AMARYAR TIKTOK EPISODE 46 ORIGINAL

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 383

  • @ahmadusman4253
    @ahmadusman4253 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya masoyiyya rikicinki yayi yawa yakikeso yaya yayine, kodan bari mutayaki addua Allah ya saukeki lafiya ko hari ko mlm bala ayiwa wani takwara

  • @taalimonline6584
    @taalimonline6584 2 ปีที่แล้ว +2

    Mu yan team din amarya zamuyi zanga-zanga idan baa nuno mana ita ba

  • @zeenatu81isah58
    @zeenatu81isah58 2 ปีที่แล้ว +5

    Allah sarki humairah banji dadiba da,akamiki kishiya kiyi hakuri

  • @sadiqsuyaspotkano6561
    @sadiqsuyaspotkano6561 2 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah...one of the most talented actor of our time...keep it up bro!

  • @officialkimahboy1803
    @officialkimahboy1803 2 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah da wnn sakonni👍👍👊👊

  • @muhammadabdulrahman6984
    @muhammadabdulrahman6984 2 ปีที่แล้ว +11

    kudos to u talented actor,this is best hausa series ever

  • @Maryaaamah
    @Maryaaamah 2 ปีที่แล้ว +7

    Wannan cikin de😂😂😂ya canza humair hormones dinta duk na masifa ne😂😂😂😂😂😂wallahi I love how yaya yake biyemata ❤️

  • @nusaybermaiyaya205
    @nusaybermaiyaya205 2 ปีที่แล้ว +5

    It’s d “Sule dan Inna” for me😂😂😂😂😂 n btw excellent choice for Humaira’s Mum they actually look alike 👌

  • @ibrahimhashimibrahim5429
    @ibrahimhashimibrahim5429 ปีที่แล้ว +1

    Wlhy flm dinnan yadda kasan reality haka nake kallo😂

  • @yusufsani8137
    @yusufsani8137 2 ปีที่แล้ว +1

    Hhhhh Allah ya sa ni ina kaunar film din nan Wlh don tun kafin inyi auren ya koyar dani darasin rayuwar gdn aure

  • @nabilamamaneballa8528
    @nabilamamaneballa8528 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya Inna dantijuwar kwarai tché Allah kabamu surikai na gari

  • @adamumuhammad9515
    @adamumuhammad9515 2 ปีที่แล้ว +9

    😂😂😂😂😂 wlh wlh wlh I love this series...... Pls Ahmed bifa keep it up

  • @MBKMUBI
    @MBKMUBI 2 ปีที่แล้ว +8

    MashaAllah 🥰 watching from Libiya in group.
    Very excited

  • @samailasalisu3335
    @samailasalisu3335 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wannan yayi matukar kyau kuma yana fahimtar da mutane cewa itafah mace idan tanada juma biyu sai ahankali yakamata mudaiki darasi cewa mace idan tanada chiki toh saidaifah kayi hakuri da ita kawai

  • @zainabismailnagoma3294
    @zainabismailnagoma3294 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki Masoyiya kishi ne yake damunta gaskiya kishiya babu dadi akwai zafi sai hakuri🥹

  • @dan-nanakano2856
    @dan-nanakano2856 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wannan Shirin na yau ya burgeni. Allah ya kara muku basira

  • @habibayaro5392
    @habibayaro5392 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki ,how sweet! Allah ya bar zumuncin Nan Mai Dadi ,,, ameen

  • @Mustapha424
    @Mustapha424 2 ปีที่แล้ว +3

    Film din Nan zai iya sani aure ban shirya ba😆

  • @Hausafilm-227
    @Hausafilm-227 2 ปีที่แล้ว +1

    Kai masoyiyya gaskiya akwai shankai 😅😅😅 wannan serie gaskiya nishaɗi 🥰
    Allah saka 😀 da Alkairi Ahmed 🙏

  • @مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
    @مريمشلهديارماشاءاللهتبارك 2 ปีที่แล้ว +2

    Humaira akwai rigima gsky ki rage rigimar nan haka tunda kince kin girma kin barma yara 🤗🤗 bifa allah yasa kufi haka muna karuwa sosai da sosai fadi bata baki thanks 🥳🥳🥳

  • @wellwrll8023
    @wellwrll8023 2 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi inmutun ya sami mace irin humaira sai godiya

