Yan tijjaniyya ai duk batattu ne shaidan ya gama dasu, kaman kiristoci ne ai ana cewa sun fimu hadin kai. Yan izalan sukadaine shaidan bai gama dasuba.
Yan dariku bayine sukuma yan izala yayane masu yanci indai da dalili da hujja sabani kuma agun ahalussunnah dan adamtakace ba kafirciba yaushe zaka hada mebi ido bude da makaho me ido a rufe yama ganine bare ya saba?
Allah yabia ❤❤❤❤❤
Allah ka haɗa kan maluman suna 😭😭😭
This is very wise of them our community needs unity .
Amin ya Allah
Amine
Allahu akbar
Allah ya Haɗa kan Malaman Sunnah
Allah ya chiga tsakanin maman mu ya hada kawunan su ya kuma yafe musu kurakuren su
Ameen Thumma Ameen
Ai malam kai kada gayyane Allah ya ƙara ma lafiya da imani
Lalai izala arnan zamani
Kan salafawa da Izala bazai taba haduwa ba saboda ba don Allah ake addinin ba.
Tofa
Ubangiji yahada mana kanku yakara ruko da hannunku inkuna sabani bamajin dadi
Tsofon kaset ma ne ashe😢
Sofan kasetne ko??
Eh 😂😂
هذا أفضل لكم انتشاره ،مما يكون سبباً في تفرقة أمة الإسلام
Tunda nake banta6a ganin yan dariqan Tijjaniyya,suna raina magabatan suba balle zagin su.Amma Yan izala Kam Allah yawadarai kawai
Yan tijjaniyya ai duk batattu ne shaidan ya gama dasu, kaman kiristoci ne ai ana cewa sun fimu hadin kai. Yan izalan sukadaine shaidan bai gama dasuba.
Yan dariku bayine sukuma yan izala yayane masu yanci indai da dalili da hujja sabani kuma agun ahalussunnah dan adamtakace ba kafirciba yaushe zaka hada mebi ido bude da makaho me ido a rufe yama ganine bare ya saba?
Kai munji dadi wlh 😂😂😂ya allah ka hada kan maluman mu ka kara musu lfya da iymani da shiriya
A da kenan
Don Allah wannan karatun Sabone Ko tsohone
Tsoho ne 😂
Tsohone 2011