Assalamou aleykum waraha matullah wabara katuhu. Wallai akoy rishin adalci cikin sha'anin mulki mulkin kasashan mu. Duk yawanci mu mun cika son zuciya. Da rup da babakere. Allah ka shiriyar damu. Ka bamu shuwagabanni na kwarai. Ba irin wannan hali ba. Da kai mai bayarwa da kai da ka amsa duk bakuda gaskiya. Da'Ile Nawa kana sha'anin ka wallai. Mu kuma mu kula da wanda zamu zaba
Kachi banza baba bosho, idan honourable yanason kudinshi yaje gurin uwar jam'iyya, da'ile kuma ka fiya shisshigi amma zamuyi maganinka, daga SHAFI'U AHMAD SHEKA
Masha Allahu gaskiya wanna shirifa yabirgini susai walahi naga mutanina sunhado wurigoda su maitsami Allah yakariku daga Bashir sawani abasu mamaki dan mairou
Mungode bosho Allah yakawomana saukinsa ameen masha Allah abba mohammed dodo Gashua Yobe state
Waidan Allah oga bosho wacici uwar jam,iyar nan da ili kabi ahankalifa bosho tsohon dan dabani
Salam baba bosho daga baya baya da ile kai ne kaba baga baya baya cawra kai daille hasad
Assalamou aleykum waraha matullah wabara katuhu. Wallai akoy rishin adalci cikin sha'anin mulki mulkin kasashan mu. Duk yawanci mu mun cika son zuciya. Da rup da babakere. Allah ka shiriyar damu. Ka bamu shuwagabanni na kwarai. Ba irin wannan hali ba. Da kai mai bayarwa da kai da ka amsa duk bakuda gaskiya. Da'Ile Nawa kana sha'anin ka wallai. Mu kuma mu kula da wanda zamu zaba
Officier uwa jam'iya ya cuci talakawa
Hhhhhh tsuhun dan tauri karya kazu abaka magani
Dayile kayima inakai ina dabbe dabbe ai sai su Bosho naku jibirillah abudou Bosho yajikin shago naka Abba mohammed dodo Gashua Yobe state
oga bosho banda tonan asiri wannan sallah haka saikacehh kilewasilai atashilafiya naku mane tura Abba mohammed dodo Gashua Yobe state
Slm oga bosho barka da yau kaccema daga baya baya ya koma abuja sunanshi wanacen
Dan Allah oga bocho ina da ile dan Allah kuyiwa baitsami dukan tsiya Abba mohammed dodo Gashua Yobe state
Kachi banza baba bosho, idan honourable yanason kudinshi yaje gurin uwar jam'iyya, da'ile kuma ka fiya shisshigi amma zamuyi maganinka, daga SHAFI'U AHMAD SHEKA
Ahhh bocho kaidai gwyara hargarin malan kokodai har garin kwaki Abba mohammed dodo Gashua Yobe state
Janiyar en wewe de, ba kuskuraba 😂
Kai da ile yaufa kana cha aninka a yau kai ne chugaba anan ama da ile katabatar da bosho yabiya mahamadu daga baya baya kudin ssa
Wai shi daile bai san cewa ita uwar jam'iya uwar kowa bace
Delegate kuji tsoran Allah sabida kuni matsalar Nigeria.
Alhamdulillah arived to Nigeria today
Wai bosho me kake jir da daille zakaria babn saratou niger mazaoun algérie
𝐁𝐨𝐬𝐡𝐨 𝐧𝐚 𝐝𝐚 𝐢𝐥𝐞 𝐡𝐡𝐡𝐡𝐡𝐡𝐡𝐡
Delegate taf allah ya chirya ina oga bocho nima karubuta da ni idan har delegate haka sukeyi to nima ina bayan da ile
Bosho kai dai kayi hariya kaci kudin makamai
❤❤bosho
Ahuce oga da'ile 🤣🤣🤣🤣
Delegates
Hhhhhh