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree2700 2 ปีที่แล้ว +9

    Allah sarki humair Ina Tina miki irin radadin da zakiji duk randa yaya ya fara kwana a Dakin ta domin kwana ya zama dole a Dakin ta muddin tana cikin gidan nan a kwana a tashi😭😭😭😭 humair zaki tafi ki barsu susha Amarci kenan
    Kai kuma yaya Idan ka kulla gsky ka fita ka sayo muku dukkan ku mana Har Wani zaka fita kuje kuci sbd kaji dadin kallon tako😏😏
    Gsky ya gama yake mata hakwara kam ahto 🤣🤣😅😅😂😂😂
    Anya momy tasan yaya ya Kara aure kuwa Naga mumy ta lafa yanzu🤣😂🤣😂

  • @Maryaaamah
    @Maryaaamah 2 ปีที่แล้ว +3

    😂😂😂😂yaya fita ka nemo abinci😂😂😂😂ai yaya kashiga uku 😂😂😂😂😂😂😂

  • @fauziatukabiru9389
    @fauziatukabiru9389 2 ปีที่แล้ว +18

    Masohiya Always make me laugh, especially when she is using her psychological tricks on her husband, I can see myself 😂😂😂

  • @tdgg1085
    @tdgg1085 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah yakara.basira dadau Kaka mugode Sosai 🥰🥰🥰🥰❤❤❤❤💞💞💞🤲🤲👍👍👏

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 ปีที่แล้ว

    😂😂😂kai mata 'yan uwa na kenan humair kefa kika ce yaje, yaje kuma kin shiga damuwa

  • @mamanyusirah5296
    @mamanyusirah5296 2 ปีที่แล้ว +3

    Wlh humairatuh kina darigim 🤩🤩🤩

  • @muhdnasirlamyaa9797
    @muhdnasirlamyaa9797 2 ปีที่แล้ว +2

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂Allah daiya raba lfy ba laifinki bane masoyiyata yaya sule😂😂

  • @mdasik1887
    @mdasik1887 2 ปีที่แล้ว +1

    Haba silaiman yanxu tsakani da Allah ace ba anuno mutane da ake fadarsu saidai adinga maganarsu kuhudu kakenunowa kawai

  • @hafsatsulaiman9105
    @hafsatsulaiman9105 2 ปีที่แล้ว +3

    Kuma wlh dabi,armu ce mata inmunga maxan mu na matukar sanmu lokacin muke basu wahala 😥

    • @abidasulaimanabubakar6125
      @abidasulaimanabubakar6125 2 ปีที่แล้ว +2

      Kuma idan muka fice musu arai mu Shiga uku kuma ba😂😂😂

    • @gaddafizauro
      @gaddafizauro 2 ปีที่แล้ว +1

      Kuji tsoron Allah gani nan ina karbar rigima kala kala

    • @hafsatsulaiman9105
      @hafsatsulaiman9105 2 ปีที่แล้ว +1

      @@gaddafizauro Allah sarki Allah ya baka mafuta ga irinsu shiga ran maza ne dasu wlh 😥

    • @gaddafizauro
      @gaddafizauro 2 ปีที่แล้ว +2

      Kimanta kawae wallahi ba qaramin sonta nakeyi ba fiyeda yanda zanyimiki misali

    • @hafsatsulaiman9105
      @hafsatsulaiman9105 2 ปีที่แล้ว +1

      @@gaddafizauro Allah sarki na tausaya maka wlh ba komai addu, a maganin komai 🙏

  • @abdullahidaniyalifagge7275
    @abdullahidaniyalifagge7275 2 ปีที่แล้ว +6

    Masah Allah Alhamdullahi congratulations on your new 2ndwife Yaya, ya Allah ubangiji yabaku zaman lfy Dan isar shugaban halitta Annabi muhammad saw 🤲🤲🙏

  • @umarulfuteeyhzdala
    @umarulfuteeyhzdala 2 ปีที่แล้ว

    From Umarul futee Dala Allah y Kara Basira gaskiya ahada amarya da uwar gida waje daya muga irin rayuwar da zasui abawa ko wacce hakkainta muga yarda Humaira zatai ngd

  • @zuberjele7468
    @zuberjele7468 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya mata daya ta isheni inhal dakwai zaman lafiya 😍🌷

  • @ameenuubamaidawa
    @ameenuubamaidawa 2 ปีที่แล้ว +5

    My best series ever ❤ but where’s amarya?? Ya bamu ga amaryar mu ba?? #teamamarya we move ✊✅❤

