Haha 😆, ai shine dan uwa. Dole sunada buqatar shawara musamman irin taku manyan malamai 😂. @Algusawiy.
Koda firm koke baidache kudinga watsakudiba
Sarki ali nuhu 🥰💯💯💯💯💯
Is very nice I love this film continue thanks to you people nice
Oyoyooo izzar so ni nafara ganinku
Masha Allah Allah yakara daukaka da basira kuma nice tafarko yakamata amin like😍😍😍😍😍😍😍
Macha Allah Allah kara basira
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyia
yayi sosai Allah timaka👍👍👏🏼👏🏼💥✅🤩🤩🤩👍👍👍👍👍👍likes 10000000000
G6gg
Izzar so the best series film ever in kanny wood
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Abdullahi, idris
Dear stranger:
The struggle your going through won't last forever keep your faith and trust God♥️
Amen I learned it from this guy
th-cam.com/video/hhoXA6Fa-EI/w-d-xo.html
Gaskiyane Allah yakara daukaka azahirin gaskiya kuna kokari awannan flims do sai dai Bai kama ace umar hashem Bai magana ba akan ruwanda aka xuba mashi
ta ciki na ciki sai sati in Allah ya kai mu,ai mutun mai gaskiya bazai taba wullakanta ba har abada ,saidai a jaraba shi domin a gani cinye jarabawa koko aa.
A madadin sauran masu kallon wannan shiri na IZZAR SO, Muna roƙon adinga sanya mana kaɗan daga cikin abinda zaizo a episode na gaba.
Da fatan Allah ya ƙara muku ɗaukaka da basira. Amin
Ta ya zanyi na dinga kalon a duk locatchinda anka saka sabon chiri
Ta ya zanyi na dinga kalon a duk locatchinda anka saka sabon chiri
@@aboubacarmoumouna6157Ana sanya shirin IZZAR SO aduk ranan lahadi ne da misalin ƙarfe takwas da na dare. 08:00pm.. Sannan zaka dannan alamar ƙararrawa domin samun sanar wan an sako cigaban shirin.
Masha Allah munajindadi sosai Allah yakara basira oga Umar hashim da aïsha muna fatan alhiri daga Algéria 🇩🇿
Wow thank you 🙏🏼
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Allah ya kara basira amenn
Thank For This Episode
Interesting Masha Allah we are waiting to see what will happen next
Thank you
Allah is enough for any poor man it doesn't matter how he/she will be. QALBAN SHAKUURAA Make Someone more happy than QALBAN KAFUURAA.
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
@@muhammadsani8695 a
Masha Allah gaskia Allah ya kara dau kaka
@@muhammadsani8695 😘
Yeah
Masha Allah
Lawan Allah ya kara daukaka
Hmm the game is just starting
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Hello
Macha allahu agaskiya
Tindanike arayuwata ban tabaganin
Wani film ba wada yafi izzar so ba walahi yana birgeni sosai walh
Godiya ta musamman ga Allah subhanahu wata ala da kuma bakori tv lawan ahamad da kuma nura mustapha waye da sauran yan,wasa allah yakara basira da dauka 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Aslm ma chaallah allah yabada saa 🇳🇪 muna jiran nagaba alhmdulillah✌️🇳🇪
I REALLY APPRECIATE IZZAR SO,
I AM APPRECIATING IT MORE ,
GASKIYA You are making a difference remarkable Talent.
Keep It up !!!
Thank you
Masha Allah ❤️
th-cam.com/video/ZafDACshtq8/w-d-xo.html
Barka
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyib
Assl
A gaskiya lawan ahmed kayi matukar birgeni wanan shirin baka tabayin irin sa ba😍😍😍wanan shiri zai sa masu gaskiya su kara kaimi wajan rike gaskiyar su kuma Allah yana tare da mai gaskiya kuma nasara tamai gaskiya ce insha Allah
Masha allah 👌 🌹 oyoyo
brk yar uwata
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
Yadda zaki gano account numbarki ta first bank awayarki
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Dan allah yar uwa kitaimakamin kiyimin subscribing
Masha Allah Gasky Wlh tun da nafara kallon finafinan Hausa har izuwa yau idanuwana Basu taba nuna min Film mai ma'ana da yadda ake tafiyar da ita a cikin tsari kamar shahararren wannan shiri mai suna izzar S❤️O ba. Babu abin da zan iya cewa sai fatan alheri,,,,,,,,, Sannan kuma inaso in'mika dubun gaisuwa zuwa jarimin izzar SO lawan Ahmad Allah yakara lafiya da nisan kwana ❤️👌👌
I appreciate all stars especially the director do a good job 🔥🔥
Thank you very much
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
Hakane
@@official_BAKORI_TV❤❤
Masha allah.....gsky kunyi kokari sosai muna godiya matuka......allah shi kara basira
Hajiya fiddausi. Masha Allah gaskiya bata kyautaba tayi masa haka abun yazama cin zarafi wlh banji dadi ba Allah yakara basira
Lastly i want to thank you, the producer and also the director in particular for the movie..... thanks
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Masha Allah film fa yana yanda akeso daman hausawa muna gaskiya jari CE uban giji Allah yakara basira ameen
Muna godiya, Allah yaqara daukaka malam lawal
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
Amin
Masha Allah Allah yataimaka muna tare da ku
Mungode sosai
Slm yan uwa da abokan arjiki ina fatan alkhairi gaskiya wannan shirin tai wa masu kallo dadi allah ya kara basira da ya wan kwana ki amen
Thank you 1
Rakayya ykk
th-cam.com/video/ZafDACshtq8/w-d-xo.html
Yadda zaki gano account numbarki ta first bank awayarki
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Dan allah diyata kitaimakamin kiyimin subscribing
shehu nuhu kajiji bakaga nayi ba hala?
