MUQABALAH Tsakanin DARIQA da IZALA akan Raba Tauhidi zuwa kashi 3 (تقسيم التوحيد إلى ثلاثة أقسام)

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 21 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น •

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 7 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allahu akbar.
    Ya Allah ka qara mana qaunar shugaba Sallallahu alaihi wasallam 🙏🙏🙏

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 6 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya saka da alheri malam aboul fatahi... Allah ya ganar da ein izzalla amine...

  • @yusufahamadfuntua931
    @yusufahamadfuntua931 5 ปีที่แล้ว +3

    Shak abdufahi kafisu Gaskiya INA bayanka

  • @jaafaridris3465
    @jaafaridris3465 4 ปีที่แล้ว +2

    Kai dan bidi'ah baida kunya, Allah ka raba mu da son zuciya, wallahi duk sun fahimci gaskiya kawai sun zuciya ne ya hana su karban gaskiya.

  • @IbrahimDangarbaillela
    @IbrahimDangarbaillela 3 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kara lafiya sheikh Abulfatahi

  • @kabiruhalilu2999
    @kabiruhalilu2999 6 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakarama malan Abdul fatahi lafiya Yakima kare shi saga sharing masu sharri Allah kuma yakara sani bijahid rasulullahi s a w.ameen.

  • @issayusufn4835
    @issayusufn4835 2 ปีที่แล้ว

    allah ya kare malaman sunnah

  • @OumarOmar-qp3vl
    @OumarOmar-qp3vl ปีที่แล้ว

    Karya kuke izala ba ku isa ba wallahi

  • @GhGh-ov6gf
    @GhGh-ov6gf 6 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @abbatynakowa7994
    @abbatynakowa7994 3 ปีที่แล้ว

    malam umar allah ya karama ilimi dabin sunnah amen

  • @khadeejahibraheem983
    @khadeejahibraheem983 6 ปีที่แล้ว +1

    kuji tsoron ALLAH yan bidia kude lugga kawai kuke dan kusanja passarar gaskiya dole se kun lankwasa ya dace da akidarku

  • @bashirdankatsinawa6969
    @bashirdankatsinawa6969 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakaro basira gareka Abulfatahi

  • @alilibyen8166
    @alilibyen8166 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkairi malaman da ika tijaniya kungama da su kawai

  • @umaryusuf4944
    @umaryusuf4944 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaqarama. Saiyadibasira

  • @khadeejahibraheem983
    @khadeejahibraheem983 6 ปีที่แล้ว +3

    ALLAH y temaki malaman snnah ALLAH ya ganar da yan bidia

  • @roqaia1239
    @roqaia1239 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya baku lafia da hikima da Karama.allah ya kamamuku بجاح سيدنا رسول لله

    • @Muassasa
      @Muassasa  6 ปีที่แล้ว +1

      Roqaia 12 Ameen Summa Ameen

    • @abduldahiru4633
      @abduldahiru4633 5 ปีที่แล้ว +1

      Allah yadafama ka yasayadi gaskiya dai gudache dagaki saibata

  • @al-ummadayatv8294
    @al-ummadayatv8294 4 ปีที่แล้ว +1

    هذا الضل لايتحشم ويزعم انه عالم نعم عالم البدعة وتبعها وعياذ بالله

  • @umaradamyks3197
    @umaradamyks3197 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah ykr fahimta mlm fathi ykr kusantamu d annabi s.a.w

    • @Muassasa
      @Muassasa  6 ปีที่แล้ว +1

      S.A.W Ameen

  • @armaisuhu719
    @armaisuhu719 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kareka daga sherin mahasada dukan wani dan izala dan taimiya wahabiye maqiyin mazon Allah

  • @rnnursing8842
    @rnnursing8842 6 ปีที่แล้ว +3

    Allah ysakawa mlm abul fatah

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 6 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya saka da alkheri...aboul fatahi...