    • @khanebes
      @khanebes 2 ปีที่แล้ว

      hahhah...mu ƴan team uwargida mun hana ta fitowa😀😀😆

  • @abdulganiyyuyusuf422
    @abdulganiyyuyusuf422 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya inajin dadin series dinnan

  • @hauwakano-w4l
    @hauwakano-w4l 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina

  • @mamanidrisallahkatsaremins7227
    @mamanidrisallahkatsaremins7227 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah tabarikalla ubangiji Allah yakara daukaka da basirah Amma Suleman dan inna gaskiya abawa amarya kulawa

  • @alhousseniyacoubou4631
    @alhousseniyacoubou4631 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki abouka da metuki🥰🥰🇳🇪🇱🇾🤲

  • @abubakarsadiqib
    @abubakarsadiqib 2 ปีที่แล้ว +5

    Keep up with the Good work sir. I started watching this series right from episode 1 this last Sunday.
    Indeed, I've learnt a lot. Allah ya kara basira

  • @zarauusman338
    @zarauusman338 2 ปีที่แล้ว +1

    Yaya and Humair,I loved the name masoyiya

  • @khadijah692
    @khadijah692 2 ปีที่แล้ว +1

    I don,t like yanda sule ke saka inna a maganar gidanshi ta bakinta yayi abunda yaga ya dace kawai. Abu kadan iyaye sunzo. Yar aiki kuma hajiya inna ai dama ne idan mutun ya samu ya dama😂

  • @usmanmohammed5366
    @usmanmohammed5366 2 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah watching from Dubai

  • @sadiyaabubakar4698
    @sadiyaabubakar4698 2 ปีที่แล้ว +2

    Hmm idan humair tana acting inaganinta kamar ni akwai kishi gaskia wannan maryar ta Yaya akwai naci sai nuna Miki yake bayasonki Kuma kin makale Yaya kasan yadda Akai da matar Nan kamar yadda Akai da harriiraa,

  • @musthafalawali4128
    @musthafalawali4128 2 ปีที่แล้ว +1

    slm baraka da warhaka antashi lafiya malan suliman atah haquri da anti aisha

  • @sidiadam7475
    @sidiadam7475 2 ปีที่แล้ว +1

    شكرا

  • @ayushmuhammadaudiayush2150
    @ayushmuhammadaudiayush2150 2 ปีที่แล้ว +1

    Sannu Auty humaira🤣kinga gwaji iya ganin idonki.😅Gsky masoyiya baki san zaman lpy.😅Yau kuma da wan nn rigimar kika tashi na baza'a ci abinci a wajeba?😂😂 humaira gidan rikici🤣😅😅 watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇸🇦🇸🇦 ALLAH ya qara sutura 🙏 bifa .

  • @admlaahamat7834
    @admlaahamat7834 2 ปีที่แล้ว +7

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وشفيعنا محمد ليس لها من دون الله كاشفة

  • @medicalstuff
    @medicalstuff 20 วันที่ผ่านมา

    mata mutanenmu anayi muna jin dadin soyayya ruwan zuma😇

  • @sadiyangaski8945
    @sadiyangaski8945 2 ปีที่แล้ว +1

    Mashaallah sule dan inna kana kokari

  • @fathimafathima6342
    @fathimafathima6342 2 ปีที่แล้ว +1

    Yaya sai hakuri fa bada sommuba ne ajini yake asali yabiyu yahadu biyi duka Maiya juna biyi kishiya humaira Yaya kadanyagani asassauta masa

  • @mamanyusirah5296
    @mamanyusirah5296 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yayi jagora aikinku yana kyau

  • @jameellameen8125
    @jameellameen8125 2 ปีที่แล้ว +3

    For the first time . hajian Lagos & inna settle down normal

    • @bifastudios
      @bifastudios  2 ปีที่แล้ว +2

      Both of them are expecting there first grandchild 🤣😅

    • @jameellameen8125
      @jameellameen8125 2 ปีที่แล้ว

      @@bifastudios exactly

  • @zaharaddeenadam7730
    @zaharaddeenadam7730 2 ปีที่แล้ว

    Anyakuwa sulaiman kunye soyayya da humaira hmm Masha Allah gskiya shiri yanayin kyau sosai

  • @hadijatunuhu6239
    @hadijatunuhu6239 2 ปีที่แล้ว +9

    Interesting and surprising, Sule Dan Inna has changed totally from whom he used to be. He is now tolerant to existing wife (Masoyiya). Could be because she expecting or because he has finally gotten a 2nd wife. Bifa keep up the suspense and the surprising happenings.