Nagani nagode sosai
masha Allah wlh marra ina hubba wakar nan sosai
Masha Allah
Lawan aisha daga saudiya madina Allah yakira basira 👍☝
Kanayi dogo 👍👍💯
Thanks so much ❤❤
You are welcome
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
I am the first view
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
@@sirrinbankitv3736 gh
@@sirrinbankitv3736 pP0
Hg
Fg
Sewt
Gaskiya wannan shirin Yana khayatardamu sosai wlh muna yaredaku akowanne lokaci
gaisouwa gaskiya chez rien mata dawana🙆allah yarabamoudasou
Allah yaqara basira
To everyone watching this series movie, while watching directly on TH-cam (mobile app or desktop browser), please do not skip ads or use any ad blocker. This is the only way we can pay back the creators of this awesome series movie since we're not paying for it.
Thank you.
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
Yeah,you say it all!
Ok insha Allah
Harouna
@@muhammadsani8695 Ben ten
Mungode amma de mû maza anyimuna wulakanci sosai duk dashike ana karantada halinda duniya take chiki ne ogana Umar abahiji darasi mukuma mukaru allah ya kaimu jibi insha'allahu
Gsky am vry glad to watch dis episode but d only problem we are facing,is dat u are not releasing d next episode in tym. Yakamata ace at least ana releasing next episode may b like 4-6 days .
N..
Izzar so series film is the best at this time.
lzzr so inaimuku fatan alkar umar
hashim adilciba
A hava ya zaku barmin shalelena har sati 1
Yakama ta acanja ma jarumar kayan jikin ta
Kullum fa wannan kayanne
Yeah
Masha Allah Allah yakara a maaikatan izzar so muna jin dadin shirin sosaiy kuma muna jin jinamuku sosaiy
Masha allah munagode
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
@@muhammadsani8695 ok
Y kk
Masha Allah very nice ❤️❤️❤️❤️
ma cha allah dan allah kada ku wuce ranan fa.oumar da nura mustapha
Ae toh hikenan akafta 🔥🔥🔥❤❤❤
Thank you
Mashaa Allah yayi kyau sosai wlh
Gskia da bai bar kyau tan ba wlh yatafi dashi duk rinste duk waya
Allah yaqara basira
Masha Allah gaskiya munnisha dantu sosai Allah kara basira
First to view
Masha Allah gaskiya shirin yayi kyau Allah yaqar ilimi da basira
The money thrown to him suppose to be mint since she came from very influencial family, thank you UMAR HASHIM FOR REJECTING THEIR AWARD
Mungode sosai
YADDA ZAKU TURAWA MUTANE DARI BIYU (200) SAKO LOKACI DAYA A WHATSAPP
ku shiga nan👉th-cam.com/video/SaJ8y0E1Kfc/w-d-xo.html domin ganin yadda zakuyi
Nice
@@official_BAKORI_TV 😍
@@official_BAKORI_TV Jesus is the only way to heaven. There is no other name given among men by which we must be saved. Repent now, your soul is at stake.
John 3:17
For God did not send His Son into the world to condemn the world, but that the world through Him might be saved.
Masha Allah kai izzar so yayi Allah yakara basira
Very nice video moving god text it up 👆 anytime enyway everyday
Macha allah izar so mugode sosai
Epesiode next will be fire
th-cam.com/video/5godkquZDt0/w-d-xo.html
Gaskiya masu suna umar kam tun farkoma suna da gaskiya
Mungode sosai