Dr idris zaiyi Hijira ya bar bauchi, martani ga dan Albashi Almuhajir kalamansa na batanci.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 128

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 11 หลายเดือนก่อน +11

    Masha'allah Dr idiris ikon Allah mujadaddi tauhidi Allah yakaré mana Malan 🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 11 หลายเดือนก่อน +8

    Allah yaqarama malam dr Idris abdul'azee lfy

  • @KabirouZangarma
    @KabirouZangarma 11 หลายเดือนก่อน +12

    In cha Allahou hasbunalahi wani mal wakil 💯💯🇳🇪

    • @ameenahaliyu5848
      @ameenahaliyu5848 11 หลายเดือนก่อน +1

      Allah ya sa kagama lfy abu aisha amsa yayi sakon ya isa😊

  • @auntyrahmaaunty
    @auntyrahmaaunty 11 หลายเดือนก่อน +9

    wlh inada yakinin Allah ya amsa addu'oinmu lokaci ne kawai
    Allah ya kawo maka mafita mai kyau Dr Idris

  • @KabirouZangarma
    @KabirouZangarma 11 หลายเดือนก่อน +8

    Hasbunalahi wani mal wakil malan Idriss Abdoul Aziz Allah yakarka Dr ikon Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @cherifawilie8457
    @cherifawilie8457 11 หลายเดือนก่อน +7

    Idriss Abdel Aziz Allah yakareka Dankaril Allah ♥️

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 หลายเดือนก่อน +3

    Masha Allah abu Aisha jzkh bil khair ,dr kam fada ba nashi bane na Allah ne,duk wani azzalimin da yake ganin da dr yake fada toh ya sani ba dashi bane da Allah kuke,garama ku saduda dan ba abinda zai canza,koda dr ko babushi miliyoyin sa nanan wasuma ba’a haifesu ba ❤️❤️💪💪

  • @metre.awarou5495
    @metre.awarou5495 11 หลายเดือนก่อน +10

    Masha allah allah ya kare mana dr idris daga makiya ❤❤

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr 11 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya ne mlm Allah ya saka da alheri da nasiha amine 🙏

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 11 หลายเดือนก่อน +5

    Allah zai tsare mana Imam Idris Abdul Aziz duk sharrinsu da makircinsu bazai ma Dr komaiba saima ya qara masa daukaka ❤❤

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi 11 หลายเดือนก่อน +5

    Allah ya kare mana kai dr❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yana tare da kai dr gaban ka da bayanka,kafin kai makiya Allah sunyiwa annabawan Allah da sahabbai da duk wani da ya tsaya akan gaskiya,nasara na gareka da izinin Allah,tawakkaltu allallah ❤❤❤💪💪💪👍🏼👍🏼👍🏼

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 11 หลายเดือนก่อน +3

    Allah ya kiyaye mana Dr Idriss Amin 🥰

  • @Rabiouousmane-d8t
    @Rabiouousmane-d8t 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah sarki Dr ikon Allah katemaki malamimu ameen suma ameen

  • @SanitakoaliSanitakoali
    @SanitakoaliSanitakoali 11 หลายเดือนก่อน +6

    Allah ya sa mudaci amine 🤲🤲

  • @shafamohammad5918
    @shafamohammad5918 11 หลายเดือนก่อน +7

    الشيخ ادريس الله يكفيك شرهم يارب يحفظكم يارب العالمين من شر حاسد اذا حسد❤❤❤❤❤❤❤💕💕💕💕💕💕💕💕💓💓💓💓🇳🇪

  • @guefaigida4579
    @guefaigida4579 11 หลายเดือนก่อน +3

    Allah ya kareka malan Idris abdul aziz

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 11 หลายเดือนก่อน +1

    Ya Allah yakaremana dr Allah yakara staremana kai malan

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 11 หลายเดือนก่อน +6

    In sha Allah
    Allah sai yanunama gomnatin bauchi,da yan bidi'a

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 11 หลายเดือนก่อน

    ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan mlm

  • @UmateBiye
    @UmateBiye 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Kare Dr Idris ekon allah❤❤❤

  • @angoabdourahmane3503
    @angoabdourahmane3503 11 หลายเดือนก่อน

    Mash Allah barakallah Dr irisou ikon Allah ❤️☝️🤲

  • @nafiumlmashiru5598
    @nafiumlmashiru5598 11 หลายเดือนก่อน

    Allah yabiyaka mlm Allah yakaramaka lfy mlm idiris

  • @Mahamadoumahamane-i5d
    @Mahamadoumahamane-i5d 11 หลายเดือนก่อน +7

    ❤ Allah yasakama malam

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 11 หลายเดือนก่อน +3

    Ya ALLAH ya tsarewa malam imaninsa da mutuncinsa har abada

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 11 หลายเดือนก่อน +2

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @muzzammilbarau
    @muzzammilbarau 11 หลายเดือนก่อน

    Kai kaji Wani wawa yayi batanci ga Annabi SAW. Amma Kuma Wani wawa Yana bashi karia. Tir da wannan aqidar. Dr. Jaki!