  • @Ansari_Suleiman
    @Ansari_Suleiman 2 ปีที่แล้ว +2

    Nifa na wajibta ma du wasu mata makusanta na kallon wannan shirin ☺, akwai ilmantarwa sosai

  • @samailasalisu3335
    @samailasalisu3335 2 ปีที่แล้ว

    GAskiya kuna fada karwa sosai wallahi inasan wannan firm amaryar tictik allah yakara basira

  • @musamuhammed7298
    @musamuhammed7298 2 ปีที่แล้ว

    Sulaiman : "aski naje aka yi min"
    Humaira : smile... wai don Allah ba dakin ta kaje ka kwana ba.

  • @harunamaryam8758
    @harunamaryam8758 2 ปีที่แล้ว +6

    Yaaya am wishing masoyiya tazama matarka a real life❤💕

  • @hassanibrahim419
    @hassanibrahim419 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah 👍❤️

  • @ishaqkatsina1843
    @ishaqkatsina1843 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane yy kyau sosai

  • @ibrahimlami5303
    @ibrahimlami5303 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina yinki ta waje na humaira on top

  • @oyesholaraufu411
    @oyesholaraufu411 2 ปีที่แล้ว +1

    Badole yaje ya kwana bah amaryar innah cepah

  • @raliyasb550
    @raliyasb550 2 ปีที่แล้ว +2

    Inna Dan Allah karkibar humaira tatafi lagos

  • @ramlahmuhammad4706
    @ramlahmuhammad4706 2 ปีที่แล้ว +2

    Honestly I like this series kudus to Ahmad bifa and humairrrr

  • @صفيةمعاذتورو
    @صفيةمعاذتورو 2 ปีที่แล้ว

    😂😂😂😂😂Humaira ta Yaya
    Muna godiya sosai

  • @faisalmagaji4605
    @faisalmagaji4605 2 ปีที่แล้ว +1

    Kai Humairah rigima, Allah yara bamu da mai kishin Humairah. Amma fa da gaskiyar ta

  • @abubakaraliyu1535
    @abubakaraliyu1535 2 ปีที่แล้ว +1

    Masoyiya MyLove😂🚀

  • @aminaumar7747
    @aminaumar7747 ปีที่แล้ว

    I like this inna wllhy 😂😂❤

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 ปีที่แล้ว +1

    inason inyi daunload baya yi Yaya sule na inna🥰

  • @faisalkabir486
    @faisalkabir486 2 ปีที่แล้ว +5

    I love this series madd🔥🔥🔥

  • @hdhddhhd365
    @hdhddhhd365 2 ปีที่แล้ว +1

    slm

  • @hamzahamza-hg1nu
    @hamzahamza-hg1nu 2 ปีที่แล้ว +1

    Ok sile zanka dariyar ta tunda bataso itama tajizafi kamar yadda takeyima

  • @hashimuabdullahi9566
    @hashimuabdullahi9566 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm gaskiya wan yayi

  • @zainabahmad4286
    @zainabahmad4286 2 ปีที่แล้ว

    Mashallah yau naci dariya kam Allah yaqara basira

  • @kilaninasir
    @kilaninasir 2 ปีที่แล้ว +1

    Humaira sarauniyar drama. Lalai... Yaya sai yayi takatsantsan😁

  • @aishasaniyau.2287
    @aishasaniyau.2287 2 ปีที่แล้ว +4

    Humaira case ce😂😂

  • @issoufouibrahima6502
    @issoufouibrahima6502 2 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka

  • @hafsatabubakaral-barnawi4965
    @hafsatabubakaral-barnawi4965 2 ปีที่แล้ว +1

    Lallaikam dama haka xaman aurenyake🤔😂🤣

  • @muhdrabiusuleiman3744
    @muhdrabiusuleiman3744 2 ปีที่แล้ว +1

    Sule dan innah hava komai sai kasako innah aciki hava ai ba’a haka😊hakan yana jawo raini kuma yana zubda kimar iyaye agun Matar ka gaskia kana batawa iyaye

  • @hauwaahmad8825
    @hauwaahmad8825 2 ปีที่แล้ว

    Yaya Masoyiya ta zama rigimammiya😂😂🥂

  • @hussainibala953
    @hussainibala953 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ubangiji ya kara basira

