...Daga Bakin Mai Ita tare da 'Stephanie' ta Daɗin Kowa
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 10 ก.พ. 2025
- Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 21, shirin ya tattauna da fitacciyar tauraruwar da ke fitowa a shirin Daɗin Kowa na talabijin wato Sarah Aloysious da aka fi sani da Stephanie, inda ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.
Sarah haifaffiyar jihar Adamawa ce amma ƴar asalin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Ita ƴar ƙabilar Margi ce kuma a Maiduguri ta taso. A can ta yi karatu tun daga firamare har zuwa Kwalejin Kimiyya ta Ramat Polytechnic.
A yanzu tana karatun digiri ɗinta a Jami'ar Karatu daga gida ta Najeriya a Kano wato Noun.
Baya ga shitin Dadin Kowa, Sarah ta ce ta fito a wasu fina-finan Kannywood da ba su fito kasuwa ba tukunna kamar su Hikima da Ameer da Ƙaddararmu ce, sannan tana da kamfani nata na kanta da take shirya fina-finai da za su fito nan gaba.
Gaskiya i like the way u answering dt question's i love it
Inama ace ki zama musulma, 😊🥰
Da shike akwai tilas ba?
@@ayubaasheshe4454 Fata yayi ba tilastawa ba. Zafin ran na meye? A matsayin ka na musulmi wannan zancen bai kamace ka ba
Wanna yarinya kyanta tayi mini wallahi har naji ina santa bbc don Allah ku sanad da ita ina santa
Stephanie my favorite sister, God really bless you with beautiful face seriously 🤔❤❤❤
Gaskiya tana da kyau sosai wallahi
Wish you Allah's kair now and forever l like you Stepney 👍
Gaskiya kinadakyau hk yafi
I love her ascent😌❤️❤️❤️❤️
Very jovial girl.Charismatic. Can act too.
Seriously, Naturally Beautiful😍
Masha Allah
Gaskiya kam kina da kyau sosai
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wish u all the best
Gaskiyane inama ace zata musulunta domin tanada kyau wlh
Allah sarki, inama zaki musulunta, da saiki xo ki aurarmin da miji, mu zauna tare
@@hassanamuhammad629 🤣🤣🤣🤣 Sunan wani littafi wai "KAMAR DA GASKE"
مبروك. يااستفني
I really love u babe
I like you BBC
Yayi
Dad
Dadjn kowa
Beautiful
Stephanie really alike ur acting and iwnt be in Muslim..
Natural beauty😍
Hi
Mashallah
❤️💖💖💖❤️❤️💖👏👏👏👍
Awesome
Thanks
Kudai kuda mugun tambaya
💚💚💚💚💚💚🇸🇦🇸🇦🇸🇦
❤️❤️❤️❤️💘💘💘
T'inquiète elle m'a dit
Nayarda stifni da kwaliyarki don nimahakanake
Nazo ina sake kallon videon BBC baku isar mini da sakonaba... Wallah inasan wanna yarinyan inasanta.. BBC don Allah bakuyi mini alfarma yau sati guda ne da kallon wanna videon
🤣🤣🤣🤣
Nimahaka inasonta
kina da kyau dama zaki muslunta
Kina burge ne
😂
O
Munada me kamarta kamar tsaga Kara a yobe
Kindly correct your English! Is Legitimate Kudin not Legit Kudi. Ana ganin abinda take son fada shine Legitimate Kudi wato Kudi ta hanya Kyakkyawa kamar ace Mutum yana Kasuwanci, Aiki, Sana'a ko Kwadago. Amma a cikin hirar sai tace Legit Kudi maimakon tace Legitimate Kudi. Legitimate Money ko Legitimate Earning. Wishing you all the best. Kuma abin birgewa ne wannan zamanin Mace tana maganar neman Kudi ta hanya kwakkyawa wato Legitimate Money.
Your politeness in correction highly appreciated. I actually understood her "legit" in a colloquial sense.
Toh sannu Mr Ƙenƙen Baban Turawa me hakoran sama ABCD na ƙasa 1234🧐🤔🧐
Muna bukatar muji fira da fati washa
Bata kolliya miyasa take Karin gàshi
Ki Na da aure
Masha Allah
😂
Masha allah