Gaskiya Dan Aliyu kaima kaje ka gyara damben ka saboda Wannan tsugun nawar dakake tana matukar Batawa yan kallo masoyanka Rai saboda haka karinga tsayawa A tsaye kamar yadda kakeyi Abaya Atoh
Wannan Chikakken Wawane Alkur'an bai sanma meye yake ba Hassada kiri da muzu Wai garkuwa ba Jarimi bane dukda Nima banayinahi Amma Akwai dambe wajan Garkuwa
Gaskiya Dan Aliyu kaima kaje ka gyara damben ka saboda Wannan tsugun nawar dakake tana matukar Batawa yan kallo masoyanka Rai saboda haka karinga tsayawa A tsaye kamar yadda kakeyi Abaya Atoh
Wannan gaskiyane dan aliyu, wlh kama garkuwan cindo abunda ba'ataba maiba
Dan aliyu zaki
Nigurrumadane amma hirarnan tabukeni wllh ❤
Gaskyane dan Ali
Wlh dan garin mu kasan dan wasa
Dan Allah a cigaba da hirar nan yau
Wannan hassada ce
Madalh zaki
Marakuyane wannan
Wannan Chikakken Wawane Alkur'an bai sanma meye yake ba Hassada kiri da muzu Wai garkuwa ba Jarimi bane dukda Nima banayinahi Amma Akwai dambe wajan Garkuwa
gaskiya naga wasnnan kisa
Hhhh dana aliyu akwai hassada a maganarka sabida wlh garukuwa yafika dambe kai kuma gduwa kakeyi
Hirarka son zuciyane zalla da kuma hassada da kiyaiaya. Amma har gobe garkuwa jarimine a idon Yan dambe da Yan kallo.
Hiraraka akwai tufakada war wara gaskiya
Karyar banxa garkuwa baya tsoronka
Karya kake garkuwa yafika dambe wlh