  • @abufadimah3282
    @abufadimah3282 2 ปีที่แล้ว +1

    A gaskiya wannan episode din dai sam bai yi wani kyau ba... ya kamata a gyara. M. Ahamd... domin kuwa ni ban ga wani darasi ko fa'ida da za'a dauka a cikin sa ba..
    Misali:
    1. Indai da gaske inna ta auro wa sule mata, to bai kamata bayan tafiyarta ba sule ya watsar da matar.
    2. Sule mutum ne mai hakuri da juriya da biyayya ga Inna, amma anan sam bai hau layi ba.
    3. Sule baya tsoron matar sa, ba kuma kamata ya zama lusari haka ba.. amma anan kawai ya bayyana sule ya tsorata fa akan sha'ani ..Masoyiya..

  • @aishaibrahim7321
    @aishaibrahim7321 2 ปีที่แล้ว +2

    Narantse d Allah ina San film din ina San humaira sunan mu daya Kuma halin mu daya 😂😂😂😂 wlhi tana burgeni sosai

  • @EARN7570
    @EARN7570 2 ปีที่แล้ว +1

    Ka daina Mata dariya yaya😅😅😅😅🤌

  • @zakariharuna466
    @zakariharuna466 2 ปีที่แล้ว +1

    🙌🙌🙌🙌👍

  • @zaynabnuruddeen5094
    @zaynabnuruddeen5094 2 ปีที่แล้ว +3

    More grease to ur elbow bifaa !!! I hope dis inna and hajia friendship will last long😂

  • @mambaduabbatilodi1725
    @mambaduabbatilodi1725 2 ปีที่แล้ว +2

    MASAH ALLAHU 👍

  • @adamumuhammad9515
    @adamumuhammad9515 2 ปีที่แล้ว

    Wlh da haka duk aure yake ko ....da hankali kowa ya kwanta .
    Allah kasa muzama mazaje Nagari ya Kuma bamu mace tagari

  • @faouz8192
    @faouz8192 2 ปีที่แล้ว +1

    👍Masha Allah Allah ya kara basira Hmmmmm ayisha tanada masala❤️👌🤣🤣

  • @TECH_1tv
    @TECH_1tv 2 ปีที่แล้ว +1

    Amma fa andan saki hanya domin ashirin ba a nuna sule amatsayin wanda bayada ilimin addini se gashi ya tauye hakin amarya

  • @NAKOWAPLUSTV
    @NAKOWAPLUSTV 2 ปีที่แล้ว +2

    HHH ikon Allah
    Humaira
    Allah yashirya

  • @abdullahiali4322
    @abdullahiali4322 2 ปีที่แล้ว +1

    Haka ya Kamata iyaye su zama. Sannan sule ya yi kokari sosai wajen hadiye fushinsa tsakaninsa da Humair Wanda akarshe Kuma cikin ruwan sanyi yake ramawa ta January yi Mata dariya. Kwarai da gaske Bifa ka yi kokari wannan shi ne film kadai Wanda nake iya kalla nake ganinsa Kamar gaske saboda yana dauke da darassu masu ilmantarwa

  • @zarahbukar7886
    @zarahbukar7886 2 ปีที่แล้ว +1

    Maganganun inna kamar bakaken maganganu

  • @abdallahmohamedabubakar8431
    @abdallahmohamedabubakar8431 2 ปีที่แล้ว +1

    Diramarku tanabirgeni

  • @abubakaraliyu1535
    @abubakaraliyu1535 2 ปีที่แล้ว +1

    Masoyiya MyLove😂🚀 21:41

  • @MoustafahNigerkasataalfaharina
    @MoustafahNigerkasataalfaharina 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya baki tausaya wa ɗan inna haba dai

  • @mubarakmusa32
    @mubarakmusa32 2 ปีที่แล้ว +1

    Wato shagwaba duniya ne macen da bata shagwaba ta kama sana'ar dako.

  • @MLS_Mubarakmjb
    @MLS_Mubarakmjb 2 ปีที่แล้ว +1

    Mufa yanzun amarya mukeson gani muga ya zata iya rike mana sulen inna dafatan zata koyawa masoyiya yadda zata rike miji kasan mu likitoci masu hankaline mungaji da balain humaira

  • @suleimanjunaid3103
    @suleimanjunaid3103 2 ปีที่แล้ว +3

    😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣, this episode is dramatically lit!!

  • @jainabkn7849
    @jainabkn7849 2 ปีที่แล้ว +2

    Hmmm masha Allah Amaraya yaya