GABANA SHAGO YA KASHE DANLAMI YA HALLAKA BANBARO DA ALHAJI BABAN KURE INJI ALHAJI AMINU DUTSIMMA

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 12

  • @hamzaisa9737
    @hamzaisa9737 11 หลายเดือนก่อน +1

    MashaAllah Al-Amin yauma kayi mana babban kamu Allah ya Kara basira

  • @stormssss109
    @stormssss109 11 หลายเดือนก่อน +1

    Salam,da fatan iyali lafiya amin ,malan aminu ba laifi idan baba yayi muskure a masa gyara musaman abunda ya shafi addini komai karan cin kuskuren,baba da dukan girmamawa yace .mujiza che ga shago,a tuna ma baba manzani wato annabawa Allah su ya bama mu,ujiza auliullah sune masu karama,sai ire ire masu raunin ilmi imani sa sanin addini ,Allah kan ma wasu daga cikin mu baiwa,shago baiwa Allah ya masa,muna godiya mallam aminu kana ta hidima Allah ya kara girma da arziki alfamar saydina muhammad s a w amin

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  11 หลายเดือนก่อน

      Mungode da wannan fadakarwa Allah saka da alkhairi

  • @shamsuddengambo4909
    @shamsuddengambo4909 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasaka da alkhairi

  • @bellomohammedinuwa9944
    @bellomohammedinuwa9944 6 หลายเดือนก่อน +1

    Shawara: Al-ameen sannu da kokari! Tunda kana manta sunayen wasu masu taimako, karinka rubuta su maganin mantuwa, sabo da zasu dadin idan ka gayama tsoffin madambatannan Wanda yai masu alkhairi Kila su iya tuna su. Sannan Kuma, ka Rika Dora hotunan yan damben kan screen, kana nuna cewa wannan shine lokacin suna ganiyar su. Allah taimaka

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 11 หลายเดือนก่อน +1

    Ma sha Allah
    Al amen Allah ya taimaka

  • @hassandanhaire5153
    @hassandanhaire5153 11 หลายเดือนก่อน +1

    Muna Godia