Yanzu yanzu-general Christopher Musa takaryata batun kawo sojojin faransa arewacin Nigeria

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 13 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 7

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 6 วันที่ผ่านมา

    Wallahi nafi tsoron Christopher Musa akan Tinibu dama Buhari, ya Allah ka karemu daga sharrin azzaluman shugabannin mu ameen

  • @abou440
    @abou440 6 วันที่ผ่านมา

    Kun yarda da wanan kristopher

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 5 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂
    Christopher Musa shimafa Dan siyasa ne

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 5 วันที่ผ่านมา

    Muma bamu yarda da azzaluman malamai masu goyon bayan Tinibu ba.

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 6 วันที่ผ่านมา

    Barzamu yarda akafa sansanin sojojin faransar ar aerwa da yardar sojojin najeria dake guyambayan dam kuradiyya icigaba da zarlintar yan arewacin najeria

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 6 วันที่ผ่านมา

    🇨🇵🇳🇬❌️👈🇳🇪🇱🇾🤝🙏

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 6 วันที่ผ่านมา

    Shima munafiki ne bakatafene fa Koda akashe hausawa ai zaiji dadi