  • @taseuabubakar4117
    @taseuabubakar4117 11 หลายเดือนก่อน

    Allahu akbar, Allah ya kara kare mana kai, dr

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Shiga Lamarin Ka Dr. ❤❤❤❤❤❤

  • @aishausmangaiya5160
    @aishausmangaiya5160 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ubangiji yaci gaba da baka kariya da sauran malamanmu na sunna ameen

  • @IbrahimWanikoufayawa
    @IbrahimWanikoufayawa 11 หลายเดือนก่อน

    Idris Allah yakar dare dara duwa yaci bayasoka Allah yayimuna maganechi❤❤❤

  • @mohammedel-yakubu3247
    @mohammedel-yakubu3247 11 หลายเดือนก่อน

    Dakikai sunyi yawa Wallahi a Nigeria , dr Allah na tare da kai

  • @iliyasumalamsale7365
    @iliyasumalamsale7365 11 หลายเดือนก่อน +2

    Malan Allah yasaka da alkairi gaskiya kanada hangen nesa Allah yakara basira

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 11 หลายเดือนก่อน

    Ya Allah ya karemana kai duk indakashiga afadinduniya ASSABBARI LAYA ATI ILLABIKAIRIH HAQQUN BI IZINILLAH☝🕋🕌💘💘💘💯🇳🇬

  • @Salim-tchadou
    @Salim-tchadou 11 หลายเดือนก่อน +4

    ❤❤❤❤❤inama fatan alhiri ❤❤❤❤❤❤

  • @MamaMmaman-hq4co
    @MamaMmaman-hq4co 11 หลายเดือนก่อน +5

    الله اکبر الله اکبر 🤲🤲🤲🤲

  • @amadauabdarahaman1126
    @amadauabdarahaman1126 11 หลายเดือนก่อน +3

    Allah yasa mudace Amin

  • @ALAHLI97
    @ALAHLI97 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakar, caremana, malam tare, da karamasa, iklasi

  • @AG-lw6id
    @AG-lw6id 11 หลายเดือนก่อน

    AL-MUHAJIR BURINSA (DREAM) DA YAKE DUNIYAR CE A GABAN SU, YADANGANTA WA DR. IDRISS. MUNCE ALBARKA. YAJE SHI YAKARBA ZATA KARE.

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 11 หลายเดือนก่อน +1

    Basai nayi maganaba, martaninka yamin. Allah yasaka da alkhairi.

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 11 หลายเดือนก่อน

    Ya Allah muna rokonka daka kare mana imam Idris abdulaziz bauchi 🙏🙏🙏

  • @abdu5426
    @abdu5426 11 หลายเดือนก่อน +1

    Aslm abu aisha allah yayi maka Albarka yagaramaka lafiya yagarawa raiwar malam Albarka

  • @musamuhammed2027
    @musamuhammed2027 11 หลายเดือนก่อน +1

    😂😂😂😂
    Ya Allah ka kare Dr idiris bauchi
    اللهم أمين يارب العالمين

  • @abdullahisani6113
    @abdullahisani6113 11 หลายเดือนก่อน

    Manzon ALLAH sallallahu Alaihiwasallam Hijira Yayi bisa Umarnin ALLAH ba Guduwa yayiba kaman yadda kafada TIR DAKAI DA Rashin kyautata Kalamanka Akan fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihiwasallam

  • @Isaamaza1990
    @Isaamaza1990 11 หลายเดือนก่อน

    Masha Allahu

  • @HadiMoubarak-rv2tm
    @HadiMoubarak-rv2tm 11 หลายเดือนก่อน

    Wllhy guduwa ne zaiyi ba hijira ba saboda shi fadancin yayi da janabin annabi s a w

  • @HamzaUmar-ub9ui
    @HamzaUmar-ub9ui 11 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah

  • @ZakariyaSapaw
    @ZakariyaSapaw 10 หลายเดือนก่อน

    Wawaye ankula tare da baban mahaukaci dr jaki

  • @IbouMasta
    @IbouMasta 11 หลายเดือนก่อน

    Kotanan ma yakamata ya darikou soussalama domin mutuminda aka torowa iko fiye da dari biyou ans anssan ba karamin mutum bane tun atarihin darika ba atabasamun wanda akaji tsoronsaba Bâle atiramassa iko haka .Allah yakiyayeka malan IDRIS

  • @basharibrahim2339
    @basharibrahim2339 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya tsine 'kuma wallahi Idris ka yi abin kunya.