  • @fatimabashir6048
    @fatimabashir6048 4 ปีที่แล้ว +1

    Sunnah sak bidi'a sam Allah yaqarawa malaman sunnah basira

  • @bukhariabuabdallahalhassan1705
    @bukhariabuabdallahalhassan1705 5 ปีที่แล้ว +2

    Kai Allah yakarawa malaman sunnah lfy da imani. Wallahi BILLAH naji kunyar wnn malamin na bid'a. Domin inda karatu yayi daban shi inda yayi daban. Abin dariya kuma wai shehi ne. Abin mamaki shine malamin sunnah yayi bayani gamsasshe amma sbd abin kunya sai ya tashi yana kame kame.
    Kuma wlh yana sane dagasiyar zance.
    وجهدوا بها واستيقنتها أنفسهم ظلماً وعلوا.
    Kudaina batar da mutane akan ilimi domin Allah zai rufe zukatan ku bazaku taba shirya ba.
    ونقلب أفئدتهم وأنصارهم كما لم يؤمنوا به أو مرة. ونذرهم في طغيانهم يعمهون.

  • @armaisuhu719
    @armaisuhu719 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah sayadi Abdul fatahi

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 ปีที่แล้ว

    Sheikh AbulFathi Zaki

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah karem allah qara muku lfy

  • @mahilkufrimustapha2235
    @mahilkufrimustapha2235 2 ปีที่แล้ว

    Abulfathi attijjaneeeee💖💖💖

  • @aliyusuleimanmusasuleimanm9921
    @aliyusuleimanmusasuleimanm9921 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkairi shehi

  • @murtalaisah4555
    @murtalaisah4555 6 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasaka da alkairi

  • @mohamanarababoubakar6795
    @mohamanarababoubakar6795 5 ปีที่แล้ว

    ما شاء الله شيخ ابو الفتح جزاكم الله خيرا
    حبيبيك من كميرون

  • @khadeejahibraheem983
    @khadeejahibraheem983 6 ปีที่แล้ว

    kanacewa annabi be tara kapiraiba to ALLAH yace in antambayesu haka zasue to bakyardabane amma ku wazpa da lazimi ba asli se kame kame kuma d ibn taimiya da tijjani wa y riga wani d yabaku dariqa

  • @alkabousissoufou5676
    @alkabousissoufou5676 ปีที่แล้ว

    Mungogé Aboul Fatahi

  • @mahiusman9504
    @mahiusman9504 5 ปีที่แล้ว

    زادك الله علما ياأبا الفتح الثاني

  • @mariammalazubail937
    @mariammalazubail937 6 ปีที่แล้ว +1

    Ya allah kakere muna malaman sunnah amiiin yarabbee sunnah sak bidi ah sam bamayi har abadah

    • @abdulkadirmohammed2310
      @abdulkadirmohammed2310 5 ปีที่แล้ว

      Yawwancin comment dinku annan nason rai ne gamada abun dana fuskanta.
      Kowa ya rike abun da ya sanni mana dole ne. haba. mutanen dan nima rigima kawai.
      Akwai sakamako ai.

    • @abubakarmurtalaabdurrashid5740
      @abubakarmurtalaabdurrashid5740 5 ปีที่แล้ว

      Masha Allah mlm Umar ka gama da munazara Allah ya saka maka da alkhairi shi kuma Allah yasa ya karba tunda dama yace mablaga ilmihi kenan

    • @nafeeuibraheem6387
      @nafeeuibraheem6387 3 ปีที่แล้ว

      @@adamumuhammad4675 kaji bakin jahila

  • @rabionmahaman1107
    @rabionmahaman1107 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi kuma ina kiran mutanen mu da suyi cmment domin allah da annabi s.a.w

  • @YusufKabiru-li1dg
    @YusufKabiru-li1dg ปีที่แล้ว

    Visit zala
    Gidi zala

  • @rnnursing8842
    @rnnursing8842 6 ปีที่แล้ว +1

    da alkairii

  • @abdullahibadayi4980
    @abdullahibadayi4980 4 ปีที่แล้ว

    To malam tunda kayarda a sahabaii Basu raba tauhidi uku ba to sahabbai dai Basu shlnfida Darin kyalle sunyi salatj n fati ba

  • @YasserAhmed-ik1wk
    @YasserAhmed-ik1wk 9 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂dukanku y'an wahala ne wll

  • @aboubacaromar2795
    @aboubacaromar2795 6 ปีที่แล้ว +3

    Sunnah sak tijaniya sam

  • @abdullahibadayi4980
    @abdullahibadayi4980 4 ปีที่แล้ว

    To make mal tijjany waye magabacinkane kayi ta fassara a.mama baka ambacj magabacinka kodayaba wannan jahilci be aje makaranta

  • @armaisuhu719
    @armaisuhu719 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da alkairi