  • @musayusufmusa4957
    @musayusufmusa4957 11 หลายเดือนก่อน

    Wallahi ko kaffara Bazamuyi ba kauran bauci sai wulakanta
    Munyi addau a Kuma muna da yakini Allah ya amsa lokaci kawai Muke jira wallahi sai yayi Dana sani

  • @binsaeed7325
    @binsaeed7325 11 หลายเดือนก่อน

    Allahu akbar

  • @SaidSaid-v3p6s
    @SaidSaid-v3p6s 11 หลายเดือนก่อน

    الشيخ ادريس الله يکفيك شر ه‍م يارب

  • @abkrmsa4498
    @abkrmsa4498 11 หลายเดือนก่อน

    Dr idriss abdul aziz bauchi yanatareda allah

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 11 หลายเดือนก่อน

    Mlm Allah yatsareka😊

  • @ishakHamidou-xb2wi
    @ishakHamidou-xb2wi 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kare ka

  • @ابوصابر-ت8ض
    @ابوصابر-ت8ض 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yana bayan mai gaskiya

  • @eshkmtrf
    @eshkmtrf 11 หลายเดือนก่อน

    Aslm to wadabayanema tamako manzo allahu s,a,w, aekamatayiyakoi da ibono temiya wada yamotou gidan yari ake akidacha ta sunna kaga ibono ta ba hijera yaba to kaema moga izagalatuna kaeuma monza allahu ❤s❤a❤w❤allahu korma annabi daraja❤s❤a❤w❤ilove you annabi ❤s❤a❤w❤

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 11 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara kareshi

  • @IdrissaSaadou
    @IdrissaSaadou 11 หลายเดือนก่อน +1

    🥰🥰🥰🤲🤲🤲

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 11 หลายเดือนก่อน

    Allah yakareka malam

  • @abduleabdulmaman4742
    @abduleabdulmaman4742 11 หลายเดือนก่อน +2

    الله أكبر 😢🇳🇪✅

  • @JubreenumarUmar
    @JubreenumarUmar 11 หลายเดือนก่อน

    Al muhajir yayi gaskiya Dan wannan malami zai iya zamaiwa kasarmu barazana dahaka Muhammad Yusuf yafara

    • @QasumuMakoki
      @QasumuMakoki 11 หลายเดือนก่อน

      To ai rashin adalci ke kawo hakan

  • @nafisasalam1399
    @nafisasalam1399 11 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah 🥰🥰❤️💪👍

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 11 หลายเดือนก่อน

    Abu Aisha Muna godiya

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah kiyaye

  • @abdelajalo4781
    @abdelajalo4781 11 หลายเดือนก่อน +5

    🥰🥰🤲🥰🥰🥰👌

  • @HachimMoussa-z4p
    @HachimMoussa-z4p 11 หลายเดือนก่อน +4

    ❤❤❤❤❤🇲🇱

  • @IbrahimWanikoufayawa
    @IbrahimWanikoufayawa 11 หลายเดือนก่อน

    Koma bakincini hada musulomi ❤❤

  • @SadikDanjouma-u2r
    @SadikDanjouma-u2r 11 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya sakawa malam da mafificin alkairi allah ya kareka

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 11 หลายเดือนก่อน

    gwamnan bauchi sakarai bakin kafuri Allah saiya nuna masa

  • @JdjdHs-kn3re
    @JdjdHs-kn3re 11 หลายเดือนก่อน

    Dr jaki ya tsurata INA tauhidi

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 11 หลายเดือนก่อน

    Wlh koni albashina yakai dubu dari 2 kuma anan kasar libya tripoli nake aiki Allah ngd maka koni nayarda dr. idriss Yakoma wata jahar inda hali

  • @halidouousmane248
    @halidouousmane248 10 หลายเดือนก่อน

    Sakarorei. Banza

  • @abbahassan4863
    @abbahassan4863 11 หลายเดือนก่อน

    Tarihi ya maimaita kan shi a Ina ? Dole a yi maganin irin wadannan mahaukatan da su ke hawa minbari da sunan malanta suna cin mutuncin Manzon Allah ( saw ) da saura malamai na kwarai . Wallahi ba bu Wanda ya fi karfin a hukunta shi

  • @nuradansoja1546
    @nuradansoja1546 11 หลายเดือนก่อน

    Wannan gwamnan na bauci baisan maiyakeb nayi imani bashi da adalci

  • @TanimunIbrahim-n7q
    @TanimunIbrahim-n7q 11 หลายเดือนก่อน +1

    To wai bayace baya tsoron kowa ba tayaya zai gudu yabar garinsu shegiya wuya😂😂😂😂😂😂

  • @AlistoAc-mg4zw
    @AlistoAc-mg4zw 11 หลายเดือนก่อน

    Ya koma Kano kawai

  • @AchirouHarouna-b6j
    @AchirouHarouna-b6j 11 หลายเดือนก่อน +2

    ❤🇳🇪🇵🇸🤲✅💯👍

  • @SabiutsohoRabiu-i6u
    @SabiutsohoRabiu-i6u 11 หลายเดือนก่อน

    Wannan ne daawa

  • @saidouchiddotakanamatt
    @saidouchiddotakanamatt 11 หลายเดือนก่อน +1

    😭😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @nassarharu1793
    @nassarharu1793 11 หลายเดือนก่อน

    A bin dariya wai yaro ya tsici hakori 😂😂tsutsu da yakira ruwa shi ruwa zai duka😂😂

  • @AboubacarTsahirou-i7l
    @AboubacarTsahirou-i7l 11 หลายเดือนก่อน

    Barka da warhaka ina Miku fatan alheri

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 11 หลายเดือนก่อน

    Dr Jaki yagudu 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @umarumar-dc5oo
    @umarumar-dc5oo 11 หลายเดือนก่อน

    0:24

  • @AbdulmuminiMustapha-t7g
    @AbdulmuminiMustapha-t7g 11 หลายเดือนก่อน

    Wasan Yara kena kaje ka fikanci hukunci akotu dama kana kan beline 😂😂

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 11 หลายเดือนก่อน

    Dr jaki shi yabudi Alfuqan tv

  • @dambam132171
    @dambam132171 11 หลายเดือนก่อน

    Amma meyasa kullum sai matsala kake kawowa wa musulmai?

  • @JdjdHs-kn3re
    @JdjdHs-kn3re 11 หลายเดือนก่อน

    Dr jaki yana Rani agidansa yapuya

  • @illiassoumoussadjibrine8089
    @illiassoumoussadjibrine8089 11 หลายเดือนก่อน +1

    govnonin are arewacin Nigeria yakamata kununa karfin ikonku akan arnan Nigeria wadanda suka maida en arewa ganima suka maida al ummar arewa tamkar bayu kullum sukanci mutumcinku suci mutumcin addiniku suci mutuncin yankinku sukashe ku kamar yanda ake kashe dabbobi amma duk da haka bazaku iyayin komiba akan wannan. Amma kun iya cin mutumci ga en uwanku arnan Nigeria sun maidaku bakomiba kai hatta incinku na en kasa sun amshe muku sunmaidaku banza akasarda yake kuma en kasane kunkasa nunamusu karfinku
    Amma kun iya cin junanku atsakaninku kun iya zagin malamanku kun iya dauresu kun iya nuna qiyaiya atsakaninku amma awurin wasu kunzam tamkar bawanda baya inci

  • @AbdullahiYahya-qb7gh
    @AbdullahiYahya-qb7gh 11 หลายเดือนก่อน

    Dr mad man

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 11 หลายเดือนก่อน

    Karya kake Dr Jaki Zamansa Cikin Al"umma Ba Alkhairi Bane

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 11 หลายเดือนก่อน

    Baki ke yanka wuya

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 11 หลายเดือนก่อน

    Yaka mata kuwa ya iya bakinshi dai

  • @كبيرمحمد-ح3ظ
    @كبيرمحمد-ح3ظ 11 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂

  • @nuruabubakar-rc2wu
    @nuruabubakar-rc2wu 11 หลายเดือนก่อน

    OK SHIMA KAFURAINE SUKASASHIGUDU KENAN AISHI BA AZAMANIN ANNABAWA YAZOBA

  • @AbdullahiIdris-un8cx
    @AbdullahiIdris-un8cx 11 หลายเดือนก่อน

    Kuma Danfitinane Bawahabiye

  • @harounamocta8902
    @harounamocta8902 11 หลายเดือนก่อน

    Kai Abu Aisha kayiya Dr jaki ba ya kashe wanan kudi kakafada karyace kana Yaba SHINee dan yabaka wani Abu makaryacin banza

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 11 หลายเดือนก่อน +1

      Ku dai kan ku kaman a toshe ta ke.

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 11 หลายเดือนก่อน +1

    Dr jaki yapuya kamar pira